Toggle menu
24.9K
758
183
164.8K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

zaɓi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
See also zaɓe

Verb

  1. ɗauki <> to pick, select, choose.
    100:3) Yet, throughout human history, God has designated specific groups of people as belonging to him in a special way.
    100:3) Amma a cikin dukan mutanen da suka yi rayuwa a duniyar nan, Jehobah ya zaɓi wasu su zama bayinsa na musamman.

Noun

Tilo
zaɓi

Jam'i
babu (none)

Singular
selection

Plural
selections

m

  1. dama ta ɗaukan wani abu ko abubuwa daga cikin wasu da yawa. <> selection, the one chosen. vote.
  2. ra'ayi ko dama ta zaɓar wani abu. <> option, choice, counsel, designation.
    Zan ba ka zaɓi a kan maganar.
    I seek Your counsel <> Ina neman shawararKa = Lallai ni ina neman zabinKa --istihara