zaman ɗar-ɗar
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
- ɗar kalma ce mai nuna faɗuwar gaba [1]
- Synonym: ɗar-ɗar
- Ana cigaba da zaman ɗar-ɗar a wasu sassan Cameroon/Kamaru a sakamakon rikicin bayan zaɓe da ya biyo bayan nasarar Paul Bia.
Tensions continue in some parts of Cameroon following the post-election[1] conflict that came after Paul Biya's victory. --2025-10-29 RFI Hausa