zango
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
m
- wani hutu da fatake kan shaƙata lokacin da suke kan hanya. <> camp.
- tazara tsakanin garuruwa biyu. <> the distance between two towns.
- wani irin gero mai doguwar zangarniya.
m