zargi
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
(Redirected from zargin)
Verb
zargi verbal noun of zarga (accusation, allegation) | zarge (past tense)
- accuse, blame <> ƙaga wa mutum laifi
- BBC reporters accuse broadcaster of pro-Israel bias in Palestine coverage [1]
'Yan jaridar BBC sun zargi kafar watsa labaran da goyon bayan Isra'ila a yakin da take yi da Falasdinawa [2] - Gwamnatin Najeriya ta ce jami'an tsaronta sun samu nasarar kama wasu gawurtattun ƴan bindiga, ƴan tsagin ƙungiyar Ansaru da take zargi da kitsa fasa gidan yarin Kuje a shekarar 2022, har wasu fursunoni suka tsare.
The Nigerian government says its security forces have successfully arrested some suspected gunmen, members/affiliates of the Ansaru group, who it accuses of plotting to break into Kuje prison in 2022, and have detained some prisoners. --misc/Ansaru_leaders_captured
- BBC reporters accuse broadcaster of pro-Israel bias in Palestine coverage [1]
- tying or fastening up an animal by the neck with a rope; harness <> Ɗaura igiya ko wata fata a wuyan dabba don hana ta gudu
- Synonym: ƙazafi
Noun
m
- tuhumar mutum da wani laifi. <> accusation, suspicion.