Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

zuƙa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from zuka)

Verb

zuƙa | zuƙe | zuƙo | zuƙu | zuƙawa | zuƙewa | zuƙowa

  1. zabga;
    1. ya zuƙa k'arya, <> he told a big lie. (= girba II. 1 (e).)
    2. sun zuƙa tafiya, <> they have travelled a long way. (= zabga I. 3.)
  2. shan ruwa ko wani abin sha ta tsinke ko wani siririn mazuƙi. sa abu a baki a ja da ƙarfi tare da iska zuwa ciki. <> guzzle, gulp, to suck, inhale to down a drink.
    Ya zuƙe lemon. <> He gulped up the juice.
    Ya zuƙi hayaƙin taba. <> He inhaled smoke.
    Saboda haka akasarin masu busa sigari sun san kara nawa suke zuƙa a kowane wata idan amsu aikin wata-wata ne. <> In this way, most smokers know how many cigarettes they inhale each month if they get monthly work. [1]
    15. My tiny experimental subject expressed his prenatally-learned love for Thai curry and garlic-spiced breast milk by way of contented guzzling, then guzzling some more. <> 15. Dan jaririn na wa ya nuna cewa ya saba da tafarnuwa tun ya na ciki ta hanyar zukar nono ba tare da wani gwalangwaso ba. --bbchausa_verticals/082-baby-learning
  3. bauɗe ko kauce.
Contents