Noun
m
- a Fulani dance. <> wata irin rawa da Fulani kan yi.
Verb
zumbuɗe | zumbuɗa | zumbuɗi
- put a lot of something in or on; doing a lot of something. Apply great amounts.
- Ta zumbuɗe gishiri a miya = Ta zumbuɗawa miya gishiri. <> She overdid it with the salt in the soup.