(Redirected from zunkud'a)
Verb
- shift, adjust, hitch up (sepcially baby on the back) <> tura abu sama don a gyara masa zama, musamman kamar goyon yaro a baya.
- Ta zunkuɗa goyonta. <> She adjusted her baby on her back.
- poke (e.g. a rat from a hole)
- takurewa a wuri guda sannan a miƙe da niyyar matsawa gaba. <> settling in one location then getting up to move on to the next location.
- Tsutsa ta zunkuɗa
- harzuƙa