Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

zuriya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from zurriyar)

zuriya or zuri'a f

  1. descendant, offspring.
  2. clan.

Glosbe's example sentences of zuriya

  1. zuriya. <> Seed, descendants, genealogies, offspring, seed.
    1. Shekaru da yawa bayan haka, Yesu Kristi sashe na musamman na wannan zuriya, ya sa ya yiwu dukan waɗanda suka ba da gaskiya a gare shi su sulhunta da Allah kuma su more rai madawwami.—Galatiyawa 3:16; Yohanna 3:16. <> Hundreds of years later, Jesus Christ, the primary part of that “seed, opened the way for all who exercise faith in him to be reconciled to God and to enjoy everlasting life.—Galatians 3:16; John 3:16.
    2. Zuriya 14 ne daga Ibrahim zuwa Dauda, kuma zuriya 14 ne daga Dauda zuwa lokacin da aka kai su bauta a Babila. <> There are 14 generations from Abraham to David and another 14 to the deportation to Babylon.
    3. Ru’ya ta Yohanna ta bayyana cewa sashe na biyu na wannan zuriya su ne mutane 144,000.—Ru’ya ta Yohanna 14:1; 20:6. <> Revelation thus reveals that the secondary members of the seed will total 144,000 in number.—Revelation 14:1; 20:6.
    4. Ka tuna, Allah ya yi masa alkawari cewa Mai Ceto, ko Zuriya, da aka annabta, zai fito daga Ishaku. <> Remember, God had promised him that the foretold Deliverer, or Seed, would descend from Isaac.
    5. BAYAN tawayen Adamu da Hauwa’u, Jehobah ya faɗi nufinsa na kawo wata Zuriya da za a ƙuje diddigensa. <> AFTER the rebellion of Adam and Eve, Jehovah stated his purpose to raise up a Seed who would be bruised in the heel.
    6. 6 Domin bangaskiya na musamman da Ibrahim yake da ita, Jehobah ya yi masa alkawari game da ɗansa, ko kuma ‘zuriya.’ <> 6 Because of Abraham’s outstanding faith, Jehovah made a covenant with him regarding his offspring, or “seed.”
    7. Kalmomin Ibrananci da Helenanci da aka fassara zuwa “iri” zai iya nufin irin da ake shukawa da kuma “zuriya.” <> The Hebrew and Greek terms translated “seed” appear often in the Scriptures, both in an agricultural sense and with the figurative meaning of “offspring.”
    8. 13 Har bayan da Yahudawa suka kashe Ɗansa, Jehovah ya ci gaba da nuna musu tsawon jimrewa ya ƙara musu shekara uku da rabi, yana ba su zarafi su kasance cikin zuriya ta ruhaniya na Ibrahim. <> 13 Even after the Jews had slain his Son, Jehovah continued to show them long-suffering for a period of three and a half more years, granting them the exclusive opportunity of being called to become a part of the spiritual seed of Abraham.
    9. 9 Alkawarin da yake Farawa 3:15 ya nuna cewa ba tare da ɓata lokaci ba bayan Adamu da Hauwa’u sun yi zunubi, Jehobah ya tabbatar cewa mata ta alama za ta haifi zuriya ko kuma ɗa. <> 9 The promise at Genesis 3:15 indicates that immediately after Adam and Eve sinned, Jehovah determined that his symbolic woman was to bring forth a seed, or son.
    10. (Farawa 22:15-18) Amma, iyalin da Ɗan zai fito zai dangana a kan zaɓen Allah ne, ba wata zuriya ta jiki ba ce. <> (Genesis 22:15-18) However, the line leading to the Seed would depend, not on fleshly descent, but on God’s choice.
    11. (Farawa 22:17, 18) Ƙarnuka bayan haka, manzo Bulus ya bayyana cewa ainihin sashen farko na wannan Zuriya shi ne Almasihu, Yesu Kristi. <> (Genesis 22:17, 18) Centuries later, the apostle Paul revealed that the primary part of the Seed is the Messiah, Jesus Christ.
    12. Annabci na farko cikin Littafi Mai Tsarki ya yi maganar “zuriya” da zai kawar da sakamakon zunubi kuma ya ƙuje Shaiɗan a kai. <> The very first prophecy of the Bible speaks of a “seed” who will undo the effects of sin and bruise Satan in the head.
    13. Allah ya aiko Yesu zuwa duniya don ya cika hakkin Zuriya da aka yi alkawarinsa, ko kuma Almasihu. <> God had sent Jesus to the earth to fulfill the role of the promised Seed, or Messiah.
    14. Jehobah zai yi tanadin “zuriya,” mai ceto, wanda wata rana zai halaka Shaiɗan. <> Jehovah would provide a “seed,” a rescuer, who would one day destroy Satan, crushing him out of existence.
    15. Zuriya” da aka annabta zai ƙuje kan macijin, da hakan, zai kawar da abin da ya jawo tawaye, ciwo, da mutuwa. <> The foretold “seed” would crush the serpent’s head, eliminating the cause of rebellion, sickness, and death.
    16. (d) Ta yaya Shaiɗan ya yi ƙoƙarin ya lalata nufin Allah game da zuriya da aka yi wa Ibrahim alkawari? <> How did Satan attempt to thwart Jehovah’s purpose regarding the promised Seed of Abraham?
    17. Littafin Tarihi na Ɗaya ba labari ba ne kawai na zuriya. <> First Chronicles is not all about genealogies.
    18. Yesu Kristi ne Zuriya da aka yi alkawarinsa. <> Jesus Christ was that promised Seed.
    19. 19 Wanene wannan Zuriya da aka yi alkawarinsa? <> 19 Who was this promised Seed?
    20. 6 A hankali Jehobah ya bayyana wanda zai zama wannan “zuriya” da aka yi alkawarinsa. <> 6 Jehovah progressively revealed who the promised “seedwould be.
    21. Alal misali, an saka bayani game da zuriya a littafin nan Insight on the Scriptures, Littafi na 2, shafi na 736, sakin layi na 4 da 5. <> For example, that view involving descendants, or progeny, was included in Insight on the Scriptures, Volume 2, page 736, paragraphs 4 and 5.
    22. Amma, wannan Zuriya da aka yi alkawarinsa zai warke daga wannan raunin kuma zai “ƙuje kan [Shaiɗan].” <> That promised Seed, however, would recover from the heel wound and would “bruise [Satan] in the head.”
    23. (Ayukan Manzanni 5:29) Wannan ya sa, a wurare inda gāba tsakanin ƙabilu da kuma ƙiyayya tsakanin zuriya ya kai ga ta’addanci, Shaidun Jehovah a ko’ina, kamar August Dickmann, suna neman zaman lafiya. <> (Acts 5:29) As a result, in a world where tribal enmities and ethnic hatreds have led to shocking atrocities, Jehovah’s Witnesses everywhere, like August Dickmann, pursue peace.
    24. Kafin ya mutu, ya annabta cewa Zuriya da aka yi alkawarinsa, ko kuwa Mai Ceto, zai kasance Sarki mai iko wanda zai fito ta hanyar ɗansa Yahuda. <> On his deathbed, he foretold that the promised Seed, or Deliverer, would be a powerful Ruler who would be born in the family line of his son Judah.
    25. 9:27-29) A ƙarshe an ba wasu gatan zama sashe na wannan zuriya ko da yake Yesu ne sashe na farko na zuriyar Ibrahim.—Gal. <> 9:27-29) Finally, although Jesus is the primary part of Abraham’s seed, others are given the privilege to become part of that seed.—Gal.