Noun
m
- horn <> wani abu ƙashi-ƙashi yawanci guda biyu da yakan fito a kan dabba, misali saniya ko rago ko akuya ko barewa.
- Synonym: ƙafo
- and [then] the Horn will be blown, and We will assemble them in [one] assembly. <> kuma a busa a cikin ƙaho sai mu tara su, tarawa. [1]
- tsaga jiki don fid da jini ta hanyar zuƙo shi da ƙaho. <> a surgical operation of cutting through the body in order to suck out blood via a horn.
- ƙahon barewa: kuɓewa mai dogwayen 'ya'ya.
- ƙaƙƙarfan mutum ko marowaci.