Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

ƙidaya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from ƙidayar)

Verb

  1. ƙirga ko lissafta/yin lissafi <> adding, calculating, accounting, taking a census.
    Lissafi ko kuma nazari wata dabara ce wadda take taimaka ma Dan adam yin kidaya da sanin yawan abubuwa. [1]
  2. to recite, count or list out numbers, enumerate.
    In a revealing experiment with his English-German bilingual group, Athanasopoulos got them to recite strings of numbers out loud in either German or English. [2] <> A wani gwaji da Athanasopoulos ya gudanar kan masu jin Ingilishi da Jamusanci, ya kan sa su yi kidaya a bayyane da daya daga cikin harsunan biyun. [3]

Noun

Tilo
ƙidaya

Jam'i
ƙidaye-ƙidaye

f

  1. statistics, data, number, count, calculations
    None knows their count <> Babu wanda ya san ƙidayarsu.

Related

Google translation of ƙidaya

Count, Countdown.

  1. (noun) statistics <> lissafi, ƙidaya;