Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

data

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
  1. alkaluma, bayanai, bayanan da aka sakawa kwamfuta.
    1. "The aim of the Project is to educate the public about who farmed animals are from the scientific data." [1]
      Manufar aikin ita ce fadakar da al'umma game da kajin da ake kiwonsu gwargwadon bayanan binciken kimiyya da aka tattara. [2]


    2. and his data would only be accurate
      kuma bayanansa ko alkaluma za su kasance daidai ne kawai --bbchausa_verticals/079

Google translation of data

Bayanai,

  1. (noun) labari <> story, data, input, legend, myth, narration;