14 Denton continues: “Even if only one hundredth of the connections in the brain were specifically organized, this would still represent a system containing a much greater number of specific connections than in the entire communications network on Earth.” 14 Denton ya ci gaba da haka: “Ko da ɗaya ne daga cikin tsari dari na mahadin ƙwalƙwalwan aka shirya sosai fa, wannan har ila zai kasance kamar tsari da ke kunshe da mahadi na musamman ne fiye da dukan na’urar sadarwa a cikin dukan Duniya.” [1]