Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

ɗigirgire

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Verb

  1. balance, stabilize, make equal
  2. ɗaukar abu a ka ba tare da an riƙe da hannu ba; ɗana <> balancing a load on the head; carrying something on your head without using your hands [1]
    Zhang Xunmu said that in 2002, he began to balance a stone block on his head while riding the bicycle. [2] <> Zhang Xunmu ya ce a shekarar 2002 ya soma riƙa ɗigirgire da manyan duwatsu a kansa lokacin da yake tukin keke. [3]
  3. tafiya ana coga ƙafa, watau ana taka ƙasa da 'yan yatsu saboda wata cuta a ƙafa <> walking on your toes, toe walking (Read more: https://en.wikipedia.org/wiki/Toe_walking)
Contents