Noun
- some kind of berry tree. <> wata irin itaciya mai ƙananan 'ya'ya baƙaƙe masu zaƙi da ake ci ko a yi maɗi da su. Ana yin tawada da ganyenta ko da sassaƙenta.
- Synonym: ɗunya
- 'ya'yan wannan itaciyar. <> the fruits of this tree.
- ya yi ɗinya: watau ya sa baƙaƙen kaya.
- blackberry <> Ɗinyar Turawa
Ɗinya pic.twitter.com/y0U9aPm6pF
— Dogberry Mrs Malaprop (@drwai) September 11, 2019