(Redirected from Day of Recompense)
Hausa
Ranar Sakamako
- Abin nufi da 'Ranar Sakamako' shi ne Ranar Alƙiyama ko Ranar Ƙiyama wacce rana ce ta hisabi da gurfana a gaban alkali da kuma ba da sakamako (ko dai lada ko kuma azaba).
English
- The Day of Recompense
- The Day of Judgement
- The Day of Resurrection
Related words