(Redirected from Holy)
Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Homophones
Adjective
Positive |
Comparative |
Superlative |
- If something is holy, it is very religious or good and important in a religion. <> mai tsarki; abu mai girma da muhimmanci na addini. tsarki, tsarkakke.
- Mecca is a holy city <> Makkah tsarkakken gari ne.
- The Holy Quran <> Ƙur'ani Mai Girma.
- The Ethiopian holy site in Lalibela is one of many places hosting women-only Ashenda Festival celebrations to honour the Virgin Mary.
A Ethiopia, wajen ibada mai tsarki a Lalibela, ɗaya ne daga cikin wurare da dama da ke maraba ga mata zalla a bikin Ashenda domin tunawa da mahaifiyar Yesu. --bbchausa verticals/pics/2022-08-27
- Mecca is a holy city <> Makkah tsarkakken gari ne.