[ 67:3 ]
- Allazi khalaqa saba'a samawatin ɗibaqan.
- He created the seven heavens, one above another (in layers/stages).
- Shi ne wanda Ya halitta sammai bakawi, ɗabaƙõƙi a kan juna. --Gumi
- Shi ne wanda ya halitta sammai bakawi, da shinfidodi a kan juna. --MasjidTucson
- Wanda ya halicci sammai bakwai a tsare tsaf. --Archive
- Wanda Ya halicci sammai bakwai hawa-hawa. --RijiyarLemo