Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:Turanci

Discussion page of Turanci


Glosbe's example sentences of Turanci [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar Turanci:
    1. Domin ganin bambancin “ƙazanta . . . da kwaɗayi” da “rashin tsabta,” ka duba Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Yuli, 2006, shafuffuka ta 29-31 na Turanci.
      For a discussion of what distinguishes “uncleanness . . . with greediness” from “uncleanness,” see The Watchtower, July 15, 2006, pages 29-31. [2]

    2. Markus: An ce in je in yi hidima na wata biyar a hedkwatarmu da ke Brooklyn, don in daɗa koyon Turanci kafin a soma makarantar.
      Markus: Because I had to improve my English, I was invited to go to Brooklyn five months before the start of the school. [3]

    3. 19 Da shigewar lokaci, ya zama wajibi a sabonta fassarar New World Translation na Turanci don a daidaita shi da Turanci na zamani.
      19 As time passed, it became evident that the English edition of the New World Translation needed to be updated to reflect changes in the English language. [4]

    4. A wannan jawabin, mai jigo, “A Cikin Farko Akwai Kalma”, Nicholas ɗan birnin Cusa ya rubuta Iehoua da harshen Latin, wato Jehovah kenan a Turanci.
      In that sermon, In principio erat verbum (In the Beginning Was the Word), Nicholas of Cusa used the Latin spelling Iehoua for Jehovah. [5]

    5. Don samun shawarwari a kan yadda za mu kyautata kalamanmu a taro, ka duba Hasumiyar Tsaro ta 1 ga Satumba, 2003, shafuffuka na 19-22 na Turanci.
      For suggestions on how to improve our comments at the meetings, see The Watchtower, September 1, 2003, pages 19-22. [6]

    6. Ko da yake ba dukan ƙazamta suke bukatar shari’a ba, ana iya korar mutum daga ikilisiya idan ya ƙi tuɓa wajen yin ƙazamta mai tsanani.—2 Korintiyawa 12:21; Afisawa 4:19; Dubi “Tambayoyi Daga Masu Karatu” a Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Yuli, 2006, a Turanci.
      Although not all uncleanness warrants judicial action, an individual can be expelled from the congregation if he unrepentantly practices gross uncleanness. —2 Corinthians 12:21; Ephesians 4:19; see “Questions From Readers” in The Watchtower of July 15, 2006. [7]

    7. Sa’ad da ta ga waɗanda suka yi murabus da suka iya Turanci kuma suna farin ciki, ta gabatar da kanta kuma ta tambaye su abin da suke yi a Mexico.
      When she noticed English-speaking retirees who appeared to be happy, she introduced herself to them and asked what they were doing in Mexico. [8]

    8. Ban da baƙi, da akwai mutanen Mexico da yawa da suke yin Turanci.
      In addition to foreigners, there are many Mexicans who speak English. [9]

    9. Bertrand Russell, ɗan falsafa na Turanci ya rubuta, “Napoleon ya yi hassadar Caesar, Caesar ya yi hassadar Iskandari Mai Girma kuma Iskandari ya yi hassadar Hercules, wanda bai taɓa wanzuwa ba.”
      “Napoleon envied Caesar, Caesar envied Alexander [the Great], and Alexander, I daresay, envied Hercules, who never existed,” wrote English philosopher Bertrand Russell. [10]

    10. Saboda haka, Hasumiyar Tsaro fitar 1 da kuma 15 ga Yuni, 1938 (Turanci), ta yi bayanin yadda ya kamata a gudanar da ikilisiyar Kiristoci.
      Thus, in its issues of June 1 and 15, 1938, The Watchtower examined how the Christian organization should operate. [11]

    11. Suna bukata su iya Turanci kuma su iya rubutawa.
      Applicants must speak and write English. [12]

    12. Sabuwar Fitowar Hasumiyar Tsaro ta Nazari a Turanci Mai Sauƙi
      Introducing the Simplified English Edition [13]

    13. Ba da daɗewa ba muka fahimci cewa ba zai yiwu ba mu yi amfani da sauti na Turanci wajen koyan yaren Koriya.
      We soon sensed that it was impossible to duplicate exactly the sounds of Korean words using just English sounds. [14]

    14. Wasu ’yan’uwa ’yan Mexico su ma sun soma taimako da aikin wa’azi a Turanci.
      Some Mexican brothers and sisters also began to help with the preaching work in the English language. [15]

    15. 5 Wani ɗan’uwa daga ƙasar da ake Turanci, wanda dattijo ne da kuma majagaba, ya ƙaura zuwa wani yanki a Kudancin Asiya inda masu yawon shaƙatawa suke yawan zuwa don ya taimaki wani rukunin da ake Turanci da akwai masu shela guda tara.
      5 A retired brother from an English-speaking land, who is an elder and pioneer, moved to a popular tourist area in Southeast Asia to help an English-speaking group of nine publishers. [16]

    16. 11 Fassara kalmar Ibrananci nan neʹphesh da kuma na Helenanci, wato psy·kheʹ zuwa wadda ta yi daidai da na Turanci yana da wuya a wasu yaruka.
      11 In some languages, translating the Hebrew word neʹphesh and the Greek psy·kheʹ consistently with a term similar to the English “soul” created some confusion. [17]

    17. Muna bukatar mu karanta Littafi Mai Tsarki baki ɗaya a Turanci.
      We had to read the whole Bible in English. [18]

    18. Don samun ƙarin bayani a kan yadda za mu kyautata yadda muke yin waƙa, ka duba JW Broadcasting na watan Disamba na 2014 a Turanci (ka shiga video category FROM OUR STUDIO).
      For more instruction on improving the singing voice, see the December 2014 monthly program on JW Broadcasting (video category FROM OUR STUDIO). [19]

    19. Da aka kai shekarun 1980, wannan ya canja ya zama 2 ne cikin 5, a yau kuma 1 ne tak cikin Shaidu 5 ya iya Turanci.
      By 1980 that ratio had changed to about 2 out of 5, and today the native language of only 1 out of every 5 Witnesses is English. [20]

    20. Za ka sami jerin irin waɗannan talifofi a akwatin da ke shafi na 17 na Hasumiyar Tsaro ta 1 ga Satumba, 2003 na Turanci.
      A list of some such articles appears in the box on page 17 of The Watchtower of September 1, 2003. [21]

    21. Ka duba “Tambayoyi Daga Masu Karatu” da ke cikin Hasumiyar Tsaro na 1 ga Mayu, 2007, na Turanci.
      See “Questions From Readers” in the May 1, 2007, issue of The Watchtower. [22]

    22. Aka sauya kalmomin Turanci da aka daina amfani da su, kuma aka mai da hankali sosai wajen sa fassarar ta kasance da sauƙin fahimta.
      Obsolete English expressions were replaced, and a concerted effort was put forth to make the text clear and easy to understand without sacrificing accuracy. [23]

    23. Jassa ta daɗa cewa: “Kafin mu yi aure, ina zama a ƙasar Meziko kuma ina halartar taro a ikilisiyar da ake Turanci.
      Jassa adds: “Before getting married, I lived in Mexico, where I was part of an English-speaking congregation. [24]

    24. Don ƙarin bayani game da makamai na ruhaniya daga Allah, ka dubi Hasumiyar Tsaro, 15 ga Mayu, 1992, shafuffuka na 21-23 na Turanci.
      For further information on the spiritual armor from God, see The Watchtower, May 15, 1992, pages 21-3. [25]

    25. □ Babi na 1: Bayan kun yi nazarin sakin layi na 17, ku kalli bidiyon The Wonders of Creation Reveal God’s Glory a Turanci.
      □ Chapter 1: After paragraph 17, view The Wonders of Creation Reveal God’s Glory [26]


Retrieved June 22, 2019, 11:17 am via glosbe (pid: 792)