Toggle menu
24K
661
183
157.9K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:abase

Discussion page of abase

Glosbe's example sentences of abase [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar abase:
    1. Since “the heavens are higher than the earth,” the abasement of exalted things is at times represented by their being “thrown down from heaven to earth.”
      Tun da “sammai suna da nisa da duniya,” ana kwatanta kunyatar da abubuwa da aka ɗaukaka da ‘jefo da [su daga sama] har ƙasa.’ [2]

    2. What an abasement!
      Ƙasƙanta ce ƙwarai! [3]

    3. Tartarus is not a particular location; it is a prisonlike, abased condition that limits the activity of these outcasts.
      A Helenanci na ainihin, kalmar nan da ake kira “jahannama” a wannan aya ita ce Tar·ta·roʹsas, wannan ba wuri ba ne, amma yanayi ne da zai rage ayyukan waɗannan Aljanu. [4]

    4. It shows the depth of her faith, as she spoke of Jehovah as abasing the haughty and powerful and helping the lowly and poor who seek to serve him.
      Maganar da ta yi ya nuna irin bangaskiyar da take da shi sa’ad da ta ce Jehobah yana ƙasƙantar da masu girman kai da masu iko, kuma yana taimaka wa masu tawali’u da talakawa da suke son su bauta masa. [5]


Retrieved September 1, 2020, 9:32 pm via glosbe (pid: 16562)