Glosbe's example sentences of adopt [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar adopt:
- Adopt a Waiting Attitude
Ka Kasance da Halin Jira [2] - Why must Christians not adopt the world’s casual attitude toward marriage?
Me ya sa bai kamata Kiristoci su kasance da ra’ayin duniya game da aure ba? [3] - What will help us to adopt Jehovah’s view of human weakness?
Mene ne zai taimaka mana mu kasance da irin ra’ayin Jehobah game da kasawar wasu? [4] - 1938—Congregations adopt a resolution requesting that all congregation servants be appointed theocratically.
1938—Ikilisiyoyi sun amince cewa a riƙa naɗa dukan dattawa a ikilisiya a ƙarƙashin ja-gorancin ruhu mai tsarki. [5] - We must make sure that such ungodly individuals do not influence us to adopt their ways and attitudes.
Ya kamata mu mai da hankali don kada irin waɗannan miyagun mutane su rinjaye mu mu riƙa yin tunani da kuma yin abubuwa kamar su. [6] - Remembering that study is work and requires mental effort, it is also good to adopt an appropriate posture.
Ka tuna cewa nazari aiki ne da yake bukatar wasa ƙwaƙwalwa, yana da kyau mu zauna da kyau. [7] - The second article analyzes the attitude that congregation elders should strive to adopt as they serve as undershepherds of the flock.
Sashe na biyu kuma ya bayyana halayen da ya kamata dattawa su kasance da su yayin da suke aikinsu na masu kula da garken Allah. [8] - 3, 4. (a) When did the Bible Students adopt a new name, and how did they feel about it?
3, 4. (a) A wace shekara ce aka soma kiran Ɗaliban Littafi Mai Tsarki Shaidun Jehobah kuma yaya suka ji? [9] - • What method of Bible study did the early Bible Students adopt, and why was it unique?
• Wane irin matakin nazarin Littafi Mai-Tsarki ne Ɗaliban Littafi Mai-Tsarki na farko suka bi, kuma me ya sa wannan ya bambanta? [10] - Like Gideon, he had a modest view of himself—a view we do well to adopt.
Kamar Gidiyon, ya ɗauki kansa da filako—hali da ya kamata mu kasance da shi ke nan. [11] - To understand why, imagine a respectable father who shows kind interest in an orphaned youth and wishes to adopt him as a member of his own family.
Don mu fahimci dalilin da ya sa, ka yi tunanin uba wanda yake son wani matashi da ba shi da iyaye kuma yana son ya kasance cikin iyalinsa. [12] - It is all too easy to adopt—even unwittingly—the attitudes, standards, and personality traits of those with whom we have close association.
Ba shi da wuya mu koyi halaye, mizanai, da kuma mutumtakar waɗanda muke cuɗanya da su, ba da sanin mu ba. [13] - We adopt a view like that of Paul toward brothers in his day.
Muna ɗaukan ra’ayi kamar na Bulus game da ’yan’uwa a zamaninsa. [14] - Indeed, Jehovah determined that he would adopt some humans into his own perfect heavenly family.
Hakika, Jehobah ya ƙudurta cewa zai kai wasu cikin ’yan Adam zuwa kamiltacciya iyalinsa a samaniya. [15] - If your children do not learn moral values from you at home, they will likely adopt the views of their schoolmates and teachers or those of the mass media.
Idan yaranka ba su koyi ɗabi’a mai kyau ba a gida, suna iya bin ra’ayin abokansu a makaranta da kuma malamansu ko ta hanyar watsa labarai. [16] - As they mature, many youths choose to adopt the religion of their parents.
Sa’ad da suke girma, matasa da yawa sukan rungumi addinin iyayensu. [17] - Why should we seek to adopt Christ’s mental attitude?
Me ya sa ya kamata mu bi irin halin Kristi? [18] - They renew our spirit by helping us to keep in focus the reasons that motivated us to adopt a godly life course.
Suna ƙarfafa mu ta taimakonmu mu mai da hankali ga abin da ya motsa mu mu zaɓi bin tafarki na ibada. [19] - Making political alliances led Israel and Judah to adopt the false worship of their allies.
Yin ƙawance na siyasa ya sa Isra’ila da Yahuda su soma yin bautar ƙarya da ƙawayensu suke yi. [20] - How can asking yourself these questions help you to adopt Jehovah’s view of matters?
Ta yaya yi wa kanka waɗannan tambayoyi za su taimake ka ka kasance da ra’ayin Jehobah game da batutuwa? [21] - Why did the Bible Students adopt the name Jehovah’s Witnesses?
Me ya sa Ɗaliban Littafi Mai Tsarki suka soma amfani da sunan nan, Shaidun Jehobah? [22] - Instead, however, he allowed God’s enemies to put him to death so that he could adopt Adam’s sinful descendants and make it possible for those exercising faith in him to receive everlasting life.
Amma, maimakon hakan, ya ƙyale magabtan Allah su kashe shi don ya karɓi ’ya’yan Adamu masu zunubi kuma ya sa ya yiwu waɗanda suka ba da gaskiya a gare shi su samu rai madawwami. [23] - We should not become envious of the prosperity of the wicked and adopt their ungodly ways.
Kada mu yi kishin arzikin miyagu kuma mu soma bin hanyoyinsu na rashin ibada. [24] - They maintain their integrity, refusing to adopt the spirit of this wicked world and its materialistic, immoral, and selfish attitudes.
Sun kasance da aminci kuma suka ƙi bin halin mutanen wannan muguwar duniya da ya haɗa da cika son abin duniya da lalata da son zuciya. [25] - 3 Sadly, after the death of the apostles, who acted as a restraint against apostasy, so-called Christians who had no love of truth began to adopt pagan customs, celebrations, and “holy” days, which they dubbed Christian.
3 Abin baƙin ciki, bayan mutuwar manzannin da suka hana ridda, waɗanda suke da’awar cewa su Kiristoci ne amma ba sa ƙaunar gaskiya sun soma bin al’adun arna, bukukuwansu, da kuma ranakunsu “mai tsarki,” kuma suka ce ya dace da Kiristanci. [26]
- Adopt a Waiting Attitude
Retrieved Thu Mar 07 2019 21:54:31 GMT-0500 (EST) via [27]