Jehovah warned him that he was heading for trouble and advised him to “turn to doing good.”
Jehovah ya yi masa gargaɗi cewa zai shiga masifa idan “ba ya kyauta ba.”
He advised her to treat the manager the way she herself would like to be treated, as Jesus taught us to do.
Ya ba ta shawara ta bi da manajar yadda za ta so a bi da ita, kamar yadda Yesu ya koya mana mu yi.
When it became necessary to appoint individuals who were to carry heavy responsibility in Israel, Moses was advised to “select out of all the people capable men, fearing God, trustworthy men, hating unjust profit.”
Lokacin da aka bukaci a naɗa wasu mutane su ɗauki hakki masu nauyi a Isra’ila, an gaya wa Musa ya “tanaji waɗansu masu-iyawa, masu-tsoron Allah, amintattu, masu-ƙin rishu’a.”
(2 Chronicles 34:1, 2) Would you like to know something about those who advised Josiah and served as role models for him?—
(2 Labarbaru 34:1, 2) Kana son ka san wani abu game da waɗanda suka shawarci Josiah kuma suka zama abin koyi gare shi?—
Josephus, a first-century historian, advised: “From women let no evidence be accepted, because of the levity and temerity of their sex.”
Wani ɗan tarihi mai suna Josephus da ya yi rayuwa shekaru 1900 da suka shige, ya ce: “Kada a ɗauki shaidar da mace ta bayar da muhimmanci saboda mata sun cika garaje.”
Through Jeremiah, Jehovah advised the future exiles to accept their new situation and make the most of it.
Ta wurin bakin Irmiya, Jehobah ya gaya wa waɗanda za su yi zaman bauta cewa su amince da yanayinsu kuma su yi iya ƙoƙarinsu su ji daɗin rayuwa a wajen.
The apostle Paul advised Christians: “Do not you people be owing anybody a single thing.”
Manzo Bulus ya shawarci Kiristoci: “Kada ku ku riƙe bashin kome ga kowa.”
27 Calling her “my daughter,” Boaz advised Ruth to keep coming to his fields to glean and to stay near the young women of his household to avoid being harassed by any of the workmen.
27 Boaz ya kira ta “ɗiyata,” ya ce ta riƙa zuwa gonarsa kala, kuma ta riƙa bin ’yan matan da suke masa aiki don kada wani ya wulaƙanta ta.
Appropriately, Paul advised Christians to respect secular officials and to pay taxes. —Romans 13:1-7; Titus 3:1, 2.
Daidai ne da Bulus ya aririci Kiristoci su daraja masu mulki kuma su biya haraji.—Romawa 13:1-7; Titus 3:1, 2.
Yet, David was guilty of serious wrongs, such as those involving Bath-sheba, Uriah, and an ill-advised census.
Duk da haka, Dauda ya yi zunubi mai tsanani, kamar wanda ya faru tsakaninsa da Bath-sheba da Uriah da kuma kiɗayar da ya yi da bai dace ba.
In it the Roman Catholic Church advised that the Tetragrammaton in its various renderings should be replaced by “Lord.”
A cikin wasiƙar, Cocin Roman Katolika ta shawarci cewa a musanya Baƙaƙe Huɗun da “Ubangiji.”
(2 Timothy 1:5; Titus 2:3-5) In his letter to the Corinthians, Paul advised not only women but also individuals who had the gift of tongues and prophecy to “keep silent” when another believer was speaking.
(2 Timotawus 1:5; Titus 2:3-5) A wasiƙar da Bulus ya rubuta zuwa ga ’yan’uwa a Korinti, ya ba da shawara cewa ’yan’uwa maza da mata da suke da baiwar annabci da kuma na yin magana da wani harshe su yi “shuru” sa’ad da wani ɗan’uwa yake koyarwa.
Andrew and John were deported, and with World War II looming, all British subjects were advised to leave.
Aka kore Andrew da John daga ƙasar, kuma da yake Yaƙin Duniya na biyu na kan hanya, an gargaɗi dukan mutanen da suka zo daga ƙasar Britaniya su bar ƙasar.
Yet, Jesus Christ advised his disciples: “If, then, you are bringing your gift to the altar and you there remember that your brother has something against you, leave your gift there in front of the altar, and go away; first make your peace with your brother, and then, when you have come back, offer up your gift.” —Matthew 5:23, 24.
Duk da haka, Yesu Kristi ya shawarci almajiransa: “Idan fa kana cikin miƙa baiwarka a wurin bagadi, can ka tuna ɗan’uwanka yana da wani abu game da kai, sai ka bar baiwarka can a gaban bagadi, ka yi tafiyarka, a sulhuntu da ɗan’uwanka tukuna, kāna ka zo ka miƙa baiwarka.”—Matta 5:23, 24.
Putting the apostles outside the Sanhedrin hall for a short time, he advised those religious opposers: “Men of Israel, pay attention to yourselves as to what you intend to do respecting these men. . . .
Da aka fid da manzannin daga cikin majami’ar Majalisar na ɗan lokaci, ya ba ’yan addini masu hamayyan shawara: “Ku mazajen Isra’ila, ku yi hankali da kanku ga zancen mutanen nan, abin da ku ke shirin yi. . . .
Long before John wrote about such religious deceivers, Jesus Christ advised his followers: “Be on the watch for the false prophets who come to you in sheep’s covering, but inside they are ravenous wolves.”
Shekaru da yawa kafin Yohanna ya yi magana game da waɗannan mayaudaran, Yesu Kristi ya shawarci mabiyansa. Ya ce: “Ku yi hankali da masu-ƙaryan annabci, masu-zuwa wurinku da fatar tumaki, amma daga ciki kerketai ne masu-hauka.”
17:9) Paul advised the Ephesians: “Be wrathful, and yet do not sin; let the sun not set with you in a provoked state, neither allow place for the Devil.”
17:9) Bulus ya shawarci mutanen Afisa: “Ku yi fushi, amma kada ku yi zunubi: kada rana ta faɗi kuna kan fushinku: kada kuwa ku ba Shaiɗan dama.”
• The Japan Federation of Bar Associations advised that “elderly victims need to receive even more attention than victims of child abuse or other domestic violence,” reports The Japan Times.
• Ƙungiyar lauyoyi ta ƙasar Japan ta ba da shawara cewa “tsofaffi da aka wulakanta ya kamata mu mai da musu hankali fiye ma da yara da aka zalunta ko kuma wasu da aka zalunta,” in ji The Japan Times.
But in others, it now is ill-advised for a sister or a young person to work from door to door alone, especially after sunset.
Amma a wasu wurare kuwa ba zai dace ’yar’uwa ko matashi ya yi wa’azi a gida-gida shi kaɗai ba, musamman ma bayan faɗuwar rana.
In this way, we follow Jesus’ instructions for the ministry recorded at Matthew 10:11-13, where he advised: “When you enter the house, greet the household.
Ta yin hakan, muna bin umurnin Yesu da ke littafin Matiyu 10: 11-13, ya ce: “Sa’ad da kuka shiga gidan, ku ce, ‘Salama a gare ku.’
4:14) Paul advised against laying hands hastily upon a man. —1 Tim.
4:14) Bulus ya ce kada a yi garaje wajen ɗora wa mutum hannu.—1 Tim.
15 Paul advised “those making use of the world [to be] as those not using it to the full.”
15 Bulus ya shawarci “waɗanda su ke moron duniya, [su yi] kamar ba su cika moriyatata ba.”
The nation was at a crossroads, and Jehovah God advised them: “Ask for the roadways of long ago, where, now, the good way is; and walk in it.”
Al’ummar tana bukatar ta yanke shawara, kuma Jehobah Allah ya ba su shawara: “ku tambayi hanyoyi na dā inda hanyar kirki ta ke, ku yi tafiya a ciki.”
The apostle Paul pointed to the medicinal benefits of wine when he advised young Timothy: “Use a little wine for the sake of your stomach and your frequent cases of sickness.”
Manzo Bulus ya nuna amfanin ruwan anab sa’ad da ya shawarci Timothawus: “Ka mori ruwan anab kaɗan saboda tumbinka da yawan kumamancinka.”
(2 Timothy 4:2; Titus 1:9) Paul advised Timothy: “Do your utmost to present yourself approved to God, a workman with nothing to be ashamed of, handling the word of the truth aright.”
(2 Timothawus 4:2; Titus 1:9) Bulus ya shawarce Timothawus da cewa: “Ka yi ƙoƙari ka miƙa kanka yardaje ga Allah, ma’aikaci wanda babu dalilin kunya gareshi, kana rarrabe kalmar gaskiyar sosai.”
0