Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Glosbe's example sentences of aiki [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar aiki:
    1. Sai ya ƙara bayani game da wannan gaskiya yana cewa matattu ba za su iya ƙauna ko ƙiyayya ba kuma “babu wani aiki, ko dabara, ko ilimi, ko hikima, cikin kabari inda za ka.”
      He then enlarged on that basic truth by saying that the dead can neither love nor hate and that “there is no work nor planning nor knowledge nor wisdom in the Grave.” [2]

    2. “Babu wani aiki, ko dabara, ko ilimi, ko hikima, cikin kabari [Sheol] inda zaka.” —Mai-Wa’azi 9:10.
      “There is no work nor devising nor knowledge nor wisdom in Sheol [the grave], the place to which you are going.”—Ecclesiastes 9:10. [3]

    3. Ka yi la’akari da abin da ya faru sa’ad da Ibrahim uban iyali ya aiki babban bawansa, wataƙila Eliezer zuwa Mesopotamia don ya samo wa Ishaƙu mata mai jin tsoron Allah.
      Consider what happened when the patriarch Abraham sent his eldest servant —likely Eliezer— to Mesopotamia to obtain a God-fearing wife for Isaac. [4]

    4. Ya dace ne a biya ma’aikata da suka yi aiki na awa guda daidai da waɗanda suka yi aiki dukan rana?
      Was it unfair to pay the 11th-hour workers the same as those who worked the whole day? [5]

    5. An aiki mala’ika Jibrailu zuwa wurin wata budurwa kyakkyawa mai suna Maryamu.
      The angel Gabriel was sent to a fine young woman named Mary. [6]

    6. Gidaje masu kyau da kuma aiki na gari.
      Suitable homes and satisfying work. [7]

    7. Sa’ad da suka yi ɗan nisa kaɗan, Yesu ya aiki wasu almajiransa su yi gaba su je wani ƙauyen Samariyawa su nemi wajen da za su huta.
      When they had gone some distance, Jesus sent a few of his disciples ahead to a Samaritan village to find a place for them to rest. [8]

    8. (Ishaya 61:2; Matta 24:14) Kana saka hannu sosai a wannan aiki mai muhimmanci kuwa?
      (Isaiah 61:2; Matthew 24:14) Do you have a full share in this vital work? [9]

    9. (Za 91:1, 2) Kirista yana keɓe kai ga Jehobah ne ba ga wani mutum ko aiki ko kuma wata ƙungiya ba.
      (Ps 91:1, 2) A Christian’s dedication is to Jehovah —not to a human, a work, or an organization. [10]

    10. Wane aiki mai muhimmanci ne Jehobah ya ba Yesu ya yi?
      What important work did Jehovah invite Jesus to do? [11]

    11. Da yake ina da masaniya game da noma, an ce in yi aiki a gonar da ke Bethel a lokacin.
      Because of my farming experience, I was asked to help at the Bethel farm that was operating at the time. [12]

    12. Abin da suke fada a wakarsu ta nuna cewa wadannan halittu na ruhu masu girma suna muhimmin aiki wajen sanar da tsarkakar Jehovah a dukan sararin samaniya.
      The content of their song suggests that these mighty spirit creatures play an important role in making Jehovah’s holiness known throughout the universe. [13]

    13. Yayin da ka sa baƙi a rera waƙar Mulkin, yayin da ka yi furci ko ka gabatar da wani aiki a Makarantar Hidima ta Allah, yana daɗawa ga farin cikinmu.
      And when you join in singing a Kingdom song, when you make a comment or handle a student assignment in the Theocratic Ministry School, your contribution adds to our joy. [14]

    14. Yin Aiki don Ka Ceci ’Ya’yanka
      Working to Save Your Children [15]

    15. 5 Kafin ya haura sama, Yesu Kristi da aka ta da daga matattu ya bayyana wa almajiransa kuma ya ba su aiki mai muhimmanci.
      5 Before ascending to heaven, the resurrected Jesus Christ appeared to his disciples and assigned them an important work. [16]

    16. Bayan haka, ya shirya jakarsa kuma ya tabbata cewa na’urar da zai yi amfani da ita tana aiki da kyau.
      He then organizes his service bag and makes sure that his electronic device is ready to play. [17]

    17. 9 Bayan sun yi tunani sosai, wasu ma’aurata sun ga cewa su biyun ba sa bukatan su riƙa yin aiki na cikakken lokaci.
      9 Some couples have found after a careful examination that both do not have to work full-time. [18]

    18. Kana godiya cewa rukunin dattawa suna aiki a matsayin rukuni ɗaya?
      Do you appreciate that the body of elders work together in unity? [19]

    19. 1. (a) Wane irin aiki ne Allah ya ba Adamu?
      1. (a) What kind of assignment did God give to Adam? [20]

    20. Kayan yin aiki na musamman a aikin wa’azin bishararsu shi ne jaridar Hasumiyar Tsaro.
      A prominent instrument in their evangelizing work has been the Watchtower magazine. [21]

    21. Da ya yi tunani a kan shekaru ashirin da biyar da ya yi yana hidima ta cikakken lokaci, ya ce: “Na yi ƙoƙari na ƙarfafa kowa a cikin ikilisiya, ina yin aiki tare da su a hidima, muna kai musu ziyarar ƙarfafawa, gayyatarsu zuwa gidana don mu ci abinci tare, da kuma shirya liyafa.
      Looking back on 25 years of full-time service, he says: “I’ve tried to work with everyone in the congregation, sharing in the ministry with them, making shepherding calls on them, inviting them to my home for meals, and even arranging gatherings with a spiritual focus. [22]

    22. 23 Jehovah yana da ƙarin aiki da Habakkuk ya yi kafin ya hallaka Urushalima a 607 K.Z.
      23 Jehovah had more work for Habakkuk to do before Jerusalem’s destruction in 607 B.C.E. [23]

    23. 12:4-6, 11) Hakika, ruhu mai tsarki zai iya yin aiki a hanyoyi dabam-dabam a kan bayin Allah dabam-dabam don cim ma manufa guda.
      12:4-6, 11) Yes, holy spirit can operate in different ways on different servants of God for a purpose. [24]

    24. Har zuwa shekara ta 2013, mafassara sama da 2,700 ne suke aiki a wurare sama da 190 domin su taimaka wajen yaɗa bishara a harsuna sama da 670.
      As of 2013, more than 2,700 translators were working in over 190 locations to help spread the good news in more than 670 tongues. [25]

    25. Ya gaya mini cewa babu wani tabbaci cewa za a kira ni ko ita ko mu yi aiki tare.
      I was told that there was no guarantee that either she or I would be called or that we would work together. [26]


Retrieved June 23, 2019, 6:12 pm via glosbe (pid: 19864)