Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:albarka

Discussion page of albarka

Glosbe's example sentences of albarka [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar albarka:
    1. (b) Wace albarka ce Jehobah ya sake yi wa Hannatu?
      (b) How did Jehovah further bless Hannah? [2]

    2. 4:4-6) An haɗa ruhun Jehobah da albarka da yin cuɗanya da ’yan’uwa da Allah yake amfani da su.
      4:4-6) Jehovah’s spirit and blessings are linked to the one association of brothers that God is using. [3]

    3. 12:14) Hanya ɗaya na yi wa waɗanda ke hamayya da mu albarka ita ce yin addu’a domin su.
      12:14) One way to bless opposers is to pray for them. [4]

    4. Ru’ya ta Yohanna 19:9 ta ce: “Masu-albarka ne waɗannan da an kira zuwa bikin angonci na Ɗan rago.”
      Happy are those invited to the evening meal of the Lamb’s marriage,” states Revelation 19:9. [5]

    5. 22 Aure zai kasance albarka yayin da ya jure na shekaru masu yawa.
      22 Marriage can become a greater blessing as it endures over the years. [6]

    6. Ka ambata wasu albarka da amfani na yin baftisma.
      Mention some of the blessings and benefits of getting baptized. [7]

    7. Littafi Mai Tsarki ya faɗi game da shi: “Albarka ga Allah da Uba na Ubangijinmu Yesu Kristi, Uban jiyejiyenƙai, Allah na dukan ta’aziyya; shi da ke yi mana ta’aziyya cikin dukan ƙuncinmu, har da za mu iya ta’azantarda waɗanda ke cikin kowane irin ƙunci, ta wurin ta’aziyya wadda mu da kanmu muka ta’azantu da ita daga wurin Allah.”
      Regarding him, the Bible says: “Blessed be the God and Father of our Lord Jesus Christ, the Father of tender mercies and the God of all comfort, who comforts us in all our tribulation, that we may be able to comfort those in any sort of tribulation through the comfort with which we ourselves are being comforted by God.” [8]

    8. Waɗanne albarka ne muke da su, kuma me ya kamata mu tambayi kanmu?
      What blessings do we have, and what should we ask ourselves? [9]

    9. 3:20) Sun san cewa ya ba su “albarka mai yawan gaske.”
      3:20) Indeed, they feel that they have received “a blessing until there is no more want.” [10]

    10. Mun Gano Wata Sana’a Mai Albarka Sosai
      We Found a More Rewarding Career [11]

    11. 18 Kana Nuna Godiya ga Dukan Albarka da Ka Samu Kuwa?
      18 Do You Really Appreciate Your Blessings? [12]

    12. Ta yaya wasu suka ba da lokaci ga yin karatu da kuma nazarin Littafi Mai Tsarki, da wace albarka?
      How do some make room for Bible reading and study, and with what benefits? [13]

    13. 12 Bangaskiya tana ba wa mutane makasudi mafi girma da kuma rayuwa mai albarka.
      12 Faith gives people not only the highest goals but also a rewarding life. [14]

    14. Me ya sa kake da tabbaci cewa abokan kirki za su sa ka samu albarka?
      Why can you be confident that good associations will prove to be a blessing? [15]

    15. 33: 12-17) Mu ma za mu sami albarka idan Jehobah ya san mu.
      33:12-17) We likewise can receive wonderful blessings when Jehovah comes to know us personally. [16]

    16. Albarka tā Tabbata ga Waɗanda Suka San Talaucinsu Na Ruhu”
      Happy Are Those Conscious of Their Spiritual Need” [17]

    17. Tana ba mu makasudai mafi girma da kuma rayuwa mai albarka.
      It gives us the highest goals and a rewarding life. [18]

    18. “Bayarwa ta fi karɓa albarka.”—Ayyukan Manzanni 20:35.
      “There is more happiness in giving than there is in receiving.” —Acts 20:35. [19]

    19. Maimako, za su ɗauke shi gata mai albarka.—Farawa 33:5; Zabura 127:3.
      Instead, they will view it as a blessed privilege. —Genesis 33:5; Psalm 127:3. [20]

    20. 6 Jehobah ya yi wa Yahudawa albarka kuma sun sami kwanciyar hankali.
      6 Jehovah blessed Judah with peace for the first ten years of Asa’s reign. [21]

    21. Yoh. 20:3, 7-10) Amma dukan amintattu da suke ƙaunar Jehobah za su sami albarka sosai a nan gaba.
      20:3, 7-10) But all who loyally love Jehovah will face a bright prospect. [22]

    22. 19, 20. (a) Waɗanne albarka ka taɓa samu na zama Kirista?
      19, 20. (a) What benefits have you personally enjoyed by being a Christian? [23]

    23. Idan ka daɗe da yin baftisma, sababbi za su amfana sosai idan ka horar da su kuma za ka sami albarka.
      And if you have been a Kingdom publisher for many years, would it not be appropriate and rewarding to help train newer ones? [24]

    24. Amma, sun gwada Jehobah kamar yadda ya ce dukanmu mu yi: “Ku gwada ni, za ku gani, zan buɗe taskokin sama in zubo muku da albarka mai yawan gaske.”—Mal.
      However, they put Jehovah to the test —just as he invites all of us to do: “Test me out, please, . . . to see whether I will not open to you the floodgates of the heavens and pour out on you a blessing until there is nothing lacking.” —Mal. [25]

    25. Menene za mu yi don mu karɓi albarka mai yawa daga Jehovah yanzu da kuma har abada?
      What can we do to receive grand blessings from Jehovah now and forever? [26]


Retrieved July 6, 2019, 12:18 pm via glosbe (pid: 5596)