Glosbe's example sentences of alongside [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar alongside:
- As we serve alongside our brothers and sisters, we likely have opportunities to say something encouraging.
Yayin da muke hidima tare da ‘yan’uwanmu, za mu sami damar ƙarfafa su. [2] - He was wisdom personified, “a master worker” alongside his Father.
Shi mai hikima ne sosai kuma shi “gwanin mai-aiki ne” tare da Ubansa. [3] - He had spent untold ages of time alongside Jehovah doing his Father’s will, being His “master worker.”
Ya yi rayuwa shekaru aru-aru tare da Jehobah yana yin nufin Ubansa, kuma ya zama “gwanin mai-aiki.” [4] - We can also increase our effectiveness in the ministry by working alongside well-trained servants of Jehovah.
Idan mun kuma fita wa’azi tare da waɗannan bayin Jehobah da aka koyar sosai, za mu iya koyon abubuwa da yawa da za su kyautata hidimarmu. [5] - (Matthew 24:14; 28:19, 20) Indeed, hope is placed alongside faith and love as a vital, enduring quality that characterizes the life of servants of God. —1 Corinthians 13:13.
(Matta 24:14; 28:19, 20) Hakika, da yake an ambata bege cikin Littafi Mai Tsarki tare da bangaskiya da ƙauna, wannan ya nuna cewa hali ne mai muhimmanci da ya kamata bayin Allah su riƙa nunawa sosai a rayuwarsu.—1 Korinthiyawa 13:13. [6] - During the march, thousands of prisoners died from exposure, disease, or hunger or were brutally executed right alongside the road by SS guards.
A lokacin tafiyar, dubban fursunoni sun mutu, domin babu kulawa, domin cuta, ko kuma yunwa ko ’yan gadin Hitler su kakkashe su a kan hanya. [7] - 14 For faithful Israelites, the high point and focus of such trips was the spiritual aspect —their eagerly worshipping Jehovah alongside thousands of appreciative celebrants.
14 Abin da Isra’ilawa masu aminci suka fi so da wannan taron shi ne cewa za su bauta wa Jehobah tare da dubban mutane da suke ƙaunarsa. [8] - A man who was to be executed alongside Jesus said: “Jesus, remember me when you get into your kingdom.”
Wani mutumin da ake son a kashe tare da Yesu ya ce: “Yesu, ka tuna da ni lokacinda ka shiga mulkinka.” [9] - However, accustomed to living alongside a volcano, most people in Armero were unconcerned.
Amma, domin sun saba da zama kusa da duwatsu da ke gobara, yawancin mutanen Armero ba su damu ba. [10] - 5:13) So Mark traveled to Babylon to serve alongside the apostle who years before attended Christian meetings in his mother’s home.
5:13) Hakan ya nuna cewa Markus ya yi tafiya zuwa Babila don ya yi hidima tare da manzo wanda shekaru da suka shige ya halarci taron Kirista a gidan mamarsa. [11] - They were begotten as sons of God and brothers of Jesus Christ, with the prospect of becoming spirit creatures alongside him in heaven.
An haife su sun zama ’ya’yan Allah da ’yan’uwan Yesu Kristi, da zaton zama halitta ta ruhu tare da shi a sama. [12] - The acclaim of men and possibly a front seat alongside noted rabbis in the synagogue would be all the reward they would get, for Jehovah would give them nothing.
Samun yabo daga ’yan adam da kuma zama a gaban kujera tare da sanannun malamai a cikin majami’a ne kawai ladan da za su samu, gama Jehobah ba zai ba su kome ba. [13] - Alongside the level of ingenuity and complexity exhibited by the molecular machinery of life, even our most advanced [products] appear clumsy.
Azancen bayanawar abubuwa sarai da na wuyan ganewa da injin ƙwaron rai ke yi, [na’urarmu] mai-girma da muka yi ya zama banza. [14] - About 550 Turkish-speaking brothers and sisters from other countries traveled to Turkey and preached alongside the local publishers during the campaign.
’Yan’uwa maza da mata ’yan ƙasar Turkiya guda 550 daga wasu ƙasashe suka je Turkiya don yin wa’azi tare da ’yan’uwan da ke ƙasar. [15] - 8 How refreshing it is to work alongside fellow worshippers in sacred service!
8 Yin tsarkakkiyar hidima tare da ’yan’uwanmu tana ba da wartsakewa sosai! [16] - (Philippians 4:2, 3) Priscilla, along with her husband, Aquila, also served alongside Paul.
(Filibbiyawa 4:2, 3) Biriskilla, tare da mijinta, Akila, ma sun yi aiki tare da Bulus. [17] - Likewise, if we trust in Jehovah with all our heart, he promises to ‘make our paths straight’ as we walk alongside him. —Proverbs 3:5, 6.
Hakazalika, idan muka dogara da Jehobah da dukan zuciyarmu, ya yi mana alkawarin cewa ‘za ya daidaita hanyoyinmu,’ idan muka bi shi.—Misalai 3:5, 6. [18] - (Luke 8:5) Soil alongside a road that leads through a grainfield is hard packed by the flow of pedestrian traffic.
(Luka 8:5) Lallai ƙasa da take hanyar gona tana shan takun sawayen mutane. [19] - During the years we served alongside those dear brothers in Amagansett, we learned that being content with the basics results in a satisfying life.
A waɗannan shekaru da muka yi hidima tare da waɗannan ’yan’uwa ƙaunatattu a ƙauyen Amagansett, mun koyi cewa kasancewa da wadar zuci da ainihin abubuwan da muke bukata na kawo rayuwa mai gamsarwa. [20] - Timothy, a younger man, worked alongside the apostle Paul for many years.
Matashin nan Timoti ya yi aiki tare da manzo Bulus na shekaru da yawa. [21] - Patient observation and painstaking research over many centuries have revealed that the culprits were often small creatures that live alongside us.
Bincike da aka yi sosai na ƙarnuka da yawa sun nuna cewa ƙananan halittu ne da suke zama tare da mu ne suke jawo cuta. [22] - (Matthew 3:17) And the night before he died, Jesus prayed: “Father, glorify me alongside yourself with the glory that I had alongside you before the world was.”
(Matta 3:17) Kuma a daren da zai mutu, Yesu ya yi addu’a: “Uba, ka ɗaukaka ni da kanka da daraja wadda ni ke da ita tare da kai tun duniya ba ta zama ba.” [23] - Sharks as large as the canoe were swimming right alongside us!
Babban kifin shark mai girman kwalekwalen yana iyo kusa da mu! [24] - That is true with regard to God’s purpose to install 144,000 corulers alongside his Son in heaven.
Hakan gaskiya ne game da nufin Allah na zaɓan waɗanda za su yi sarauta tare da Ɗansa a sama. [25] - The Bible book of Revelation says that 144,000 individuals would be resurrected to heavenly glory to serve alongside Jesus as priests, judges, and kings.
Littafin Ru’ya ta Yohanna ya ce za a tada mutane 144,000 daga matattu zuwa sama su yi sarauta tare da Yesu a matsayin firistoci, alkalai, da kuma sarakuna. [26]
- As we serve alongside our brothers and sisters, we likely have opportunities to say something encouraging.
Retrieved June 24, 2019, 6:34 am via glosbe (pid: 2204)