Glosbe's example sentences of aloud [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar aloud:
- The pioneer opened the Bible Teach book to chapter 1 and read aloud paragraph 11, under the subhead “How Does God Feel About Injustices We Face?”
zuwa babi na 1 kuma ya karanta sakin layi na 11 da babban murya, a ƙarƙashin ƙaramin jigo “Yaya Allah Yake Ji Game da Rashin Gaskiya da Muke Fuskanta?” [2] - If you are married, you and your mate can enjoy reading the Bible aloud to each other.
Idan kai mai aure ne, kai da matarka za ku iya more karanta Littafi Mai Tsarki wa juna. [3] - If there are children old enough to read, they may take turns reading aloud.
Idan akwai yara da sun kai su yi karatu, kuna iya sa kowannensu bi-da-bi ya ɗaga murya ya yi karatu. [4] - 12 King David sang: “I will march around your altar, O Jehovah, to cause thanksgiving to be heard aloud.”
12 Sarki Dauda ya rera haka: “Ya Ubangiji, zan kewaye bagadinka: Domin in ɗaukaka muryar godiya.” [5] - As with a spoken language, to speak the “pure language” fluently, we need to listen carefully, imitate fluent speakers, memorize the names of Bible books and some Bible verses, repeat things we learn, read aloud, analyze the grammar, or pattern of truth, work at progressing, assign study times, and practice “speaking” the pure language. —8/15, pages 21-25.
Kamar yadda za mu koyi wani yare, don mu yi “harshe mai-tsarki” sosai muna bukatar saurarawa da kyau, mu yi koyi da waɗanda suka iya magana sosai, mu haddace sunayen littattafan Littafi Mai Tsarki da wasu ayoyi cikin Littafi Mai Tsarki, mu maimaita abubuwan da muka koya, mu furta kalamai idan muna karatu, mu bincika nahawu ko tsarin gaskiyar, muna bukatar mu ci gaba da koyo, mu keɓe lokaci don yin nazari, mu kuma gwada ‘furta’ harshe mai tsarki.—8/15, shafuffuka na 21-25. [6] - Those who receive a reading assignment should rehearse it several times by reading it aloud and paying close attention to proper pronunciation and fluency in order to convey thoughts with understanding.
Ya kamata waɗanda za su yi karatu su karanta nassin sau da sau kuma su saurari kansu yayin da suke hakan don su ji yadda suke furta kalmomi kuma su tabbata cewa karatun ya fita sarai yadda za a fahimta. [7] - Later, when the ark of the covenant was brought up to Jerusalem, “David . . . said to the chiefs of the Levites to station their brothers the singers with the instruments of song, stringed instruments and harps and cymbals, playing aloud to cause a sound of rejoicing to arise.” —1 Chron.
Daga baya sa’ad da aka kai akwatin alkawari zuwa Urushalima, “Dauda . . . ya yi magana da manya na Leviyawa su sanya ’yan’uwansu mawaƙa, tare da kayan musika, su molo da giraya da kuge, suna kiɗi da ƙarfi, suna tada murya da murna.”—1 Laba. [8] - An easy way to begin your family worship is to spend some of the time reading the Bible aloud together, perhaps following the weekly schedule for the Life and Ministry Meeting.
Hanya mai sauƙi ta fara bauta ta iyali a lokacin da kuka keɓe a kowane mako ita ce, ku yi amfani da wasu daga cikin wannan lokacin ku karanta Littafi Mai Tsarki tare, kuna iya bin tsarin taron Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu na kowane mako. [9] - Then, after praying aloud, he commanded: “Lazarus, come on out!” —John 11:38-43.
Sa’annan, bayan yin addu’a da ƙarfi, ya umurta: “Li’azaru, ka fito.”—Yohanna 11:38-43. [10] - Why did Joshua read aloud all the words of Jehovah’s law before the assembled tribes of Israel and the alien residents?
Me ya sa Joshuwa ya karanta dukan kalmomin dokar Jehovah da babbar murya a gaban taron ƙabilun Isra’ila da kuma baƙi da suke zaune tare da su? [11] - SUMMARY: Read aloud exactly what is on the page.
ABIN DA ZA KA YI: Ka karanta abin da aka rubuta a cikin shafin da babbar murya. [12] - Later, the Israelites bring the ark of the covenant to Jerusalem “with joyful shouting and with the sounding of the horn and with . . . playing aloud on stringed instruments and harps.” —1 Chronicles 15:28.
(1 Tarihi 12:38) Bayan haka, Isra’ilawa suka ɗauki akwatin alkawari zuwa Urushalima “suna ta sowa, suna ta busa ƙaho, suna kaɗa kuge da molaye, da garayu.”—1 Tarihi 15:28. [13] - “To cause thanksgiving to be heard aloud, and to declare all your wonderful works.”
“Na raira waƙar godiya, na faɗi dukan ayyukanka masu banmamaki.” [14] - 2, 3. (a) How might some feel about singing aloud with the congregation?
2, 3. (a) Yaya wasu suke ɗaukan yin waƙa da babbar murya a taro? [15] - Nor were they equipped to fulfill Isaiah 61:1-3, which Jesus read aloud and applied to himself.
Ba a kuwa shirya su su cika wannan Ishaya 61:1-3 ba, wadda Yesu ya karanta kuma ya yi amfani da shi ga kansa. [16] - For example, Revelation 1:3 says: “Happy is he who reads aloud and those who hear the words of this prophecy.”
Alal misali, Ru’ya ta Yohanna 1:3 ta ce: “Mai-albarka ne duk wanda ya karanta, da duk waɗanda ke jin zantattukan annabcin.” [17] - In the synagogue in Nazareth, the adult Jesus read aloud from Isaiah’s prophecy, including these words: “Jehovah’s spirit is upon me, because he anointed me to declare good news to the poor.”
A majami’ar Nazarat, sa’ad da Yesu ya girma, kalmomin da ya karanta da babbar murya daga annabcin Ishaya sun ƙunshi waɗannan: “Ruhun Ubangiji yana bisa gareni, gama ya shafe ni da zan yi shelar bishara ga talakawa.” [18] - “True wisdom itself keeps crying aloud in the very street,” says Solomon.
Sulemanu ya ce: “Hikima tana yin shela a waje.” [19] - By reading aloud well-chosen scriptures that can touch the hearts of those who will listen to us.
Ta wajen karanta nassosi da suka dace da za su iya ratsa zuciyar waɗanda muke musu wa’azi. [20] - Then, as I applied the concoction to my hunting rifle, I said aloud which type of game I wanted to shoot.
Sa’an nan, in shafa magani a jikin bindigana na farauta, sai in kira irin dabban da nake so in harba. [21] - Rhetorical questions —questions that we do not expect our listeners to answer aloud— can help an audience to think and reason.
Tambayoyin da ba a bukatar amsa daga masu sauraro—suna taimakon masu sauraro su yi tunani. [22] - How, though, do you feel about singing aloud with the congregation?
Yaya kake ɗaukan yin waƙa da babbar murya a taro? [23] - There he read aloud the prophecy of Isaiah 61:1, 2 and explained that these prophetic truths applied to him.
A wajen ya karanta annabcin Ishaya 61:1, 2 da murya, kuma ya yi bayanin wannan gaskiya ta annabci cewa game da shi ne. [24] - It is not necessary to have all the assigned material read aloud, although this may be done.
Ko da yake za a iya karanta sakin layi duka, amma ba dole ba ne. [25] - (Psalm 26:6, 7) Meetings of Jehovah’s Witnesses provide splendid opportunities for us to express our faith aloud.
(Zabura 26:6, 7) Taro na Shaidun Jehovah yana tanadar mana da zarafi mai kyau don mu furta bangaskiyarmu da murya mai ƙarfi. [26]
- The pioneer opened the Bible Teach book to chapter 1 and read aloud paragraph 11, under the subhead “How Does God Feel About Injustices We Face?”
Retrieved June 24, 2019, 6:34 am via glosbe (pid: 2204)