Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:among

Discussion page of among

Glosbe's example sentences of among [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar among:
    1. Jehovah’s Witnesses have found it a source of joy to help responsive individuals, though realizing that few from among mankind will take the road to life.
      Shaidun Jehovah suna ɗaukansa tushin samun farin ciki su taimake mutane masu zuciyar kirki, ko da sun sani cewa kalilan ne daga cikin ’yan Adam za su bi hanyar samun rai. [2]

    2. Among the exiles were faithful servants of God who had done nothing deserving of punishment, but they had to suffer along with the rest of the nation.
      Duk da haka, a cikin waɗanda suka je zaman bauta a ƙasar, da akwai bayin Allah masu aminci kuma sun sha wahala tare da sauran mutanen. [3]

    3. His conduct threatened the purity of the congregation and was a scandal even among nonbelievers.
      Halinsa yana yi wa tsabtar ikilisiyar zagon ƙasa kuma abin ban kunya ne har a tsakanin waɗanda ba masu bi ba ne. [4]

    4. 3:11) Foremost among those deeds is the proclaiming of the good news.
      3:11) Wanda ya fi muhimmanci a cikin waɗannan ayyuka shi ne shelar bishara. [5]

    5. 4:28) A general sense of trust has developed among Jehovah’s people.
      4:28) Mutanen Jehobah sun amince da juna. [6]

    6. Among the challenges that we may have to overcome are long travel distances, heavy traffic, and busy schedules.
      Wasu daga cikin ƙalubalen da za mu iya fuskanta su ne yin tafiya mai nisa, go-sulo, da kuma ayyuka masu yawa. [7]

    7. The warmth I experienced among Jehovah’s Witnesses was exactly what I craved.
      Amma ƙaunar da Shaidun Jehobah suka nuna min ita ce ainihin abin da nake bukata. [8]

    8. But even the most noble among them do not know their subjects intimately.
      Amma har sanannu cikinsu ba su san talakawansu sosai ba. [9]

    9. By this all will know that you are my disciples, if you have love among yourselves.”
      Ta haka kowa zai gane ku almajiraina ne, in dai kuna ƙaunar juna.” [10]

    10. Among the 166,518 delegates at three “Godly Devotion” conventions held in Poland in 1989 were large numbers of delegates from what were then the Soviet Union and Czechoslovakia, and from other Eastern European countries.
      A shekara ta 1989, ’yan’uwa 166,518 sun halarci taron gunduma na “Godly Devotion” [“Ibada ga Allah”] a ƙasar Folan wanda aka yi a wurare uku. Mutane da yawa sun zo daga ƙasar Rasha ta dā da Czechoslovakia da kuma wasu ƙasashe da ke Gabashin Turai. [11]

    11. 9:20) May that be true of all who take the lead among God’s people today, in fact, of all Christians who serve him loyally.
      9:20) Bari ya kasance hakan ga dukan waɗanda suke shugabanci tsakanin mutanen Allah a yau, hakika, ga dukan Kiristoci da suke bauta masa da aminci. [12]

    12. 12 A remnant from among the exiled Jews did indeed return to Judah and revive the worship of Jehovah at the rebuilt temple in Jerusalem.
      12 Raguwar Yahudawa da suke bauta sun kuwa dawo zuwa Yahuda kuma suka sake fara bauta ta Jehovah a haikalin da aka sake ginawa a Urushalima. [13]

    13. (Ephesians 6:1-4) Single Christians are instructed to marry “only in the Lord,” and married servants of God are told: “Let marriage be honorable among all, and the marriage bed be without defilement, for God will judge fornicators and adulterers.”
      (Afisawa 6:1-4) An umurci Kiristoci da ba su yi aure ba su yi haka “sai dai cikin Ubangiji,” kuma an gaya wa bayin Allah da suka yi aure: “Aure shi zama abin darajantuwa a wajen dukan mutane, gado kuma shi kasance mara-ƙazanta: gama da fasikai da mazinata Allah za shi shar’anta.” [14]

    14. (2 Kings 2:3, 5, 7, 15-17) Yet, as the anointed successor, Elisha was the foremost among Elijah’s spiritual sons —he was like the firstborn.
      (2 Sarakuna 2:3, 5, 7, 15-17) Duk da haka, shafaffe magaji Elisha shi ne ya fi cikin ’ya’ya na ruhaniyar—yana kama da ɗan fari. [15]

    15. 3:6, 7) In line with this, Paul states: “I tell everyone there among you not to think more of himself than it is necessary to think.”
      3:6, 7) Cikin jituwa da wannan, Bulus ya ce: “Na ke fāɗa wa kowane mutum wanda ke cikinku, kada shi aza kansa gaba da inda ya kamata.” [16]

    16. That fact impresses upon those taking the lead among Christians that, although they are not rulers like those ancient kings, they must always set a good example of faith. —Heb.
      Wannan ya nuna cewa ko da yake waɗanda suke ja-gora tsakanin Kiristoci ba sarakuna ba ne kamar waɗannan sarakuna na dā, dole ne a koyaushe su riƙa kafa misali mai kyau na bangaskiya.—Ibran. [17]

    17. First among the events is the birth of the Messianic Kingdom.
      Na farko shi ne Mulkin Almasihu da aka kafa. [18]

    18. When there was not even one seriously ill person left among them, he began to teach.
      Sa’ad da babu ko daya cikinsu da yake ciwo, sai ya fara koyar da su. [19]

    19. You will find such friends among Jehovah’s Witnesses.
      Za ka samu irin waɗannan abokan a tsakanin Shaidun Jehobah. [20]

    20. Isaiah 65:14 describes the spiritual condition prevailing among God’s people: “Look! My servants will shout joyfully because of the good condition of the heart.”
      Littafin Ishaya 65:14 ya kwatanta farin ciki da kuma haɗin kai da mutanen Allah suke jin daɗin sa a yau sa’ad da ya ce: “Ga shi kuma, bayina za su yi rairawa domin murna a zuci.” [21]

    21. 15 Satan uses personal differences as a trap to cause divisions among Jehovah’s people.
      15 Shaiɗan yana yin amfani da saɓani a matsayin tarko don ya jawo rarrabuwa tsakanin mutanen Jehobah. [22]

    22. 45:23, 24) Do you want to be among those who go on record as integrity-keeping supporters of Jehovah’s sovereignty?
      45: 23, 24) Shin kana cikin waɗanda suke goyon bayan sarautar Jehobah? [23]

    23. A number of faithful men and women in the Bible record are described as feeling so sad that they wished for death —among them Rebekah, Jacob, Moses, and Job. —Genesis 25:22; 37:35; Numbers 11:13-15; Job 14:13.
      Akwai maza da mata masu aminci da dama a cikin Littafi Mai Tsarki da aka nuna cewa sun yi baƙin ciki sosai har suka gwammace su mutu, wasu daga cikinsu su ne Rifkatu da Yakubu da Musa da kuma Ayuba.—Farawa 25:22; 37:35; Littafin Lissafi 11:13-15; Ayuba 14:13. [24]

    24. Jehovah causes the enemy soldiers to fight among themselves.
      Jehobah ya sa sojojin abokan gabansu suka fara yaƙi da junansu. [25]

    25. 13 Among the offerings made voluntarily as gifts or as an approach to God to gain his favor were the burnt offerings, grain offerings, and communion offerings.
      13 Tsakanin sadakoki da ake miƙawa da son rai ko kuma don a matsa kusa da Allah don a samu alherinsa shi ne hadaya ta ƙonawa, hadaya ta gari, da hadaya ta salama. [26]


Retrieved June 24, 2019, 6:35 am via glosbe (pid: 2204)