Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:anguish

Discussion page of anguish

And what further anguish he must have suffered when she bore two illegitimate children from her fornication!—Hosea 1:2-9.

Ya ƙara baƙin ciki sa’ad da ta haifi yara biyu shegu daga faskancinta!—Hosea 1:2-9.



All he had worked for disappeared, and his true mettle was tested by pain, anguish, and frustration.

Duk abin da ya tara suka halaka, kuma an gwada halinsa mai kyau da azaba, baƙin ciki, da takaici.



(Isaiah 13:9) “That day is a day of fury, a day of distress and of anguish, a day of storm and of desolation, a day of darkness and of gloominess, a day of clouds and of thick gloom.” —Zephaniah 1:15.

(Ishaya 13:9) “Wannan rana ranar hasala ce, ranar wahala da ƙunci, ranar kaɗaici da risɓewa, ranar duhu da gama gira, ranar hadura masu-zurfi da duhu baƙi ƙirin.”—Zephaniah 1:15.



IT WILL be a day of battle and fury, of anguish and distress, of darkness and desolation.

ZA TA zama ranar yaƙi da hasala, na baƙin ciki da damuwa, na duhu da halaka.



(Matthew 26:42, 53, 54; John 6:38) Even when experiencing great anguish in the garden of Gethsemane, Jesus said to his Father: “Not as I will, but as you will.”

(Matiyu 26:42, 53, 54; Yahaya 6:38) Har ma sa’ad da yake cikin baƙin ciki a lambun Jathsaimani, Yesu ya ce wa Ubansa: “Ba nufina ba, sai naka.”



19 The execution of God’s wrath upon Judah and Jerusalem was “a day of distress and of anguish.”

19 Zartar da hasalar Allah a kan Yahuza da Urushalima “ranar azaba da wahala” ce.



The result was that anguish over his sins depleted his vigor, just as summer’s dry heat saps moisture from a tree.

Sakamakon shi ne, baƙin ciki saboda zunubin da ya yi ya sha ƙarfinsa, kamar yadda zafi ke janye ruwan da ke cikin itace.



Faithful Job Expresses His Anguish

Ayuba Mutum Mai Aminci Ya Nuna Taƙaicinsa



(2 Corinthians 1:4) No matter what pressure, anguish, or suffering we may experience, God can give us the necessary courage and strength to bear up.

(2 Korinthiyawa 1:4) Ko da wane irin matsi, ko baƙin ciki, ko azaba muke fuskanta, Allah yana iya ba mu gaba gaɗi da kuma ƙarfi da zai taimake mu mu jimre.



He understood the woman’s plight and sensed her anguish.

Ya fahimci yanayin matar kuma ya san baƙin cikinta.



Such thoughtful comments may come from someone who has endured similar mental and emotional anguish.

Wanda ya jimre irin wannan baƙin ciki yana iya furta irin waɗannan kalamai masu ma’ana.



14 How hurtful for Hannah, in that moment of anguish, to have to face such a baseless accusation —and that from a man who held such an honored position!

14 Abin da Eli ya ce wa Hannatu a wannan mawuyacin lokacin ya sa ta baƙin ciki sosai, musamman ma da yake shi Babban Firist ne.



Zephaniah 1:15 provides this description: “That day is a day of fury, a day of distress and of anguish, a day of storm and of desolation, a day of darkness and of gloominess, a day of clouds and of thick gloom.”

Zephaniah 1:15 ya ba da wannan kwatanci: “Wannan rana ranar hasala ce, ranar wahala da ƙunci, ranar kaɗaici da risɓewa, ranar duhu da gama gira, ranar hadura masu-zurfi da duhu baƙi ƙirin.”



Can you not feel the writer’s anguish?

Ka lura da yadda marubucin yake baƙin ciki?



One husband who is not one of Jehovah’s Witnesses honestly admitted: “I initially felt some anguish when my wife embraced the faith of Jehovah’s Witnesses, but I now feel the gain was worth the pain.”

Wani Maigida da ba Mashaidin Jehobah ba ne ya ce: “Da farko na damu sa’ad da matata ta karɓi imanin Shaidun Jehobah, amma yanzu na sani cewa riba da na samu ya fi damuwa da na yi.”



Rather, their anguish became his own.

Don haka, baƙin cikinsu ya zama na shi.



(2 Samuel 12:13) Psalm 51 shows the anguish of his guilt and the depth of his repentance.

(2 Samu’ila 12:13) Zabura ta 51 ta nuna baƙin cikin da ya ji kuma zurfin tubarsa.



That must have been a time of great anguish for both of them.

Wannan lokaci ne mai wuya sosai ga kowannensu.



Thus, it is helpful when going through some anguish that we bear in mind Paul’s experience and encouraging words: “We are pressed in every way, but not cramped beyond movement; we are perplexed, but not absolutely with no way out; we are persecuted, but not left in the lurch; we are thrown down, but not destroyed.” —2 Cor.

Saboda haka, sa’ad da muke fuskantar matsala, yana da kyau mu tuna da wahalar da Bulus ya sha da kuma kalamansa masu ban ƙarfafa: “Mun matsu ga kowane sashi, amma ba mu ƙuntata ba; mun damu, amma ba ya kai fid da zuciya ba; ana binmu da tsanani, amma ba a bar mu yasassu ba: an fyaɗa mu a ƙasa, amma ba a halaka mu ba.”—2 Kor.



(Galatians 5:22, 23) What relief is felt when our heavenly Father answers our prayers —joy replaces grief, and peace takes the place of anguish!

(Galatiyawa 5:22, 23) Muna samun sauƙi sosai sa’ad da Ubanmu na sama ya amsa addu’o’inmu, wato, sa’ad da aka yi farin ciki maimakon baƙin ciki, kuma sa’ad da aka sami kwanciyar hankali maimakon azaba!



Babylonian invaders caused Judah’s inhabitants many sufferings, including mental anguish in the face of death and destruction.

Masu halakarwa na Babiloniya sun haddasa wahala da yawa ga mazauna Yahuza, haɗe da baƙin ciki na ƙwarai a lokacin mutuwa da halaka.



Prolonged discouragement can cause much anguish, and our hearts may become weighed down.

Baƙin ciki na dogon lokaci yana jawo damuwa sosai kuma zuciyarmu sai ta karai.



Then invite comments on how the two brothers were a good example of how to give encouragement when someone expresses anguish over the death of a loved one.

Bayan haka, ka ba masu sauraro dama su faɗi yadda waɗannan ‘yan’uwa biyu suka nuna misali mai kyau wajen ta’azantar da wata da aka yi mata rasuwa.



(Isaiah 49:13; 2 Corinthians 7:6) It is especially in times of anguish and distress that we need to turn confidently to our heavenly Father as our fortress.

(Ishaya 49:13; 2 Korantiyawa 7:6) Muna bukata mu je wajen Ubanmu na samaniya da gaba gaɗi musamman a lokatan azaba da wahala don ya kiyaye mu.



“Faithful Job Expresses His Anguish”: (10 min.)

“Ayuba Mutum Mai Aminci Ya Nuna Taƙaicinsa”: (minti 10)



0