Glosbe's example sentences of apart [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar apart:
- ‘Not Made Perfect Apart From Us’
‘Kada Su Kammala Sai Tare da Mu’ [2] - However, some husbands and wives spend long periods of time apart —taking separate vacations or being away from each other because of secular work, thus depriving each other of the “due.”
Amma dai, wasu mata ko miji suna kasancewa su kaɗai na dogon lokaci, suna zuwa hutu su kaɗai saboda aikinsu, kuma da hakan ba sa yin ibadar aure. [3] - “As soon as the king heard the words of the book of the Law, he ripped his garments apart.”
Littafi Mai Tsarki ya ce: “Sa’anda sarki ya ji zantattukan litafin shari’a, sai ya yage tufafinsa.” [4] - Jesus said regarding married couples: “What God has yoked together let no man put apart.”
Yesu ya ce game da ma’aurata: “Abin da Allah ya gama fa, kada mutum shi raba.” [5] - 16:14) In vivid figures of speech, the prophet Micah wrote: “The mountains must melt . . . , and the low plains themselves will split apart, like wax because of the fire, like waters being poured down a steep place.”
Yoh. 16:14) Ta wajen yin amfani da fasahar magana, manzo Mikah ya rubuta: “Duwatsu kuma za su narke . . . kwaruruka kuma za su tsagu, kamar kakin zuma a gaban wuta, kamar ruwa da an zubar da shi a magangari mai-zurfi.” [6] - (Matthew 6:9) To sanctify something means to set it apart as sacred and to revere it, to uphold it as holy.
(Matta 6:9) A tsarkake abu yana nufin a kebe shi domin ibada, a rika daukarsa da tsarki. [7] - 17 The Kingdom message has set apart those who uphold God’s sovereignty.
17 Saƙon Mulkin ya ware waɗanda suka karɓi ikon mallaka na Allah. [8] - 15 Observing God’s reminders helps to set us apart from this wicked world.
15 Kiyaye ƙa’idodin Allah ya taimaka wajen ware mu daga wannan muguwar duniya. [9] - 12 The word “sanctification” basically means “the act or process of making holy, separating, or setting apart for the service or use of Jehovah God; the state of being holy, sanctified, or purified.”
12 Kalmar nan “tsarkakewa” ainihi tana nufin “aikin ko kuma hanyar tsarkake, warewa ko kuma keɓewa domin hidima ko kuma amfani na Jehovah Allah; kasancewa da tsarki, a tsarkake, ko kuma a tsabtace.” [10] - Satan would like nothing better than to see people torn apart by vengeance and hate.
Shaiɗan yana son ya ga mutane suna ramako da ƙiyayya. [11] - (Deuteronomy 17:18-20; Psalm 19:7-11) Obedience to Jehovah’s laws dignified the nation of Israel and set it apart from all other peoples.
(Kubawar Shari’a 17:18-20; Zabura 19:7-11) Yin biyayya ga dokokin Jehovah ta daraja al’ummar Isra’ila kuma ta ware su daga sauran mutane. [12] - Apart from giving his human life that others might live eternally, he showed people how they should live.
Ban da ransa da ya bayar domin mutane su sami rai madawwami, ya nuna wa mutane yadda za su yi rayuwa. [13] - It was as if my whole world were falling apart because I knew that we would go our separate ways.
Na yi baƙin ciki sosai don na san cewa ba za mu ƙara zama abokai ba don abin da ya yi. [14] - Standing apart from the religions of Christendom, Jehovah’s Witnesses believe that Jesus is of divine origin but is not God.
Shaidun Jehovah sun bambanta da Kiristendam, sun yi imani da cewa Yesu, Allah ne ya halicce shi amma shi ba Allah ba ne. [15] - 2 Apart from our personal happiness, these issues affect our standing before Jehovah God.
2 Ban da yadda wannan batun ya shafi farin cikinmu, ya kuma shafi dangantakarmu da Jehobah Allah. [16] - Apart from meditating on your relationship with God, what is essential to maintaining spiritual health?
Ban da yin bimbini a kan dangantakarka da Allah, menene yake da muhimmanci don ka riƙe dangantakarka da Allah? [17] - Yes, I know such a man —whether in the body or apart from the body, I do not know, God knows— that he was caught away into paradise and heard unutterable words which it is not lawful for a man to speak.”
Na kuma san mutumin nan, an ɗauke shi zuwa Firdausi [Aljanna]—ko yana cikin jiki ne, ko ba cikin jiki ba, ban sani ba, Allah ne masani—ya kuma ji waɗansu maganganu, waɗanda ba dama a faɗa, irin ma waɗanda ɗan adam ba shi da iznin faɗa.’ [18] - How can we show that we have been set apart as a distinct people?
Ta yaya za mu nuna cewa an ware mu a matsayin mutanen da suke dabam? [19] - What sets humans apart from earth’s other creatures, and what possibility does this open up?
Me ya sa ’yan adam suka bambanta da sauran halittu na duniya, kuma wane zarafi wannan ya ba mu? [20] - Why is there no salvation apart from Jesus Christ?
Me ya sa ba ceto idan ba Yesu Kristi ba? [21] - It must have emitted a deafening roar, for it was so powerful that it tore mountains and crags apart.
Babu shakka, iskar ta zo da ruri mai tsanani, domin sai da ƙarfinta ya tsatsage duwatsu. [22] - When God destroyed Egypt’s firstborn, he sanctified Israel’s firstborn, setting them apart as his, as belonging to him.
Sa’ad da Allah ya halaka ’yan fari na ƙasar Masar, ya tsarkake ’ya’yan fari na Isra’ila, ya ware su kuma a matsayin mutanensa. [23] - (Jeremiah 10:23) Thus, every conceivable type of rulership apart from Jehovah’s must result in failure.
(Irmiya 10:23) Da haka, kowace irin sarautar da ’yan adam za su yi idan ba Jehobah ba, ba za ta yi nasara ba. [24] - Then my world suddenly fell apart.
Sai abubuwa suka soma canjawa. [25] - The king immediately ripped his garments apart in grief and instructed the men to consult Jehovah.
Nan da nan sarkin ya yayyage tufafinsa yana makoki kuma ya umurci mutanen su je su tuntuɓi Jehobah. [26]
- ‘Not Made Perfect Apart From Us’
Retrieved March 4, 2021, 3:43 am via glosbe (pid: 4524)