Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:apportion

Discussion page of apportion

Glosbe's example sentences of apportion [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar apportion:
    1. “They apportion my garments among themselves,” wrote the psalmist, “and upon my clothing they cast lots.”
      Dauda ya rubuta: “Suna rarraba tufafina a tsakaninsu, a bisa rigata kuma suna jefa ƙuri’a.” [2]

    2. The speaker may apportion the timing of the four points according to their application to the local congregation.
      Shi ne zai tsara yawan lokacin da zai ci a kan kowace tambaya dangane da yadda tambayar ta shafi ikilisiyar. [3]

    3. 2 How It Will Be Studied: The conductor will need to apportion his time so that each lesson receives equal coverage.
      2 Yadda Za a Yi Nazarinta: Zai dace mai gudanar da nazarin ya daidaita lokacinsa don a tattauna kowane darasi daidai wa daida. [4]

    4. The way we fix our priorities and apportion our time reveals to a large degree what is dearest to our heart. —Matthew 6:21.
      Yadda muka shirya abubuwan da suka fi mana muhimmanci da kuma yadda muke ba su lokaci yana nuna abin da ya fi muhimmanci a zukantanmu.—Matiyu 6:21. [5]

    5. Now advanced in years —approaching 90— Joshua sets out to apportion the land.
      Da yake ya tsufa, yana da kusan shekara 90—sai Joshuwa ya fara raba ƙasar. [6]


Retrieved June 24, 2019, 12:57 pm via glosbe (pid: 11192)