Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:associates

Discussion page of associates

Glosbe's example sentences of associates [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar associates:
    1. 7 Note with what activity the Bible repeatedly associates a fine and good heart.
      7 Ka lura da irin ayyuka da Littafi Mai Tsarki yake haɗa da zuciya mai kyau. [2]

    2. (1) Jehovah wants us to be selective about our associates.
      (1) Jehobah yana so ya mu yi hankali wajen zaɓan abokai. [3]

    3. In our day, anointed Christians and their dedicated associates display similar courage under trial —and the “Hearer of prayer” is always on their side. —Read Psalm 65:2; 118:6.
      A yau, Kiristoci shafaffu da ’yan’uwansu waɗansu tumaki suna nuna irin wannan ƙarfin zuciya sa’ad da suke fuskantar gwaji, kuma “mai-jin addu’a” yana tare da su a ko da yaushe.—Karanta Zabura 65:2; 118:6. [4]

    4. (Jude 7) In addition, the young women were engaged to men of the city, so relatives, friends, or business associates of his prospective sons-in-law might well have been in the crowd.
      (Yahuza 7) Ban da wannan, ’yammatan sun yi alkawarin aure da mazan birnin, saboda haka, dangi, abokai ko kuma abokan kasuwanci na surukan Lutu mai yiwuwa suna cikin taron. [5]

    5. Then Peter and his associates plainly heard what only a handful of humans have ever been privileged to hear —Jehovah’s own voice.
      Bayan haka, Bitrus da Yaƙub da Yohanna suka ji wata murya da yawancin mutane ba su taɓa ji ba, wato muryar Jehobah. [6]

    6. To this day, anointed Christians along with their dedicated associates, the “other sheep,” flourish as a Kingdom-preaching organization under the mighty hand of God and the leadership of his beloved Son. —Eph.
      Har yanzu, shafaffun Kiristoci tare da keɓaɓɓun abokansu, “waɗansu tumaki,” suna samun ci gaba a matsayin ƙungiyar masu wa’azin Mulki a ƙarƙashin ikon Allah da kuma shugabancin ƙaunataccen Ɗansa.—Afis. [7]

    7. Arrested in 1918, Brother Rutherford and his associates were later released, and the charges against them were dropped
      An jefa Ɗan’uwa Rutherford da abokansa a kurkuku a shekara ta 1918 kuma daga baya aka sake su kuma aka yi watsi da tuhumar da aka yi musu [8]

    8. The Bible associates meditation with the heart.
      Littafi Mai Tsarki ya hada bimbini da zuciya. [9]

    9. Russell and his close associates boldly exposed those lies in numerous articles, books, pamphlets, tracts, and published sermons.
      Russell da abokan aikinsa sun fallasa waɗannan ƙaryace-ƙaryace kai tsaye a talifofi da littattafai da ƙasidu da warƙoƙi da kuma jawabai da suka wallafa. [10]

    10. Then, in the late 1800’s, Charles Taze Russell and his associates worked zealously to restore Bible truths.
      A kusan ƙarshen ƙarni na 19, sai ya zama kamar nama da fata suna rufe ƙasusuwan. [11]

    11. In 1896, Brother Russell and his associates changed the name of the corporation they used to publish literature so that it included the word Bible; it became known as the Watch Tower Bible and Tract Society.
      A shekara ta 1896, Ɗan’uwa Russell da abokan aikinsa sun canja sunan da suka yi rajistar littattafanmu da kuma Littafi Mai Tsarki da shi zuwa Watch Tower Bible and Tract Society. [12]

    12. He may also use associates at school or at work and unbelieving relatives to pressure us into pursuing to the full all that this world has to offer in schooling and careers.
      Yana iya yin amfani da abokanmu a makaranta ko a wurin aiki da kuma ’yan’uwanmu da ba masu bi ba ne su matsa mana mu biɗi duk wani abin da wannan duniyar za ta iya ba da a makaranta da wajen aiki. [13]

    13. This was my signal to cut off those associates, and I did!”
      Sai na fahimci cewa ina bukatar in daina tarayya da waɗannan abokan, kuma abin da na yi ke nan!” [14]

    14. In any case, if our close associates do not show a high regard for Jehovah’s standards, they can in time destroy our good standing with God.
      Idan mutanen da muke cuɗanya da su ba sa bin ƙa’idodin Jehobah, za su iya ɓata dangantakarmu da Allah. [15]

    15. Anointed ones and their Christian associates are quick to avoid and reject apostate ideas.
      Shafaffu da abokansu Kiristoci suna saurin guje wa dabarun ’yan ridda. [16]

    16. 8 In the late 19th century, Charles Taze Russell and some of his associates endeavored to reestablish true Christian worship.
      8 A shekara ta 1870, ɗan’uwa Charles Taze Russell da wasu abokansa sun yi ƙoƙari su soma bauta wa Allah bisa ga koyarwar Littafi Mai Tsarki. [17]

    17. When we do so and put Jehovah’s will to the fore, we become more refreshing associates of our brothers and sisters.
      Idan muka yi hakan, ’yan’uwanmu maza da mata za su wartsake sa’ad da suke tare da mu. [18]

    18. After I was released from prison, I avoided my old associates, went to Christian meetings, and was eventually reinstated.
      Bayan da aka sake ni daga kurkuku, na daina tarayya da abokai na na dā, na soma halartar taron Kirista, bayan haka aka mai da ni cikin ikilisiya. [19]

    19. (Acts 20:7-12) Today, God’s servants find great comfort in the knowledge that their former associates in God’s service will experience the fulfillment of the resurrection hope.
      (Ayukan Manzanni 20:7-12) A yau, bayin Allah suna samun ta’aziyya daga sanin cewa abokanansu a ayyukan Allah za su ga cikar bege na tashin matattu. [20]

    20. By far, the most common form of revenge involves those who are closest to us —friends, associates, and family members.
      Ramawa da ya fi faruwa shi ne daga waɗanda suke kusa da mu sosai, abokai da iyalanmu. [21]

    21. (Isaiah 66:8) Into it the multitudes of sheeplike associates of spiritual Israel are streaming right now, “in the final part of the days.” —Isaiah 2:2-4; Zechariah 8:23; John 10:16; Revelation 7:9.
      (Ishaya 66:8) A cikinta abokan tarayya masu kama da tumaki da yawa suna rugawa ciki a yanzu, “a cikin kwanaki na ƙarshe.”—Ishaya 2:2-4; Zechariah 8:23; Yohanna 10:16; Ru’ya ta Yohanna 7:9. [22]

    22. Each of us does well to ask himself: ‘Are such qualities and ways evident in my close associates?
      Ya kamata kowannenmu ya tambayi kansa: ‘Abokai na na kud da kud suna da irin waɗannan halayen kuwa? [23]

    23. (John 17:16) While we are kind and courteous to our neighbors and work associates, we are careful not to get entangled in behavior that reflects the spirit of the world alienated from God. —Ephesians 2:2, 3.
      (Yohanna 17:16) Sa’ad da muke yin alheri da kuma hankali wajen maƙwabtanmu da abokan aiki, za mu mai da hankali kada mu dulmuya cikin halaye da ke nuna halin duniya da take ware daga Allah.—Afisawa 2:2, 3. [24]

    24. His associates particularly valued his orderliness, his modesty, and his sense of humor.
      Abokansa musamman suna son yadda yake da tsari, filako, da kuma iya ban dariya. [25]

    25. Thus, he can increasingly make wise decisions in choosing his associates.
      Hakan zai taimaka masa ya iya zaɓan abokan kirki. [26]


Retrieved June 26, 2019, 11:52 am via glosbe (pid: 3711)