Glosbe's example sentences of assuredly [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar assuredly:
- 20 That prophecy will assuredly be fulfilled in the new world of God’s promise, just ahead of us.
20 Wannan annabcin babu shakka zai cika a cikin sabuwar duniya da Allah ya yi alkawarinta, a nan gabanmu kaɗan. [2] - Choose your subject; ask for the Spirit’s guidance in the understanding of it; then read, think, compare scripture with scripture and you will assuredly be guided into truth.”
Ku zaɓi batun da kuke so; sai ku roƙi Allah ya ba ku ruhu mai tsarki don ku fahimci batun. Idan kun yi karatu, ku yi tunani a kan abin da kuka karanta kuma ku gwada nassi da nassi, yin hakan zai sa ku fahimci gaskiya.” [3] - The book of Revelation shows that in this time of the end, Satan continues to accuse Christ’s anointed brothers and assuredly also their faithful companions.
Littafin Ru’ya ta Yohanna ya nuna cewa a wannan lokaci na ƙarshe, Shaiɗan ya ci gaba da zargin shafaffun ’yan’uwan Kristi kuma hakika tare da abokansu masu aminci. [4] - Most assuredly —both Jewish and non-Jewish Christians!
Abin da Bulus ya ce yana nufin cewa Kiristoci a yau za su iya shiga cikin hutun Allah. [5]
- 20 That prophecy will assuredly be fulfilled in the new world of God’s promise, just ahead of us.
Retrieved May 11, 2020, 1:56 am via glosbe (pid: 9808)