(Ayoyi na 15-20) Cikin mamaki, baran “ya kafa mata duba.”
(Ge 24 Verses 15-20) Astounded, the servant “was gazing at her in wonder.”
jw2019
(1 Korantiyawa 4:7) Yin bimbini a kan irin waɗannan ayoyi na Littafi Mai Tsarki za su taimaka mana mu nuna tawali’u.
(1 Corinthians 4:7) Reflecting on Bible texts such as these can help us to cultivate and display humility.
jw2019
(Matta 12:46, 47; 13:54-56; Markus 6:3) Amma, masanan Littafi Mai Tsarki sun faɗi abubuwa biyu game da ra’ayoyi da ya sa suka ce Maryamu ba ta haifi wasu ’ya’ya ba.
(Matthew 12:46, 47; 13:54-56; Mark 6:3) However, Bible scholars have noted two things about the theories that Mary bore no other children.
jw2019
Muna iya tuna da ayoyi kamar su Afisawa 5:3 da kuma Kolossiyawa 3:5.
We might try to remember such verses as Ephesians 5:3 and Colossians 3:5.
jw2019
(Aya 13) Don ya tabbatar da tubansa, Manassa ya yi iya ƙoƙarinsa ya daidaita mugayen ayyukansa, ya kawar da bautar gumaka daga daularsa kuma ya umurci mutanensa “su bauta ma Ubangiji.”—Ayoyi 15-17.
(Verse 13) In proof of his repentance, Manasseh then did what he could to rectify his wrongs, clearing out idolatry from his realm and urging his people “to serve Jehovah.” —Verses 15-17.
jw2019
Bisa ga juyin Littafi Mai Tsarki da aka yi amfani da shi, mutumin na iya karanta ayoyi 44, 46, ko 48, da shike a waɗansu juyin, an maimaita waɗannan ayoyi.
Depending on the Bible version being used, the person might read verse 44, 46, or 48 because these verses read similarly in some versions.
jw2019
Muna iya haddace ayoyi kamar Misalai 12:18 da kuma Afisawa 4:29.
We might learn by heart such texts as Proverbs 12:18 and Ephesians 4:29.
jw2019
11 Maimaitawar Shari’a 6:5-7 ne ayoyi na Nassosi da ake amfani da su sau da yawa a kan wannan batu.
11 On this subject, perhaps no passage of Scripture is quoted more often than Deuteronomy 6:5-7.
jw2019
Menene ayoyi na Littafi Mai Tsarki da yawa suka nuna game da ƙauna ta alheri ta Jehovah?
What do various Bible texts indicate about Jehovah’s loving-kindness?
jw2019
Ƙari ga warware wasu ra’ayoyi game da Shaidun Jehovah, irin waɗannan tsarin game da biki da kuma tsarin ayyukan na bikin keɓe Majami’ar Mulki sun motsa masu shela ta wajen ƙarfafa su su gayyaci mutane su halarci taro.
In addition to clearing up some misconceptions about Jehovah’s Witnesses, such arrangements in connection with open houses and dedication programs at new Kingdom Halls have stimulated the publishers by encouraging them to invite more people to attend the meetings.
jw2019
Al’adu, bukukuwa, da kuma ra’ayoyi game da Allah ana ba da wasiyyarsu ne da baki daga tsara zuwa tsara.
Traditions, rituals, and ideas about God are passed on orally from generation to generation.
jw2019
Zabura 136 ta nuna cewa a cikin ƙaunarsa ta alheri, ya cece su (Ayoyi na 10-15), da ja-gora (Aya ta 16), da kuma kāriya.
Psalm 136 relates that in his loving-kindness, he granted them deliverance (Ps 136 Verses 10-15), guidance (Ps 136 Verse 16), and protection.
jw2019
Menene tushe ɗaya na ra’ayoyi masu lahani, kuma waye ne ke goyon bayansa?
What is one source of harmful ideas, and who is behind it?
jw2019
Manya ma suna bukatan a bayyana musu ayoyi na Nassi.
Even adults need to have Scriptural passages explained to them.
jw2019
Ayoyi 4 ne kawai cikin ayoyi 176 na wannan zabura ba su ambaci umurnin, shari’u, dokoki, farillai, tunasarwa, kalmomi, tafarki, da kuma magana na Jehobah ba.
All but 4 of the 176 verses of this psalm mention either Jehovah’s commandments, judicial decisions, law, orders, regulations, reminders, sayings, statutes, ways, or word.
jw2019
Za ka iya ƙara naka rubutu da kuma wasu ayoyi da za ka duba a hasiyar.
You may also add personal notes and cross references to the margin.
jw2019
(Sake karanta ayoyi ta 5 da 10.)
(Reread verses 5 and 10.)
jw2019
(Ayoyi na 28-30) Abigail a nan ta nuna gaba gaɗi, ta wurin gaya wa Dauda cewa ramakon da yake neman yi idan aka ƙyale zai jawo alhakin jini.
(Verses 28-30) At the same time, Abigail shows considerable courage by telling David that his pursuit of revenge, if unchecked, will lead to bloodguilt.
jw2019
A Farawa sura 37, ayoyi 3 da 4, Littafi Mai Tsarki ya nuna cewa Yakubu ya fi ƙaunar Yusufu.
At Genesis chapter 37, verses 3 and 4, the Bible indicates that Jacob especially loved Joseph.
jw2019
(1 Timothawus 6:20, 21) I, Kiristoci a yau suna bukatar su guje wa ra’ayoyi masu lahani.
(1 Timothy 6:20, 21) Yes, Christians today need to avoid unnecessary exposure to harmful ideas.
jw2019
(Fitowa 19:18) A zamanin Haggai da Zechariah, Jehobah zai sake yin wata raurawa kamar yadda aka kwatanta a furci na alama a ayoyi ta 6 da 7.
(Exodus 19:18) In the days of Haggai and Zechariah, Jehovah was going to cause another shake-up, as described in the figurative language of verses 6 and 7.
jw2019
Waɗanne ra’ayoyi ne Shaiɗan Iblis ya yaɗa don ya raunana bangaskiyarmu ga Allah?
What ideas has Satan the Devil spread to undermine faith in God?
jw2019
A bayyane yake a cikin wannan ayar da wasu ayoyi cikin Littafi Mai Tsarki cewa Allah ba ya son namiji da yake da aure ya yi jima’i da wadda ba matarsa ba ko kuma mata mai aure ta yi hakan.
It is plain from this and other Bible passages that God condemns sexual intercourse between a married man or woman and someone other than the lawful husband or wife.
jw2019