Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:azanci

Discussion page of azanci

3:24) Kiristan da a ‘azanci kuwa cikakken mutum ne’ yana nuna irin wannan godiya kuma yana more dangantaka na kud da kud da Jehobah.—1 Kor.

3:24) A Christian who is “full-grown in powers of understanding” develops such gratitude and enjoys intimacy with Jehovah. —1 Cor.



• A wane azanci ne Allah zai sa ka yi arziki?

• In what sense can God make you rich?



Sa’ad da Yesu ya zo duniya, Shaiɗan ya nemi ya ɓata shi a azanci na ruhaniya yadda ya yi da Ayuba, ya so ya sa ya zama cewa Yesu mai zunubi ne.

When Jesus came to earth, Satan sought to make him look spiritually disfigured, as he had Job, making Jesus appear to be a sinner.



Ya halicce mutum da azanci na sanin nagarta da mugunta.

He created man with an inner sense of right and wrong.



Tsabtar Azanci: Idan muka cika azantanmu da tunani masu tsabta, ƙyau, halayenmu ma zasu kasance da tsabta.

Mental Cleanness: If we fill our minds with clean, pure thoughts, our conduct will also be clean.



Hakanan ma, waɗanda suke cikin duhu na ruhaniya ba su da fahimta kuma ba da jimawa ba za su rikice a azanci na ruhaniya.

Similarly, those in spiritual darkness lack perception and soon become disoriented in a spiritual sense.



A wane azanci ne Jehovah yake da ‘tsarki a idanu sosai da zai ga mugunta’?

In what sense is Jehovah “too pure in eyes to see what is bad”?



13 A ƙarshen shekara dubu na sarautar Mulki, za a mai da azanci da jiki na iyalin ’yan Adam zuwa kamilcewa.

13 By the end of the thousand years of Kingdom rule, the human family will have been restored to perfection of mind and body.



A wurin Allah, lambar nan shida, da bai cika ba a azanci na Littafi Mai Tsarki, ko kuma bai kai bakwai ba, yana nufin ajizanci.

In God’s eyes, the number six, being short of the Biblically complete, or perfect, seven, points to imperfection.



Mafi muhimmanci, domin ta haka muke nuna muna ƙaunarsa da dukan zuciyarmu, rai, azanci, da kuma ƙarfi.—Markus 12:29, 30.

Above all, because we thereby express our love for him with our whole heart, soul, mind, and strength. —Mark 12:29, 30.



Jehobah ya ce zai zama rabonsu a azanci na cewa maimakon su karɓi gadon ƙasa, an ba su gatar yin hidima mai tamani.

Jehovah said that he was to be their share in the sense that rather than receiving a land inheritance, they were entrusted with a priceless privilege of service.



(Galatiyawa 5:19, 20) Saboda haka, dole mu ci gaba da kokawa, mu ƙudura niyya mu kawar da munanan halaye daga zuciya da azanci.

(Galatians 5:19, 20) We must therefore constantly put up a fight, being determined to root out negative tendencies from both heart and mind.



Alal misali, ba zai dace ba a ce za a saka wa bawan nan mai aminci, a yi shari’ar budurwoyi marasa azanci, da na bawa mai ƙyuya, wanda ya ɓoye talintin Ubangiji, sa’ad da Yesu ya “zo” a babban tsanani ba.

It would not be reasonable to say, for example, that the rewarding of the faithful slave, the judgment of the foolish virgins, and the judgment of the sluggish slave, who hid the Master’s talent, will take place when Jesus “comes” at the great tribulation.



• A wane azanci ne ruhun Allah ya yi wa Bulus ja-gora?

• In what sense was Paul guided by God’s spirit?



Kalmar nan ‘alheri’ tana nufin ba mutane fuska da yin walwala ko kuma ƙayatar da zuciya da kuma azanci.

The word “pleasantness” is associated with the state or quality of being “agreeable or pleasing to the mind, feelings, or senses.”



Bari mu tattauna misalai huɗu na abubuwan da aka halitta da “azanci dayawa” a Misalai 30:24-28.

Let us consider four examples of created things that are described at Proverbs 30:24-28 as “instinctively wise.”



Ko da ba su da abin duniya, a wane azanci ne Kiristoci a Samiruna suke mawadata?

Although poor materially, in what sense were Christians in Smyrna rich?



Alal misali, tururuwa, tana da “azanci.”

The ant, for example, is “instinctively wise.”



Ya ce, domin “a san hikima da koyarwa. A gane zantattuka na fahimi kuma: domin a karɓi koyarwa cikin aikin hikima, da cikin adalci da shari’a da daidaita: domin a bada azanci ga marasa wayo, ilimi da hankali ga saurayi.”

It is, he says, “for one to know wisdom and discipline, to discern the sayings of understanding, to receive the discipline that gives insight, righteousness and judgment and uprightness, to give to the inexperienced ones shrewdness, to a young man knowledge and thinking ability.”



Yesu bai ambata zuciya da rai da azanci tare ba domin yana son ya nanata cewa muna bukatar mu nuna muna ƙaunar Allah ta yadda muke ji da yadda muke rayuwa da kuma yadda muke amfani da azancinmu.

By mentioning heart, soul, and mind separately, Jesus emphasized that we must express our love for God in our feelings as well as by the way we lead our life and use our mental faculties.



Mala’ikun da shi ke suna da matsayi mai fifiko da kuma azanci mai kyau na shari’a fiye da bil Adam, sun san abin da yake faruwa cikin ikklisiya.

The angels, being in a superior position and having a keener sense of justice than humans, were aware of what was taking place in the congregation.



A wane azanci ne take mafificiya?

In what sense was it surpassing?



A wane azanci ne za a iya cewa hidimar Nuhu ta yi nasara, kuma me za a iya cewa game da naka aikin wa’azi?

In what sense can Noah’s ministry be called a success, and how can the same be said of your preaching work?



Biyar daga cikinsu marasa-azanci ne, biyar masu-hikima ne.

Five of them were foolish, and five were discreet.



Saboda haka, yana ɗauke da azanci na ƙaunar aminci.

Thus, it includes the thought of loyalty.