Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:balanced

Discussion page of balanced

Glosbe's example sentences of balanced [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar balanced:
    1. But remembering that these things are temporary will help us to stay spiritually balanced and hopeful.
      Amma idan muka tuna cewa waɗannan abubuwan masu wucewa ne za su taimake mu mu riƙe ruhaniyarmu da begenmu. [2]

    2. Jesus displayed a perfectly balanced view of pleasures.
      Yesu ya nuna mana yadda za mu yi annashuwa a hanyar da ta dace. [3]

    3. A Balanced Viewpoint
      Ra’ayin da Ya Dace [4]

    4. (Psalm 34:11) As a father, David was intent on passing on to his children a precious heritage —the genuine, balanced, wholesome fear of Jehovah.
      (Zabura 34:11) A matsayinsa na uba, Dauda yana son ya koya wa ’ya’yansa abu mafi muhimmanci a rayuwa, wato gaskiya, daidaituwa, da kuma tsoron Jehobah. [5]

    5. 17 If a problem arises, we ought to consider what Bible principles are involved and apply them in a balanced way.
      17 Idan wata matsala ta taso, ya kamata mu yi la’akari da ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki da suka shafi batun kuma mu yi amfani da su a hanyar da ta dace. [6]

    6. Their balanced comments reminded me that there was nothing unusual about what I was going through.
      Kalamansu sun tuna mini cewa abin da nake fuskanta ba wani sabon abu ba ne. [7]

    7. (Ecclesiastes 3:1) However, it may seem impossible to maintain a balanced schedule, given the disrupting effect that a chronic sickness can have on a family’s routine.
      (Mai-Wa’azi 3:1) Amma, zai iya kasance da wuya a kasance da daidaitaccen tsari, saboda matsaloli da ciwo mai tsanani ke tattare da su. [8]

    8. This magazine discusses the Bible’s balanced instructions on disciplining children.”
      Wannan mujallar ta yi magana a kan yadda ya kamata iyaye su tarbiyyar da yaransu.” [9]

    9. Although the search work is important, we should be balanced and share in all features of the ministry. —See the box “What to Say in the Search Work.”
      Ko da yake aikin neman mutane yana da muhimmanci, muna bukata mu daidaita aikin da wasu fannonin wa’azi.—Ku duba akwatin nan mai jigo “Abin da Za Ku Faɗa Sa’ad da Kuke Neman Mutane.” [10]

    10. (Matthew 6:33) This involves our having a balanced view of material things.
      (Matta 6:33) Wannan ya ƙunshi kasance da ra’ayin da ya dace game da abin duniya. [11]

    11. Question: How can we be balanced in our use of time?
      Tambaya: Ta yaya za mu yi amfani da lokacinmu a yadda ya dace? [12]

    12. How did Christ help his faithful people to gain a more balanced view of marriage and the family?
      Ta yaya Kristi ya taimaki mutanensa su daidaita ra’ayinsu game da yin aure da kuma iyali? [13]

    13. How can we maintain a balanced view of our secular work?
      Ta yaya za mu ci gaba da kasancewa da ra’ayi mai kyau game da aiki? [14]

    14. COVER: It is quite a challenge to find a way to reach people scattered in these kopjes (rocky hills), some with massive rocks balanced on top.
      BANGO: Yana da wuya sosai a kai inda mutane suke zama a ware a wannan tudun, wanda wasu suke da manya-manyan duwatsu a kai. [15]

    15. For this reason, The World Book Encyclopedia states: “The laws of every organized society form a complicated pattern of balanced freedoms and restrictions.”
      Littafin nan The World Book Encyclopedia ya ce kowace al’umma tana da dokoki masu wuya domin suna kāre mutane kuma ba sa barin su su yi abin da suka ga dama. [16]

    16. Your decisions will be more balanced and the help you give to others more skillfully rendered, free of the extremes that often mark uninformed ones.
      Shawarwarinka za su fi daidaitawa kuma za ka fi kasancewa a shirye ka taimaki wasu, ba za ka zama mai nace wa abu kamar waɗanda ba su da fahimi ba. [17]

    17. It forms the basis for a balanced, productive life, with all aspects of conduct being affected for good.
      Sun kafa tushen daidaitaciyar rayuwa mai ma’ana, da ta amfani dukan fasalolin halaye. [18]

    18. For most of them, it is difficult; yet the struggle is more than balanced by the joy of helping immigrants and refugees to learn the truth found in God’s Word.
      Ga yawancinsu, abu ne mai wuya, duk da haka, sun sami lada domin ƙoƙarinsu, domin farin cikin da suka samu na taimaka wa mutanen da suka ƙaura da kuma ’yan gudun hijira su koyi gaskiyar da ke cikin Kalmar Allah. [19]

    19. To help determine whether we have a balanced view of secular matters and spiritual responsibilities, it is good to ask ourselves: ‘Do I find my secular work interesting and exciting but view my spiritual activities as ordinary or routine?’
      Don mu tabbata cewa ba ma mai da hankali ga aikinmu ko sana’armu fiye da ibada, zai dace mu tambayi kanmu: ‘Ina jin daɗin aikin da nake yi kuma in yi banza da ayyukan ibada?’ [20]

    20. But he definitely needs it if he is to grow into a well-balanced adult.
      Amma hakan yana da muhimmanci a gare shi idan kana son ya zama mutum mai hikima. [21]

    21. This magazine presents a balanced view of material possessions and discusses three valuable things that money cannot buy.”
      Wannan mujallar ta nuna yadda za mu iya kasancewa da ra’ayin da ya dace game da abin duniya kuma ta tattauna abubuwa masu muhimmanci guda uku da kuɗi ba zai iya saya ba.” [22]

    22. 18 As long as we keep a balanced view of our works of faith and Jehovah’s undeserved kindness, we will maintain the joy that is a distinguishing mark of true servants of Jehovah.
      18 Idan dai har muka ci gaba da kasancewa da daidaitaccen ra’ayi game da aikinmu na bangaskiya da kuma alherin Jehobah, za mu sami farin ciki da alama ce mai bambanta bayin Jehobah. [23]

    23. This magazine presents a balanced view of material possessions and offers helpful suggestions on how to keep our spending under control.”
      Wannan mujallar ta tattauna yadda za mu kasance da ra’ayi mai kyau game da mallakar abubuwan duniya, kuma ta ba da shawara a kan yadda za mu yi sayayya.” [24]

    24. (Matthew 6:19, 20; Hebrews 11:24-26) That is an important key to achieving a balanced relationship with the world.
      (Matta 6:19, 20; Ibraniyawa 11:24-26) Wannan abu ne mai muhimmanci na samun daidaitacciyar dangantaka da duniya. [25]

    25. So ask yourself, ‘Are my romantic feelings balanced with true love for my companion?’
      Saboda haka, ka tambayi kanka, ‘Ina daidaita soyayya na da ƙauna ta gaske ga mijina ko matata?’ [26]


Retrieved May 13, 2020, 2:16 am via glosbe (pid: 24401)