Glosbe's example sentences of barely [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar barely:
- 21:5) For instance, if we have to travel a certain distance to arrive at a designated time, would it be wise to start off at a time that would permit us just barely to make it?
21:5) Alal misali, idan za mu yi tafiya mai nisa kuma muna bukatan mu isa inda za mu a ƙayyadadden lokaci, zai dace mu soma tafiyar a lokacin da za mu isa inda za mu saura ƙiris ƙayyadadden lokacin ya kai? [2] - Most Witnesses were poor, barely able to pay for a one-way trip to the convention.
Yawancin Shaidun talakawa ne, kuma samun kuɗin tafiya kawai zuwa babban taro yana yi musu wuya. [3] - When he was barely 24 years old, he was appointed professor of Hebrew in Leipzig.
Ya zama Farfesan Ibrananci a birnin Leipzig sa’ad da yake ɗan shekara 24. [4] - For example, a baby is barely able to perceive the orientation of its little limbs.
Alal misali, jariri ba ya iya sanin inda ƙafafunsa da damtsensa suke. [5] - I could barely talk to people at the Kingdom Hall, much less knock on the doors of complete strangers.”
Da kyar nake yi wa ’yan’uwa magana a Majami’ar Mulki, ballantana ma in ƙwanƙwasa ƙofar mutane da ban sani ba a wa’azi.” [6] - He barely manages to find a seat in the packed auditorium.
Da kyar ya sami wurin zama a wajen taron don mutane sun cika maƙil. [7] - He had barely recovered when a great fire swept through, forcing him back into the cave to shield himself from the searing heat. —1 Kings 19:11, 12.
Farfaɗowarsa ke da wuya sai ga wuta ta taso, hakan ya tilasta masa ya koma cikin kogon domin ya kāre kansa daga zafin wutar.—1 Sarakuna 19:11, 12. [8] - Ahab died in battle, and Jehoshaphat barely escaped with his life.
Ahab ya mutu a yaƙin kuma da ƙyar Jehoshaphat ya tsira. [9] - He and his wife, also a pioneer, had barely enough gasoline in their car to make it to the congregation but not back, and his payday was a week away.
Shi da matarsa wadda ita ma majagaba ce ba su da isashen māi a motar da za su tuƙa zuwa wurin, kuma sauran mako guda kafin a biya su albashi. [10] - The two humble Christians could barely restrain the people from sacrificing to them. —Acts 14:11-18.
Waɗannan Kiristoci masu tawali’u sun sha da ƙyar don su hana mutanen yi musu hadaya. —Ayyukan Manzanni 14: 11-18. [11] - He isolates himself in his room and barely speaks to us!” —MIRIAM, MEXICO.
Sai ya tare a ɗakinsa shi kaɗai kuma da kyar yake magana da mu!”—MIRIAM, A ƘASAR MEXICO. [12] - 5 We can but barely perceive the magnitude of that assignment.
5 Za mu iya fahimtar girman wannan aiki kadan ne kawai. [13] - 7 Some couples who marry young find themselves expecting a child when they themselves are barely out of adolescence.
7 Wasu ma’aurata sukan zama iyaye sa’ad suke ƙanana. [14] - There will be no more huge gaps between rich and poor, no more people just barely eking out an existence.
Ba za a sami bambanci mai girma kuma ba tsakanin mawadata da matalauta, ba za a sake samun mutane da suke fama kawai don su samu su tsira ba. [15] - She could barely believe that her beloved Lazarus was gone.
Tana ji kamar mutuwar ɗan’uwanta Li’azaru mafarki ne. [16] - * Jesus was saying that whether we are rich or poor, whether we live in luxury or we barely eke out an existence, we do not have complete control over how long we may live or whether we will even be alive tomorrow.
* Yesu yana cewa ko mu masu arziki ne ko matalauta, ko muna da kayan alatu ko kuma da kyar muke samun na ci, ba mu da cikakken ikon tsawonta ranmu ko kuma sanin ko za mu kasance da rai gobe. [17] - Sessions of chemotherapy and radiotherapy took such a toll on her strength that at times she could barely walk.
Shan ƙwayoyi masu ƙarfi sosai da kuma kasancewa a cikin na’urar gashi don warkar da cutar ya rage ƙarfinta har a wasu lokuta, ba ta iya yin tafiya. [18] - Why, we have barely begun to discuss all that the Bible says about our God!
Domin ba mu fara ba tukuna mu tattauna dukan abin da Littafi Mai Tsarki ya ce game da Allah! [19]
- 21:5) For instance, if we have to travel a certain distance to arrive at a designated time, would it be wise to start off at a time that would permit us just barely to make it?
Retrieved August 07, 2020 10:22 PM