Glosbe's example sentences of basis [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar basis:
- Thus as Jesus carried on his ministry, he not only comforted those who listened with faith but also laid a basis for encouraging people for thousands of years to come.
Yayin da Yesu yake hidimarsa, ba waɗanda suke saurara kuma suke da bangaskiya ya yi wa ta’aziyya kawai ba amma kuma ya kafa tushen ƙarfafa mutane na shekaru dubbai nan gaba. [2] - That, coupled with faith in what they learned from Peter, provided the basis for them to be baptized “in the name of the Father and of the Son and of the holy spirit.”
Wannan, tare da bangaskiya cikin abin da suka koya daga Bitrus, ya isa a yi musu baftisma “cikin sunan Uba da na Ɗa da na Ruhu Mai-tsarki.” [3] - (Luke 7:37-50; 19:2-10) Rather than judging others on the basis of outward appearances, Jesus imitated his Father’s kindness, forbearance, and long-suffering with a view to leading them to repentance.
(Luka 7:37-50; 19:2-10) Maimakon shari’anta mutane da abin da ya gani da ido kawai, Yesu ya yi koyi da alheri na Ubansa, da haƙurinsa, da kuma jimirinsa, da tunanin cewa hakan zai sa su tuba. [4] - He will enjoy a clean conscience before God because past sins have been forgiven on the basis of his faith in the sacrifice of Christ.
Zai more lamiri mai tsabta a gaban Allah domin an gafarta masa zunubansa bisa ga bangaskiyarsa cikin hadayar Kristi. [5] - In like manner, Jehovah God and his beloved Son have purchased Adam’s offspring and canceled their debt of sin on the basis of Jesus’ shed blood.
Hakazalika, Jehobah Allah da Ɗansa ƙaunatacce sun sayi zuriyar Adamu kuma suka yafe musu bashinsu na zunubi bisa jinin da Yesu ya zubar. [6] - (1 John 2:2) Hence, while the Israelites had a temporary means of approach to God by their sacrifices, Christians have a superior basis for coming to God —the sacrifice of Jesus Christ.
(1 Yahaya 2:2) Saboda haka, yayin da Isra’ilawa suna da hanya na ɗan lokaci ta kusatowa da Allah ta hadayunsu, Kiristoci suna da hanya mafi kyau na zuwa wurin Allah—hadayar Yesu Kristi. [7] - As indicated at Proverbs 27:11, Jehovah is saying that there is something you can give to him —a basis for him to make a reply to his taunter, Satan.
Yadda aka nuna a Misalai 27:11, Jehovah yana cewa ne da akwai abin da za ka ba shi—dalili da zai sa ya sami amsa wa mai zargi, Shaiɗan. [8] - (Genesis 7:1; 15:6; Job 1:1; Ezekiel 14:14; James 2:25) The question, then, is: On what basis were these individuals counted righteous by God?
(Farawa 7:1; 15:6; Ayuba 1:1; Ezekiel 14:14; Yaƙub 2:25) To, tambayar ita ce: Bisa menene Allah ya lissafa waɗannan mutane masu adalci? [9] - Thus, we have no basis for expecting God to perform miraculous healings for us or our loved ones.
Saboda haka, bai kamata mu riƙa sa rai cewa Allah zai warkar da mu ko ƙaunatattunmu da suke rashin lafiya ta hanyar mu’ujiza ba. [10] - When calling the rebels to account for their actions, what basis for hope did God provide?
▪ Sa’ad da yake yi wa ’yan tawayen hukunci domin abubuwan da suka aikata, wane bege ne Allah ya yi tanadinsa? [11] - Setting an example for all overseers, Paul handles the sensitive matter about Onesimus by giving, not an order, but exhortation “on the basis of love.”
Hakan ya nuna wa dattawa misali mai kyau, Bulus ya sasanta matsala mai tsanani game da Unisimus ta wajen ba da gargaɗi ba doka ba “sabili da ƙauna.” [12] - (b) Choosing to forgive when there is a sound basis for doing so brings what blessings?
(b) Gafartawa sa’ad da da dalilin yin haka tana kawo wace albarka? [13] - 21 God’s word gives us a sound basis for trust in Jehovah.
21 Maganar Allah ta ba mu tabbataccen dalilin dogara ga Jehobah. [14] - What is the only Scriptural basis for divorce, but why might some decide not to divorce?
Wane abu ɗaya ne tak Littafi Mai Tsarki ya ce zai iya sa ma’aurata su kashe aurensu, amma mene ne zai iya sa wasu su ƙi kashe aure? [15] - Even though Philemon had the legal right to punish Onesimus severely, Paul asked Philemon to “receive him kindly,” on the basis of love and personal friendship. —Philemon 10, 11, 15-18.
Filimon yana da izini ya hukunta Unisimus, amma Bulus ya gaya wa Filimon cewa ya “karɓe shi” hannu bibbiyu bisa ga ƙauna da kuma mutunci da ke tsakaninsu.—Filimon 10, 11, 15-18. [16] - However, selfishness can never conquer love, which is the basis of Jehovah’s way of governing.
Amma, son kai bai zai taɓa yin nasara bisa ƙauna ba, wadda ita ce tushen sarautar Jehobah. [17] - If done on a hit-or-miss basis, the arrangement is not going to achieve its desired objectives.
Idan ana yi a wasu lokatai ne kawai, wannan shirin ba zai cim ma abin da ake so ba. [18] - During the Memorial, they can reflect on the blessings that they can have on the basis of Jesus’ ransom sacrifice.
A lokacin Tunawa da Mutuwar Yesu, Kiristoci suna yin tunani a kan albarkar da za su samu don fansar Yesu. [19] - We have a firm basis to be confident that the “Hearer of prayer” answers sincere prayers offered by millions of humans.
Muna da dalilai masu ƙarfi na tabbata cewa mai “jin addu’a” ne, yana amsa addu’o’i da miliyoyin mutane suka yi da zuciya ɗaya. [20] - PURPOSE: It provides a legal basis for 144,000 Christians to be adopted as sons of God and to form the secondary part of the “offspring”
MANUFA: Ya ba wa Kiristoci 144,000 damar kasancewa ’ya’yan Allah, ƙari ga haka, ya ba su damar kasancewa cikin ‘zuriyar’ [21] - We need to repent of our sins and seek forgiveness on the basis of Jesus’ sacrifice.
Muna bukatar mu tuba daga zunubanmu kuma mu nemi gafara bisa hadayar Yesu. [22] - What will be the basis for judgment during Christ’s Millennial Reign?
Bisa menene za a yi wa mutum hukunci a lokacin Sarautar Alif na Kristi? [23] - Could I on a daily basis tolerate those deficiencies?’
Zan iya jimrewa da waɗannan kasawar kowace rana?’ [24] - What was the basis of the enduring friendship between Ruth and Naomi?
Menene tushen abuta da ta daɗe tsakanin Ruth da Naomi? [25] - In fact, Jehovah hates divorces that have no Scriptural basis. —Malachi 2:15, 16.
Hakika, Jehobah yana ƙin kashe aure da ba shi da tushe cikin Nassosi.—Malachi 2:15, 16. [26]
- Thus as Jesus carried on his ministry, he not only comforted those who listened with faith but also laid a basis for encouraging people for thousands of years to come.
Retrieved October 19, 2020, 5:25 pm via glosbe (pid: 29843)