Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:bearers

Discussion page of bearers

Glosbe's example sentences of bearers [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar bearers:
    1. Lamp oil thus reminds us of God’s Word of truth and his holy spirit, which empower true worshipers to be light bearers.
      Da haka, man fitila ya tuna mana Kalmar Allah na gaskiya da ruhunsa mai tsarki, da suke ƙarfafa masu bauta ta gaskiya su zama masu ɗauke da haske. [2]

    2. With that he approached and touched the bier, and the bearers stood still, and he said: ‘Young man, I say to you, Get up!’
      Matacen ya tashi zaune, ya soma yin magana. [3]

    3. In a tone of frustration, he asked: “Who are the responsible bearers of the gospel of the Kingdom?”
      Cikin takaici, ya tambaya: “Su wane ne suka cancanci yaɗa bisharar Mulkin, kuma su waye ne suke yin hakan?” [4]

    4. 1992: “Light Bearers” Convention
      1992: Taron “Light Bearers” [5]

    5. Like the indiscreet virgins, they had not strengthened themselves spiritually in advance, so they were unprepared to continue as light bearers.
      Kamar waɗannan budurwoyi marar hikima, ba su ƙarfafa kansu ba a ruhaniya a kan lokaci, saboda haka ba su da shirin ci gaba da ba da haske. [6]

    6. These names identify the bearers as belonging to Jehovah and to his Son, about whom they proudly bear witness.
      Waɗannan sunaye suna nuna cewa masu ɗauke da shi na Jehovah ne da Ɗansa da suke shelarsa da fahariya. [7]

    7. We now have the privilege of being light bearers.
      Kuma yanzu muna da zarafin koya wa wasu wannan gaskiyar. [8]

    8. The account goes on to say: “[Jesus] approached and touched the bier, and the bearers stood still, and he said: ‘Young man, I say to you, Get up!’
      Labarin ya ci gaba da cewa: “[Yesu] ya kusato ya taɓa ana’ashi: masu-ɗauka suka tsaya. Ya ce, Saurayi, ina ce maka, Ka tashi. [9]

    9. We are confident that this circuit assembly program will help each of us to fulfill our serious responsibility as bearers of God’s name.
      Muna da gaba gaɗi cewa wannan taron da’ira zai taimake kowannenmu ya cika muhimmin aikin da yake da shi na zama masu ɗauke da sunan Allah. [10]

    10. For burden bearers this would not be a problem.
      Wannan ba matsala ba ce ga masu ɗaukan kaya. [11]

    11. So David was summoned, and he soon became one of Saul’s court musicians and armor-bearers. —1 Samuel 15:26-29; 16:14-23.
      Don haka, an kirawo Dauda ya zama mai waƙa a fādar Saul da kuma mai-ɗauka masa makamai. —1 Sama’ila 15: 26-29; 16: 14-23. [12]

    12. Then we will have lasting joy as light bearers to Jehovah’s glory.
      Sa’an nan za mu samu farin ciki na dindindin na masu ɗauke da haske ga ɗaukakar Jehovah. [13]

    13. As possessors of truth, Christians become light bearers in a bedarkened world.
      Kamar waɗanda suke da gaskiya, Kiristoci sun zama masu ɗauke da haske cikin duniya mai duhu. [14]

    14. The bearers —and perhaps the rest of the crowd— came to a halt.
      Waɗanda suke ɗauke da makarar—da kuma wataƙila sauran taron—suka tsaya. [15]

    15. To become “sons of light,” or light bearers, we need to gain accurate knowledge of God’s Word, the Bible.
      Domin mu zama “yayan haske,” ko kuma mai ɗauke da haske, muna bukatar cikakken sani daga Kalmar Allah, Littafi Mai Tsarki. [16]

    16. How did Jehovah prepare those early Bible Students to become bearers of his name?
      Mene ne Jehobah ya yi don waɗannan Ɗaliban Littafi Mai Tsarki su cancanci amsa sunansa? [17]


Retrieved August 07, 2020 10:22 PM