Jehobah ya ƙi karɓan hadayar waɗanda suka ƙi yin biyayya da umurninsa ta wajen miƙa dabbobi naƙasassu, marasa lafiya, ko kuma makafi.—Mal.
Jehovah strongly censured those who flouted his direction by offering lame, sick, or blind animals for sacrifice. —Mal.
jw2019
(Ayukan Manzanni 17:11) Sun bincika Nassosi da kyau don su fahimci nufin Allah sosai, wannan zai taimake su su nuna ƙauna ta ayyukan biyayya.
(Acts 17:11) They carefully examined the Scriptures to understand the will of God more fully, which helped them express love in further acts of obedience.
jw2019
Labarin yana da muhimmanci a gare mu domin ya taƙaita albarkar da ake samu idan aka yi biyayya ga Allah na gaskiya da kuma sakamakon rashin yi masa biyayya.
The narrative is also of interest to us because it highlights the blessings that come from obedience to the true God and the consequences of disobedience to him.
jw2019
Yin biyayya da su yana kawo mana farin ciki da gamsuwa da ba za mu iya samu ba a wani wuri a duniyar nan da ke cike da masifa.
Obeying them brings us a measure of joy and satisfaction that we could never find elsewhere in this troubled world.
jw2019
Jehobah Ya Yi wa Annabinsa Marar Biyayya Horo
Jehovah Disciplines His Wayward Prophet
jw2019
Me ya sa ya kamata mu yi biyayya ga dattawan ikilisiya?
Why should the sheep listen to the undershepherds?
jw2019
Da yake ya koyi biyayya ta wurin wahala mai tsanani da ya sha, Yesu “ya zama cikakke” don sabon matsayin da Allah zai ba shi, wato, zama Sarki da Babban Firist.
Through obedience under extreme adversity, Jesus was “made perfect” for the new position God had in mind for him, that of being King and High Priest.
jw2019
ABRAM ya bar rayuwar morewa a Ur a yin biyayya da umurnin Jehovah.
ABRAM had left a life of comfort in Ur in obedience to Jehovah’s command.
jw2019
Babu dalili, Gallus ya janye rundunarsa ya ba da zarafi ga Kiristoci cikin Urushalima da Yahudiya su yi biyayya ga kalmomin Yesu su gudu zuwa kan duwatsu.—Matta 24:15, 16.
Unexpectedly, Gallus withdrew his troops, opening the way for Christians in Jerusalem and Judea to obey Jesus’ words and flee to the mountains. —Matthew 24:15, 16.
jw2019
10 A Ibraniyawa 13:7, 17, da aka yi ƙaulinsa a baya, manzo Bulus ya ba da dalilai huɗu da ya sa ya kamata mu yi biyayya kuma mu bi umurnin dattawa Kirista.
10 At Hebrews 13:7, 17, quoted above, the apostle Paul gives four reasons why we should be obedient and submissive to Christian overseers.
jw2019
Ya kuma umurci zuriyar Nuhu su bazu a duniya, amma wasu sun ƙi yin biyayya.
He also commanded Noah’s descendants to spread abroad in the earth, but some of them disobeyed.
jw2019
(Romawa 13:1) Amma idan ikokin suka dokace su su yi abin da ya saɓa da dokar Allah, sukan “fi biyayya ga Allah da mutane.”—Ayukan Manzanni 5:29.
(Romans 13:1) When such authorities command them to act contrary to God’s law, however, they “obey God as ruler rather than men.” —Acts 5:29.
jw2019
Me ya sa Bitrus ya ƙarfafa mata su yi biyayya har ga mazansu da ba masu bi ba ne?
Why did Peter encourage wives to be submissive even to husbands who were unbelievers?
jw2019
Irin wannan cikakkiyar biyayya za ta kasance da sakamako marar kyau ne a gare mu?
Might such complete obedience work against our best interests?
jw2019
Idan muka kasance da gaba gaɗi kuma muka yi biyayya ga Allahnmu, hakan zai nuna cewa muna cika alkawari.
When we make such sacrifices and serve God in a way that takes us out of our comfort zone, we prove ourselves faithful.
jw2019
14 Ka lura da nanacin da Bulus ya yi a kan ba da kai da kuma biyayya.
14 Note the emphasis that Paul placed on subjection and respect.
jw2019
10:12) Wannan shi ne dalilin da ya sa Bulus ya yi musu kashedi ya ce: ‘Amma ina tsoro kada ya zamana, kamar yadda maciji ya yaudari Hawwa’u da makircinsa, ku ma a bauɗar da hankalinku daga sahihiyar biyayya amintacciya ga Almasihu.’ —2 Kor.
10:12) That is why Paul gave this warning: “I am afraid that somehow, as the serpent seduced Eve by its cunning, your minds might be corrupted away from the sincerity and the chastity that are due the Christ.” —2 Cor.
jw2019
• Wane nasaba ka gani yake tsakanin yin biyayya ga umurnin Yesu da ke rubuce a Matta 22:37 da kuma rera waƙoƙin Mulki da dukan zuciyarmu?
• What connection do you see between obeying Jesus’ command recorded at Matthew 22:37 and sharing wholeheartedly in singing Kingdom songs?
jw2019
(b) In ji Matiyu 17:5, me ya sa ya kamata mu yi biyayya da muryar Yesu?
(b) According to Matthew 17:5, why should we obey Jesus’ voice?
jw2019
Saboda bangaskiya, ya yi biyayya ga Jehobah kuma bai “ji tsoron hasalar sarki ba: gama ya jimre, kamar yana ganin wanda ba shi ganuwa.”—Karanta Ibraniyawa 11:27, 28.
In faith he obeyed Jehovah, “not fearing the anger of the king, for he continued steadfast as seeing the One who is invisible.” —Read Hebrews 11:27, 28.
jw2019
Domin su guje wa tarkon Iblis, dole ne yara su san Jehobah kuma su yi masa biyayya.
To escape the snares of the Devil, children must come to know and obey Jehovah.
jw2019
Alal misali, idan maigidan marar bi ne, idan ta yi masa biyayya bisa ga al’amuran da ba su kauce wa dokokin Allah ba ko kuma ka’idodinsa, za ta samu ladar ta ‘ceci mijinta.’
For example, in the case of a husband who is an unbeliever, submitting to his headship in all matters that would not mean violating God’s laws or principles may well yield the marvelous reward of her being able to ‘save her husband.’
jw2019
2. (a) Menene “madawwamin nufi” na Allah yake nufi ga mutane masu biyayya?
2. (a) What does God’s “eternal purpose” mean for obedient mankind?
jw2019
Wannan ya ƙunshi yin biyayya ga iyayenka a dukan abubuwa da suka yi daidai da dokokin Allah.—Ayukan Manzanni 5:29.
This involves your obeying your parents in all things that are in harmony with God’s laws. —Acts 5:29.
jw2019
Yin biyayya zai nuna cewa mun samu ci gaba zuwa ga kāmala.
Our obedience is an indication that we have progressed toward maturity.
jw2019
0