Glosbe's example sentences of born [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar born:
- Adam and Eve were created perfect, and all their children would have been born perfect.
Allah ya halicci Adamu da Hawwa’u kamiltattu kuma da a ce ba su karya dokar Allah ba, da ’ya’yansu ba su gāji zunubi ba. [2] - I was born on July 29, 1929, and grew up in a village in the province of Bulacan in the Philippines.
An haife ni a ranar 29 ga Yuli 1929, kuma na girma a wani ƙauye a yankin Bulacan a ƙasar Filifin. [3] - As a result, Jesus was born sinless and perfect. —Matthew 1:18; Luke 1:35; John 8:46.
A sakamakon hakan, an haifi Yesu a matsayin kamiltacce, marar zunubi.—Matta 1:18; Luka 1:35; Yohanna 8:46. [4] - The following year, Jesus was born in Bethlehem.
A shekarar da ta biyo bayan hakan, an haifi Yesu a Bai’talami. [5] - Any children born to them are considered “holy” and thus have a standing with God.
Duk ’ya’yan da suka haifa suna da “tsarki” a gaban Jehobah kuma za su iya more dangantaka da Jehobah. [6] - (Isaiah 43:12) Young Israelites were born into that nation.
(Ishaya 43:12) An haifi Isra’ilawa matasa a cikin wannan al’ummar. [7] - Centuries before Jesus was born, Isaiah foretold that the Messiah would preach “in the region of the Jordan, Galilee of the nations.”
Shekaru da yawa kafin a haifi Yesu, Ishaya ya annabta cewa Almasihu zai yi wa’azi a “ƙetaren Urdun, Galilee na al’ummai.” [8] - These were the 11 sons that were born to Jacob when he lived with Rachel’s father Laʹban.
Waɗannan sune ’ya’ya 11 da aka haifa wa Yakubu sa’ad da yake tare da baban Rahila Laban. [9] - Young Israelites were born as members of God’s chosen nation
An haifi ƙananan Isra’ilawa a matsayin zaɓaɓɓiyar al’ummar Allah [10] - The Messiah would be born in the town of Bethlehem.
Za a haifi Almasihu a garin Bai’talami. [11] - The children of Adam and Eve were all born after God put their parents out of the garden of Eden.
Adamu da Hauwa’u sun haifi dukan ’ya’yansu ne bayan Allah ya kore su daga lambun Adnin. [12] - He was the kind of person mentioned at Proverbs 17:17: “A true companion is loving all the time, and is a brother that is born for when there is distress.”
Ya kasance irin mutumin da aka ambata a Misalai 17:17: “Aboki kullayaumi ƙauna ya ke yi, kuma an haifi ɗan’uwa domin kwanakin shan wuya.” [13] - Is he born that way?—
Ana haifansa ne haka?— [14] - The Catholic Encyclopedia says about the birthday celebrations mentioned in the Bible: “Only sinners . . . make great rejoicings over the day on which they were born.”
Ga abin da The Catholic Encyclopedia ya ce game da bikin ranar haihuwa da aka ambata a cikin Littafi Mai Tsarki: “Masu zunubi ne kawai . . . suke yin biki domin ranar da aka haife su.” [15] - (Job 2:11) They sit with him without speaking a word until Job breaks the silence by saying: “Let the day perish on which I came to be born.”
(Ayuba 2:11) Suka zauna tare da shi ba su ce uffan ba har sai sa’ad da Ayuba ya yi magana yana cewa: “Bar rana da aka haife ni ta lalace.” [16] - Born on September 28, 1925, in Pike County, Kentucky, U.S.A., Brother Jaracz symbolized his dedication to Jehovah at the age of 15, on August 10, 1941.
An haife shi a ranar 28 ga Satumba, 1925, a garin Pike Country, Kentucky, a Amirka, kuma Ɗan’uwa Jaracz ya nuna ya keɓe kansa ga Jehobah ta wajen yin baftisma sa’ad da yake ɗan shekara sha biyar, a ranar 10 ga Agusta, 1941. [17] - On January 20, 1815, my ancestor Thomas (1)* Williams was born at Horncastle, England.
A ranar 20 ga Janairu, 1815, ne aka haifi kakana Thomas1* Williams a birnin Horncastle, a ƙasar Ingila. [18] - He stated: “Unless anyone is born again, he cannot see the kingdom of God.”
Ya ce: “In ba a sāke haifar mutum ba, ba zai iya ganin Mulkin Allah ba.” [19] - Proverbs 17:17 states: “A true companion is loving all the time, and is a brother that is born for when there is distress.”
Misalai 17:17 ta ce: “Aboki kullayaumi ƙauna ya ke yi, kuma an haifi ɗan’uwa domin kwanakin shan wuya.” [20] - Some 350 years after the Flood, a man who proves to be very special to God is born in the line of descent of Noah’s son Shem.
Shekaru 350 bayan Rigyawar, an haifi mutum da Allah yake so sosai a zuriyar ɗan Nuhu, Shem. [21] - For instance, Isaac and Rebekah had a son who was born with red hair as thick as a wool garment, so they named him Esau.
Alal misali, Ishaku da Rifkatu suna haifi ɗa mai jan gashi sai ka ce tufa mai-gashi, suna kira shi Isuwa. [22] - (Revelation 14:4) They were all born as humans on earth, grew up in a world surrounded by suffering, and suffered themselves.
(Ru’ya ta Yohanna 14:4) An haifi dukansu a duniya ne, sun yi girma a duniya da ke cike da wahala, kuma sun sha wahala. [23] - It laid out convincing Scriptural evidence that the Messianic Kingdom had been born in 1914, fulfilling the prophetic picture of God’s heavenly woman giving birth, as recorded in Revelation chapter 12.
Wannan talifin ya yi bayani daga Littafi Mai Tsarki cewa an kafa Mulkin Almasihu a shekara ta 1914, kuma wannan ya cika annabcin da aka yi game da wata mace na alama, wato Mulkin Allah da ke sama da ya haifi ɗa, kamar yadda aka rubuta a Ru’ya ta Yohanna sura 12. [24] - “With that he mustered his trained men, three hundred and eighteen slaves born in his household, and went in pursuit up to Dan.
“Sai ya fita da nasa mazaje, horarun mutane, haifaffun gidansa, mutum ɗari uku da goma sha takwas, ya bi su kuma har ya kai Dan. [25] - * For one thing, Luke recorded that when Jesus was born, “shepherds [were] living out of doors” minding their flocks.
* Dalili ɗaya shi ne, Luka ya rubuta cewa sa’ad da aka haifi Yesu, “makiyaya suna kwana a filin Allah” suna kula da tumakinsu. [26]
- Adam and Eve were created perfect, and all their children would have been born perfect.
Retrieved August 07, 2020 10:23 PM