Glosbe's example sentences of boy [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar boy:
- Still, your child’s adolescence provides you with a wonderful opportunity to “train up a boy according to the way for him.”
Duk da haka, lokacin da ɗanka yake ƙuruciya, hakan zai ba ka zarafin koya wa “yaro cikin hanya da za shi bi.” [2] - Rather, to the prophet Samuel, he appeared to be nothing more than a young shepherd boy.
Amma, ga annabi Sama’ila, shi yaro ne makiyayi kawai. [3] - What did Joseph and Mary do about their missing boy, and what did Mary say when they finally found him?
Mene ne Yusufu da matarsa suka yi sa’ad da suka gano cewa Yesu ba ya tare da su, kuma mene ne mamarsa ta ce sa’ad da suka same shi? [4] - 1:24-28) There, “the boy Samuel continued growing up before Jehovah.”
1: 24-28) Littafi Mai Tsarki ya ce: “Sama’ila ya yi girma a gaban Ubangiji.” [5] - The expression “fatherless boy” appears some 40 times in the Bible.
Wannan furcin “maraya” ya bayana sau 40 a cikin Littafi Mai Tsarki. [6] - When she gave birth to her baby boy, she announced: “It is from Jehovah that I have asked him.” —1 Sam.
Sa’ad da ta haifi ɗan, sai ta ce: “Na roƙo shi ga Ubangiji” ne. —1 Sam. [7] - “One picture,” he wrote, “showed the wolf and the lamb, the kid and the leopard, the calf and the lion —all in peace, being led by a little boy. . . .
Ya rubuta cewa: “Ɗaya daga cikin hotunan yana ɗauke da hoton “kyarketai da tumaki da ɗan akuya da damisa da ɗan maraƙi da kuma zaki, dukansu suna zaman lafiya, kuma wani ƙaramin yaro ne yake ja-gorarsu. . . . [8] - Going ahead of his father, the boy lost his footing on one of the stones, tumbled into the flooding water, and went under twice.
Yaron yana gaban babansa, da ya yi tsalle sai ya faɗa cikin rafin kuma ya nitse sau biyu. [9] - Her brothers are angry with her because the shepherd boy whom she loves has invited her to go for a walk with him on a lovely spring day.
Yayyen ta sun yi fushi da ita domin makiyayin da take so ya gayyace ta su fita tare. [10] - To illustrate, we might think of the way a loving father responds when his little boy asks, “Dad, where did I come from?”
Alal misali, za mu iya tunanin yadda uba mai kauna yake amsawa sa’ad da dansa ya yi tambaya, “Baba, ta yaya aka haife ni?” [11] - An Israelite woman named Jochebed had a beautiful baby boy.
Wata ’yar Isra’ila mai suna Jochebed ta haifi wani jariri mai kyaun gaske. [12] - Judas knew that it was wrong to steal because he had been taught God’s Law from the time he was a little boy.
Yahuda ya sani cewa ba shi da kyau a yi sata, an koya masa Dokar Allah tun lokacin da yake ƙarami. [13] - Or perhaps a boy tells his father: “No, I didn’t kick the ball in the house.”
Ko kuma yaro ya gaya wa babansa: “Ba ni na buga kwallo a cikin gida ba.” [14] - Can you name the other animals here that the Bible talks about?— Look at that boy playing with the cobra!
Za ka iya faɗin sunayen wasu dabbobin da Littafi Mai Tsarki ya yi magana game da su?— Ga yaron nan yana wasa da kumurci! [15] - But the boy ran after them, and saved the lamb from the bear’s mouth.
Amma yaron ya bi ta ya ceci ɗan ragon daga bakinta. [16] - 2 Consider this example: A little boy named Johnny is throwing a ball in the house.
2 Alal misali, akwai wani ƙaramin yaro mai suna Jamilu da ke buga ƙwallo a cikin ɗaki. [17] - LOOK at the young boy talking to these older men.
DUBI wannan yaron yana magana da tsofaffin mutane. [18] - Then he prays: ‘O Jehovah, make the boy live again.’
Sai ya yi addu’a: ‘Ya Jehobah, ka sa yaron ya sake rayuwa.’ [19] - God warns: “You people must not afflict any . . . fatherless boy.”
Allah ya yi gargaɗi: “Ba za ku ƙuntata ma kowane . . .maraya” ba. [20] - Isn’t he a brave boy?
Yaro ne marar tsoro. [21] - What did Josiah want to do even when he was just a little boy?
Mene ne Josiah yake so ya yi tun yana yaro? [22] - One case, recounted at 2 Kings 4:8-37, involved the resurrection of a young boy by the prophet Elisha.
Misali ɗaya, da ke rubuce a 2 Sarakuna 4:8-37, shi ne na wani yaro da annabi Elisha ya ta da daga matattu. [23] - “Christopher was always a very thoughtful boy,” related his father.
“Christopher yaro ne mai tunani sosai,” in ji babansa. [24] - As a boy, he took delight in learning about Jehovah.
Sa’ad da yake yaro, yana farin ciki wajen koyo game da Jehovah. [25] - Here I actually do not know how to speak, for I am but a boy.”
ga shi, ni ban iya magana: gama ni yaro ne.” [26]
- Still, your child’s adolescence provides you with a wonderful opportunity to “train up a boy according to the way for him.”
Retrieved July 6, 2019, 9:00 pm via glosbe (pid: 9153)