Glosbe's example sentences of bridge [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar bridge:
- Two brothers offer a tract to a painter on the bridge in front of Kaštilac, a fortress built in the 16th century, near the city of Split
Wasu ’yan’uwa biyu suna ba da warƙa ga wani mai fenti a kan gadar da ke gaban ginin Kaštilac da aka gina a ƙarni na 16, kusa da birnin Split [2] - He later spent some three years working on the “death railroad,” near what became known as the bridge over the river Kwai.
Ya yi shekara uku yana aiki a inda ake kira “hanyar jirgi na mutuwa,” kusa da inda daga baya aka kira gadan kogin Kwai. [3] - Sister Keefer typically made three or four trips across a bridge on delivery day
’Yar’uwa Keefer tana ƙetare gada sau uku ko huɗu a rana don ta rarraba littattafai [4] - Doing this can bridge the gap.”
Yin haka zai iya taimaka musu.” [5] - Or do you try to construct a bridge across the gap between the two of you?
Ko kuma kana kokari ka yi sulhu da shi? [6] - Finding many receptive individuals in one Pennsylvania, U.S.A., mining town, she typically made three or four trips across a bridge on delivery day.
Don ta kai wa mutanen da suke wani garin da ake haka ƙwal, a Pennsylvania, a ƙasar Amirka littattafan, tana ƙetare gada sau uku ko huɗu. [7] - 13 Think of this comparison: What happens when an old, rickety bridge needs to be replaced?
13 Ka yi la’akari da wannan misalin: Idan gada ya tsufa kuma ana bukatar a gina wani, mene ne ake yi? [8] - God’s Word, the Bible, serves as a bridge between cultures, bringing Christians together in peace and unity.
Kalmar Allah Littafi Mai Tsarki ta taimaka a sha kan bambanci, tana haɗa kan Kiristoci su zauna cikin salama. [9] - Originally written in Hebrew and later translated into Greek, the Gospel of Matthew was completed about 41 C.E. and serves as a bridge connecting the Hebrew Scriptures to the Christian Greek Scriptures.
Ainihi an rubuta shi ne a harshen Ibrananci kuma daga baya aka fassara shi zuwa harshen Helenanci, an kammala Linjilar Matta a kusan shekara ta 41 A.Z., kuma shi ne mahaɗa a tsakanin Nassosin Ibrananci da Nassosin Kirista na Helenanci. [10] - How, then, can you bridge these differences and communicate with your husband or wife?
Ta yaya za ku iya magance waɗannan bambancin kuma ku tattauna da mijinku ko kuma matarku? [11] - Often, a new bridge is constructed while the old bridge is still in use.
A yawanci lokaci za a ci gaba da amfani da tsohon yayin da ake gina sabo. [12] - HAVE you ever had to take refuge from a rainstorm or a hailstorm by seeking cover under a bridge?
A WANI lokaci sa’ad da kake tafiya, ka taɓa neman mafaka daga ruwan sama a ƙarƙashin bukka? [13] - Although no visit was scheduled, we spent the time preaching with them while waiting for the bridge to be repaired and for another means of transport to pass.
Ko da yake, ba mu yi shiri cewa za mu ziyarce su ba, mun fita wa’azi tare da su yayin da muke jira a gama gyaran gadan kuma mu samu wata mota da za ta kai mu inda za mu je. [14] - The king ordered that a pontoon bridge of ships be built across the strait of Hellespont.
Sarkin ya ba da umurni cewa a gina gada ya ƙetare garin. [15] - Later we came to a river, but the bridge was under repair.
Muna kan tafiya, sai muka isa wani kogi amma ba a gama gyaran gadan ba. [16] - Just after we arrived and crossed a bridge, it was blown up.
Jim kaɗan bayan mun haye gada, sai bam ya sake tashi ya ragargaje gadar. [17] - Bridge any gap between what you know about Jehovah’s standards and what you actually do to apply them.
Ku yi amfani da abin da kuka sani game da ƙa’idodin Jehobah. [18] - Once the new bridge is ready, the old one can be torn down.
Da zarar an kammala sabon sai a rushe tsohon gadan. [19] - A bridge might well offer you adequate shelter from a rainstorm or a hailstorm, but it would probably provide little protection from a tornado or a hurricane.
Amma idan ana son a yi hadari ko kuma bala’in guguwa, wannan bukkar ba za ta ba ka isashen kāriya ba, kana bukatar ka nemi mafaka a cikin gida mai ƙarfi. [20] - When a storm ruined the bridge, Xerxes ordered the engineers beheaded and even had his men “punish” the Hellespont by whipping the water while an insulting proclamation was read aloud.
Amma sa’ad da guguwa ta yi kaca-kaca da gadan, sai Xerxes ya ba da umurni a yanka mutanen da suka gina gadan. Ya kuma ce a bulale kogin yayin da yake karanta wani saƙo. [21]
- Two brothers offer a tract to a painter on the bridge in front of Kaštilac, a fortress built in the 16th century, near the city of Split
Retrieved March 3, 2021, 3:34 am via glosbe (pid: 20226)