Toggle menu
24.2K
670
183
158.8K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:cannot

Discussion page of cannot

Glosbe's example sentences of cannot [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar cannot:
    1. (1 Thessalonians 5:14) Perhaps those “depressed souls” find that their courage is giving out and that they cannot surmount the obstacles facing them without a helping hand.
      (1 Tassalunikawa 5:14) Wataƙila “masu-raunanan zukata” sun ga cewa ba su da gaba gaɗi da za su ci gaba ba kuma suna jin suna bukatar taimako domin cikas da suke fuskanta. [2]

    2. Obviously, we cannot add an extra hour to our day, so Paul’s counsel must mean something different.
      Hakika, ba za mu iya ƙara ko sa’a guda wa rayuwarmu ba, saboda haka gargaɗin manzo Bulus yana nufin wani abu ne dabam. [3]

    3. Since they are much stronger than we are, we find ourselves in a situation similar to that of David, and we cannot succeed unless we depend on God for strength.
      Muna cikin irin halin da Dawuda ya shiga tun da sun fi mu ƙarfi, kuma ba ma iya samun nasara sai idan mun dogara ga ƙarfin Allah. [4]

    4. She tactfully but clearly explains to her husband what her conscience will permit her to do and what she cannot do.
      Cikin dabara ta bayyana wa mijinta sarai abin da lamirinta zai ƙyale ta ta yi da kuma abin da ba za ta iya yi ba. [5]

    5. Truly, as we contemplate the outworking of Jehovah’s eternal purpose, we cannot help but be amazed at “the depth of God’s riches and wisdom and knowledge.” —Rom.
      Hakika, yayin da muke nazari a kan yadda Jehobah ya cika madawwamin nufinsa, za mu yi mamaki sosai don “zurfin wadata na hikimar Allah duk da na saninsa!”—Rom. [6]

    6. “You cannot be partaking of ‘the table of Jehovah’ and the table of demons.” —1 Corinthians 10:21.
      “Ba ku da iko ku tara ci daga [teburi] na Ubangiji, da na aljanu.”—1 Korintiyawa 10:21. [7]

    7. 25 “The decree of Jehovah” cannot fail.
      25 “Abin da Ubangiji ya hurta” ba ya kasawa. [8]

    8. They feel that if God exists and is almighty and loving, the evil and suffering in the world cannot be explained.
      Sun gaskata cewa babu dalilin mugunta da wahala da ke cikin wannan duniya, idan da gaske Allah yana wanzuwa kuma shi maɗaukaki ne mai ƙauna. [9]

    9. 4:8) Of course, we cannot possibly list all the reasons why we should love God.
      4:8) Hakika, ba zai yiwu mu lissafta dukan dalilan da muke da su na bauta wa Allah ba. [10]

    10. Without adding godly devotion to our endurance, however, we cannot please Jehovah, and we will not gain everlasting life.
      Idan ba tare da ƙara wa jimirinmu ibada ba, ba za mu faranta wa Jehovah rai ba kuma ba za mu samu rai madawwami ba. [11]

    11. 12 Likewise, during the great tribulation, faithful anointed ones cannot help any who had turned unfaithful.
      12 Hakazalika, a lokacin ƙunci mai girma, shafaffu masu aminci ba za su iya taimaka wa waɗanda suka yi rashin aminci ba. [12]

    12. 13 Some children who cannot yet read memorize the lyrics of the Kingdom songs that will be used at the meetings each week.
      13 Wasu yara da ba su iya karatu ba suna haddace kalmomin waƙoƙin Mulki da za a rera a taro kowane mako. [13]

    13. If a person tires of serving Jehovah or of living a Christian way of life, he cannot claim that he was never really dedicated and that his baptism was invalid.
      Idan mutum ya gaji da bauta ma Jehobah, ba zai iya ce zai soke alkawarin da ya yi kuma ya ce baftismar da ya yi ta zama banza ba. [14]

    14. Since the dead cannot know, feel, or experience anything, they cannot harm —or help— the living. —Psalm 146:3, 4.
      Tun da yake matattu ba za su iya sanin komi ba ko kuwa su ji wani abu, to ba za su iya cutar ko kuma su taimaka wa masu rai ba.—Zabura 146:3, 4. [15]

    15. Aware that ‘the substance of God’s word is truth’ and that we cannot direct our own steps independently, we gladly accept divine direction. —Psalm 119:160; Jeremiah 10:23.
      Sanin cewa ‘cibiyar dokar Allah gaskiya ce,’ kuma ba ma iya kiyaye takawarmu da kanmu, ya sa mun yarda da ja-gorar Allah.—Zabura 119:160; Irmiya 10:23. [16]

    16. 9 Why, though, did Paul say that he had “heard words that cannot be spoken and that are not lawful for a man to say”?
      9 Me ya sa Bulus ya ce ya “ji zantattuka waɗanda ba su faɗuwa, waɗanda ba ya halatta mutum shi furta ba”? [17]

    17. “Nearly 1.3 billion people live on less than a dollar a day, and close to 1 billion cannot meet their basic consumption requirements.”—“Human Development Report 1999,” United Nations Development Programme.
      “Kusan mutane biliyan 1.3 suna rayuwa ta yin amfani da kasa da dala guda a rana, kuma kusan biliyan 1 ba sa samun abinci da suke bukata.”—“Human Development Report 1999,” Tsarin Bunƙasa na Majalisar Ɗinkin Duniya. [18]

    18. But we have learned that those who have died cannot help us or hurt us.
      Amma mun koya cewa mutanen da suka mutu ba za su iya taimaka mana ko kuma yi mana lahani ba. [19]

    19. (“it cannot be” study note on Lu 13:33, nwtsty)
      (duba bayanin a nwtsty) [20]

    20. 12, 13. (a) What conditions or circumstances cannot separate us from God’s love?
      12, 13. (a) Wane yanayi ne ba zai iya raba mu da ƙaunar Allah ba? [21]

    21. If we cannot do as much in Jehovah’s service as we once did, why should we focus on what we can still do?
      Idan ba ma iya yin abubuwan da muka saba yi a hidimarmu ga Jehobah, me ya sa zai dace mu mai da hankali a kan abin da za mu iya yi? [22]

    22. We cannot always change our circumstances, but we can change our attitude.
      Ba a kowane lokaci ba ne za mu iya canja yanayinmu ba, amma za mu iya canja halinmu. [23]

    23. He stated: “Unless anyone is born again, he cannot see the kingdom of God.”
      Ya ce: “In ba a sāke haifar mutum ba, ba zai iya ganin Mulkin Allah ba.” [24]

    24. So we cannot expect the same events everywhere at the same time.
      Saboda haka ba za mu yi zaton abubuwa iri ɗaya su faru a ko’ina kuma a lokaci ɗaya ba. [25]

    25. (John 3:3) The words “unless” and “cannot” highlight the necessity of the new birth.
      (Yohanna 3:3) Kalmomin nan “in ba” da kuma “ba zai” sun nanata wajibin sake haihuwar. [26]


Retrieved August 07, 2020 10:24 PM