Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Glosbe's example sentences of card [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar card:
    1. Then leave a JW.ORG contact card.
      Bayan haka, ka ba wa maigidan katin JW. [2]

    2. Initial Call: (2 min. or less) JW.ORG contact card
      Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Katin JW.ORG [3]

    3. One day, while I was at home with our baby, a lady knocked on our door and handed me a card with a Bible message on it.
      Wata rana, da nake gida da yaronmu, wata mata ta ƙwanƙwasa ƙofarmu kuma ta ba ni kati mai ɗauke da saƙon Littafi Mai Tsarki. [4]

    4. Return Visit: (4 min. or less) JW.ORG contact card —Lay the groundwork for a return visit, and conclude by introducing the video Why Study the Bible?
      Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Katin JW.ORG—Ka yi wata tambaya ko kuma ka ambaci wani batun da za ku tattauna idan ka dawo, kuma ka kammala ta wajen ambata bidiyon nan Me Ya Sa Zai Dace Mu Yi Nazarin Littafi Mai Tsarki? [5]

    5. Monique, whose husband abandoned her, leaving her with a $15,000 credit-card debt and four children to raise, says: “My spiritual brothers and sisters were so loving.
      Monique, wadda mijinta ya bar ta, kuma ya bar ta da bashin dala 15,000 da kuma renon yara huɗu, ta ce: “’Yan’uwana na ruhaniya maza da mata sun nuna mini ƙauna. [6]

    6. A publisher would simply hand the card to the householder and ask him to read it.
      Mai shelan zai miƙa wa maigidan katin sai ya ce masa ya karanta saƙon da ke cikinsa. [7]

    7. Political party card
      Katin jam’iyyar siyasa [8]

    8. 5 One tool that helped many get started in the ministry was the testimony card, which Kingdom publishers began using in 1933.
      5 A shekara ta 1933, an soma amfani da wani kayan aiki da ake kira testimony card kuma ya taimaka wa ’yan’uwa da yawa. [9]

    9. After the householder read the card, we would present the literature and be on our way.”
      Bayan da ya gama karantawa sai mu ba shi littafi kuma mu yi tafiyar mu.” [10]

    10. It would be good if the elders also verified that your medical directive card is updated.
      Zai dace dattawa su san ko katin jinyarka yana bisa tsari. [11]

    11. They could possibly learn that from an appropriate card that accompanies the present but is not read publicly.
      Suna iya yin haka daga takardar da aka liƙa a jikin kyautar, amma ba wai a karanta shi a fili ba. [12]

    12. For the sake of illustration, let us say that a boy comes home from school carrying his report card and looking dejected.
      Alal misali, a ce yaro ya dawo gida daga makaranta yana riƙe da rahoton sakamakon jarabawarsa yana baƙin ciki. [13]

    13. In fact, the main purpose of the contact card and the tract Where Can We Find Answers to Life’s Big Questions?
      Ainihin dalilin da ya sa aka wallafa katin jw.org da kuma warƙar nan A Ina Za Mu Iya Samun Amsoshin Muhimman Tambayoyi Game da Rayuwa? [14]

    14. The card was about three by five inches (7.6 by 12.7 cm) in size and contained a brief Bible message.
      Wannan wani ƙaramin katin wa’azi ne da ke ɗauke da gajeren saƙon Littafi Mai Tsarki. [15]

    15. If the householder hesitates to provide information, he may be willing to accept your address card or a congregation meeting invitation to give to his deaf relative or friend.
      Idan mai gidan yana shakkar ba da bayani game da kuramen, wataƙila zai iya karɓan adireshinku ko kuma takardar gayyata zuwa taron ikilisiya don ya ba danginsa ko abokinsa wanda kurma ne. [16]

    16. She wrote in her card to Carol that she had been a baptized Witness for over 40 years!
      Ta rubuta a katinta zuwa ga Carol cewa ta yi fiye da shekara 40 da zama Mashaidiya mai baftisma! [17]

    17. Give the householder a JW.ORG contact card.
      Ka ba wa maigidan katin JW.ORG. [18]

    18. Donations via electronic bank transfer, debit card, credit card, or mobile money transfer.
      Gudummawa ta hanyar tura kuɗi ta banki ko kuma wajen amfani da katin ATM. [19]

    19. Donations via electronic bank transfer, debit card, or credit card.
      Gudummawa ta hanyar tura kuɗi ta banki ko kuma wajen amfani da katin ATM. [20]

    20. Another older Christian states: “I really appreciate it when someone sends me a card, calls me on the phone for just a few minutes, or visits me for a while.
      Wani Kirista tsoho ya ce: “Ina jin daɗi sosai sa’ad da wani ya aiko mini da katin gaisuwa, aka yi mini waya na ‘yan mintoci, ko kuma aka ziyarce ni na ɗan lokaci. [21]

    21. Filling out the DPA (durable power of attorney) card that is provided for baptized Witnesses.
      Cika katin DPA (takardar izinin kula da jinya) wanda ake ba wa Shaidu da suka yi baftisma. [22]

    22. If the householder was very opposed, he might tear the card to pieces.
      Idan magidanci ba ya so saƙonmu, sai ya yayyage katin. [23]

    23. What challenges did some face in using the card?
      Waɗanne ƙalubale ne wasu suka fuskanta sa’ad da suke amfani da katin a wa’azi? [24]

    24. From time to time, a new card containing a new message was issued.
      A wani lokaci ana buga sabon kati kuma a canja saƙon da ke ciki. [25]

    25. He explained: “The standard introduction was, ‘Would you please read this card?’
      Ya ce: “Za mu ba wa magidanci katin wa’azi kuma mu ce, ‘Don Allah ka karanta wannan katin.’ [26]


Retrieved August 07, 2020 10:24 PM