Glosbe's example sentences of cherish [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar cherish:
- Christian Love —A Gift to Cherish
Ƙauna ta Kirista—Kyauta ce da Za a Daraja cherish?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples - Until then, whether male or female, let us cherish our privilege of serving him “shoulder to shoulder.” —Zeph.
Kafin wannan lokacin, bari dukanmu maza da mata mu daraja gatan bauta wa Jehobah da “zuciya ɗaya.”—Zaf. [2] - 6:9, 10) Such expectations are the most noble any human can cherish.
6: 9, 10) Waɗannan abubuwan ne suka fi muhimmanci a gare mu. [3] - For the bride: “I [name of bride] take you [name of groom] to be my wedded husband, to love and to cherish and deeply respect, in accordance with the divine law as set forth in the Holy Scriptures for Christian wives, for as long as we both shall live together on earth according to God’s marital arrangement.”
Na amarya: “Ni [sunan amarya] na karɓe ka [sunan ango] ka zama mijina, in yi ƙaunarka kuma in so ka kamar yadda dokar Allah da ke cikin Nassosi Masu Tsarki ta tsara domin mata Kirista, har iyakar rayuwarmu tare cikin duniya bisa ga tsarin aure na Allah.” [4] - 21, 22. (a) What glorious hope do those of the “great crowd” cherish?
21, 22. (a) Wane bege ne mai girma waɗanda suke cikin “taro mai-girma” suke so? [5] - 6:8) Jehovah always blesses those who cherish their privilege of working with him, wherever that work may be.
6:8) Jehobah yana albarkar waɗanda suke marmarin yin aiki tare da shi a kowane yanayi. [6] - 17 Parents and husbands also have authority granted them by Jehovah, and this power should be used to help, nurture, and cherish.
17 Iyaye da magidanta kuma, suna da iko da Jehovah ya ba su, amma ya kamata a yi amfani da wannan iko wajen taimakawa, yin reno, da kuma yin ƙauna. [7] - Cherish your God-fearing wife —your sister and friend.
Ku daraja matarku mai jin tsoron Allah don ita ’yar’uwarka ce kuma abokiyarka. [8] - Do you cherish the privilege you have of serving as God’s fellow worker along with his spirit-guided Son?
Kana daraja gatar da kake da shi na yin hidima a matsayin abokin aiki na Allah tare da Ɗansa da ruhunsa yake wa ja-gora? [9] - THE vast majority of believers in the world’s religions cherish the prospect of eternal life in one form or another.
YAWANCIN mutane masu bin addinai a duniya suna fatan samun rai na har abada a hanyoyi dabam dabam. [10] - No wonder we cherish our inheritance!
Muna da dalilai masu kyau na nuna godiya sosai don gādonmu! [11] - What hope did faithful men and women of pre-Christian times cherish?
Wane bege ne bayin Allah na dā suka kasance da shi? [12] - How we cherish our privilege of working with our God in these last days!
Babu shakka, muna ɗaukan wannan gatan da muhimmanci sosai a wannan kwanaki na ƙarshe! [13] - (Proverbs 5:3, 4) In view of today’s corrupt moral climate, how can you cherish and maintain your chastity?
(Misalai 5:3, 4) Saboda wannan lalataccen yanayin ɗabi’a a yau, yaya za ka iya tsare kuma ka riƙe tsabtarka ta ɗabi’a? [14] - Let us examine some major reasons why we should cherish God’s law.
Bari mu binciki wasu dalilai na musamman da ya sa za mu daraja dokar Allah. [15] - In any case, you cherish the hope of living what the Bible calls “the real life” —life as Jehovah meant us to live it, with eternity in view. —1 Timothy 6:19.
Ko yaya dai, kana ƙaunar begen yin rayuwar da Littafi Mai Tsarki yake kira “hakikanin rai” wato irin rayuwar da Jehobah yake so mu yi, har abada.—1 Timothawus 6:19. [16] - 14 Traveling overseers and their wives need and cherish close friends.
14 Masu kula da da’ira da matansu suna bukatar abokai na kud da kud. [17] - Surely we cherish our privilege of having a share in preaching the good news in all the inhabited earth before the end comes.
Babu shakka, muna son gatarmu ta sa hannu a wa’azin bishara a dukan iyakar duniya kafin ƙarshen ya zo. [18] - 22 May all of us cherish the spiritual heritage that God has given us.
22 Bari dukanmu mu rungume gadōn nan na ruhaniya da Allah ya ba mu. [19] - 16 How did holy spirit guide Christ’s followers to the understanding that we cherish today?
16 Ta yaya ruhu mai tsarki ya ja-goranci mabiyan Kristi har suka fahimci gaskiyar da muka sani a yau? [20] - What guidance do those who turn to Jehovah’s light receive, in whom do they hope, and what do they cherish?
Wace ja-gora ce waɗanda suke juya ga hasken Jehovah suke samu, kuma ga wanene suke da bege, kuma menene suke ƙauna? [21] - For the groom: “I [name of groom] take you [name of bride] to be my wedded wife, to love and to cherish in accordance with the divine law as set forth in the Holy Scriptures for Christian husbands, for as long as we both shall live together on earth according to God’s marital arrangement.”
Na ango: “Ni [sunan angon] na karɓe ki [sunan amaryar] ki zama matata, in yi ƙaunarki kuma in so ki kamar yadda dokar Allah da ke cikin Nassosi Masu Tsarki ta tsara domin maza Kirista, har iyakar rayuwarmu tare cikin duniya bisa ga tsarin aure na Allah.” [22] - JEHOVAH GOD urges Christians to cherish peace, to make peace a key aspect of life.
JEHOBAH ALLAH yana son Kiristoci su riƙa zaman lafiya da mutane. [23] - 11 If we cherish our spiritual freedom from satanic lies, we will cling to Christianity, “the way of the truth.”
11 Idan muna daraja ’yancinmu ta ruhaniya daga ƙaryar Shaiɗan, za mu manne wa Kiristanci, wato “hanyar gaskiya.” [24] - Cherish Your Privilege of Working With Jehovah!
Kada Ka Yi Wasa da Gatan Yin Aiki Tare da Jehobah! [25]
- Christian Love —A Gift to Cherish
Retrieved August 07, 2020 10:24 PM