Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:chests

Discussion page of chests

Glosbe's example sentences of chests [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar chests:
    1. “As [Jesus] looked up he saw the rich dropping their gifts into the treasury chests.
      “[Yesu] ya tada ido, ya ga mawadata suna zuba sadakokinsu cikin ma’aji. [2]

    2. Jesus called his disciples to him and told them: “Truly I say to you that this poor widow dropped in more than all those dropping money into the treasury chests; for they all dropped in out of their surplus, but she, out of her want, dropped in all of what she had, her whole living.”
      Yesu ya kira almajiransa ya ce masu: “Gaskiya ni ke faɗa muku, abin da wannan gwauruwa matalauciya ta zuba ya fi nasu duka da suka zuba cikin ma’aji: gama waɗannan duka daga cikin falalassu suka zuba a ciki; amma ita daga tsiyatta ta zuba abin da ta ke da shi duka, iyakar abin zaman garinta ke nan.” [3]

    3. If the offerer had set aside more than the stipulated price for an offering, then he deposited the leftover amount in one of the remaining chests.
      Idan mutum ya kawo gudummawa fiye da wadda aka ayyana, zai iya saka abin da ya rage a cikin ɗaya daga cikin asusun da suka rage. [4]

    4. Two chests were reserved for the temple tax —one for the current year and one for the past year.
      An keɓe asusu biyu don saka harajin haikali, ɗaya don harajin bara, ɗaya kuma don harajin bana. [5]

    5. While seated near the treasury chests, Jesus was watching as the people dropped in their contributions.
      Yayin da yake zaune kusa da ma’aji, Yesu yana kallo sa’ad da mutane suke jefa kyautarsu. [6]

    6. Mr 12:41, 42 —Jesus observed a poor widow at the temple treasury chests drop in two small coins of very little value (“treasury chests,” “two small coins,” “of very little value” study notes on Mr 12:41, 42, nwtsty)
      Mk 12: 41, 42 —Yesu ya ga wata gwauruwa ta saka anini biyu da ba su da daraja sosai a cikin ma’aji na haikali (nwtsty na nazari) [7]

    7. The chests were called trumpets because they were narrow at the top and wide at the bottom.
      An kira waɗannan asusun kakaki domin suna da siririn baki da kuma gindi mai faɗi. [8]

    8. 11 Near the end of his earthly ministry, Jesus sat down at the temple and “began observing how the crowd was dropping money into the treasury chests.”
      11 Kusan ƙarshen hidimarsa a duniya, Yesu ya zauna a haikali kuma ya “duba taron suna zuba kuɗi a cikin ma’ajin kuɗi.” [9]

    9. Jesus, who perfectly reflected Jehovah’s mind on matters, noted: “This poor widow dropped in more than all those dropping money into the treasury chests.”
      Yesu, wanda yake nuna irin ra’ayin Jehovah game da batutuwa ya ce: “Abin da wannan gwauruwa matalauciya ta zuba sun fi nasu duka da suka zuba cikin ma’aji.” [10]

    10. Chests 3 to 7 were for collecting funds for the appointed value of turtledoves, pigeons, wood, incense, and golden vessels respectively.
      An keɓe asusu na 3 don gudummawar sayan kurciyoyi, na 4 don tantabaru, na 5 don itace, na 6 don turare, kuma na 7 don sayan tandayen zinari. [11]


Retrieved August 07, 2020 10:24 PM