Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:claimed

Discussion page of claimed

Glosbe's example sentences of claimed [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar claimed:
    1. 8 Satan claimed that Job served God for selfish reasons.
      8 Shaiɗan ya yi da’awar cewa Ayuba yana bauta wa Allah ne don abubuwa masu kyau da Allah yake ba shi. [2]

    2. In 1918, what pestilence claimed more lives than World War I?
      A shekara ta 1918, wace annoba ce ta ci rayuka da ta ɗara na Yaƙin Duniya na I? [3]

    3. Many who claimed to preach Christianity were drawn into politics with good intentions, but then they found themselves participating in evil.
      Mutane da yawa da suke bin Kiristanci sun shiga siyasa da nagarin nufi, amma sun iske suna aikata mugunta. [4]

    4. 9 After World War I, there was a separating of all who claimed to be Christian into two classes: (1) The clergy of Christendom and their followers, who came out in strong support of the League of Nations (now the United Nations) while still holding fast to their national loyalties, and (2) true Christians of that postwar era, who gave their full support to God’s Messianic Kingdom, not to the nations of this world.
      9 Bayan Yaƙin Duniya na I, aka ware dukan waɗanda suke da’awar su Kirista ne cikin azuzuwa biyu: (1) Limaman Kiristendam da mabiyansu da suka fito su ba da goyon baya ƙwarai ga Haɗin Kan Al’ummai (yanzu Majalisar Ɗinkin Duniya) yayin nan kuma suna riƙe amincinsu ga ƙasa, na (2) Kiristoci na bayan yaƙin, da suka ba da goyon baya sosai ga Mulkin Almasihu, ba ga al’ummai na wannan duniyar ba. [5]

    5. 11:3) Granted, Eve was deceived; yet she should have consulted her husband as to the propriety of heeding the voice that claimed to tell her what “God knows.”
      11:3) Hakika, an ruɗi Hauwa’u; duk da haka ya kamata ta tambayi mijinta ko ya dace ta bi maganar wanda ya yi da’awar gaya mata abin da “Allah ya sani.” [6]

    6. Both claimed the same land.
      Kowa ya ce ƙasar nasa ne. [7]

    7. (John 4:24; 1 Peter 5:8) Never forget that Satan has, in effect, claimed: ‘I can turn anyone away from God.’
      (Yohanna 4:24; 1 Bitrus 5:8) Kada ka manta cewa Shaiɗan ya yi da’awar cewa: ‘Zan iya juyar da kowa daga Allah.’ [8]

    8. He had lost his livelihood, a freakish disaster had claimed the lives of his children, and now he was beset by a debilitating illness.
      Ya yi hasarar dukiyarsa, wani irin bala’i ya halaka ’ya’yansa, kuma a yanzu wata irin cuta mai ƙuna tana damunsa. [9]

    9. 11 In the first century, many, including some who claimed to be Christians, showed a lack of humility and were stumbled by what the apostle Paul revealed to them about God’s purpose.
      11 A ƙarni na farko mutane da yawa har wasu da suke ikirarin cewa su Kiristoci ne sun nuna rashin tawali’u, kuma sun yi sanyin gwiwa domin abin da manzo Bulus ya bayyana musu game da manufar Allah. [10]

    10. Satan approached Jehovah and claimed that Job would fail if the suffering touched him personally —his own body.
      Shaiɗan ya je wurin Jehovah kuma yi da’awa cewa Ayuba zai saɓa idan wahalar ta taɓa shi—jikinsa. [11]

    11. The man claimed to be a prophet of Jehovah.
      Mutumin ya ce shi annabin Jehobah ne. [12]

    12. (Matthew 9:13) Although the Pharisees claimed to believe in the writings of the Hebrew prophets, they did not embrace this saying from Hosea 6:6.
      (Matta 9:13) Ko da Farisawa suna da’awar sun gaskata rubutun annabawa Ibraniyawa, ba su amince da wannan magana daga Hosea 6:6 ba. [13]

    13. (Genesis 3:1-6; 2 Corinthians 11:3) He also claimed he could turn all of Adam and Eve’s yet unborn offspring away from God.
      (Farawa 3:1-6; 2 Korinthiyawa 11:3) Ya kuma yi da’awar cewa zai iya ruɗan dukan ’ya’yan Adamu da Hauwa’u waɗanda ba a haife su ba ma su bijire wa Allah. [14]

    14. A book on Bible lands relates that a visitor once claimed that sheep recognize their shepherd by his dress, not his voice.
      Wani littafi a kan ƙasashen Littafi Mai Tsarki ya ba da labarin yadda wani baƙo ya yi da’awa cewa tumaki na gane makiyayinsu ta tufafinsa, ba muryarsa ba. [15]

    15. Satan claimed that Job served Jehovah out of selfish interest
      Shaiɗan ya ce Ayuba yana bauta wa Jehobah saboda alherin da yake masa [16]

    16. What lends the film more poignancy is the likelihood that it was filmed in April 1906, just prior to the deadly earthquake and fire on April 18 that claimed thousands of lives and nearly destroyed that part of the city.
      Abin da ya daɗa sa fim ɗin ya zama abin tausayi shi ne wataƙila an shirya wannan fim a watan Afrilu na shekara ta 1906, wato kafin a yi wata mummunar girgizar ƙasa da wuta da ta halaka fiye da mutane dubu uku a ranar 18 ga Afrilu na wannan shekarar. [17]

    17. For example, Jesus Christ never claimed that he was not Jehovah’s only-begotten Son, and he never pretended that his ministry on earth was not significant.
      Alal misali, Yesu Kristi bai taɓa da’awar cewa shi ba makaɗaicin Ɗan Jehobah ba ne, kuma bai taɓa nuna cewa hidimarsa a duniya ba ta da ma’ana ba. [18]

    18. He did not take offense when some claimed that he had lost his mind.
      Yesu bai ji haushi ba sa’ad da wasu cikinsu suka ce ya ruɗe. [19]

    19. Accused Job of greed and injustice and claimed that man is useless to God (Job 22)
      Ya ce Ayuba mai haɗama ne da marar adalci kuma ya ce Allah ba ya daraja mutane (Ayu 22) [20]

    20. Because Satan claimed that no human would be loyal to God if he was severely tested.
      Domin Shaiɗan ya yi da’awa cewa babu mutumin da zai iya kasance da aminci idan aka tsananta masa. [21]

    21. Satan claimed that if she ate of the tree, ‘her eyes were bound to be opened and she was bound to be like God, knowing good and bad.’
      Shaiɗan ya yi da’awar cewa idan ta ci daga itacen, ‘idanunta za su buɗe kuma za ta zama kamar Allah, ta san nagarta da mugunta.’ [22]

    22. Satan claimed that God was withholding from his creatures something good —the ability to set their own standards in life.
      Shaiɗan ya yi da’awar cewa Allah ya hana halittunsa wani abu ne mai kyau—iya tsara nasu mizanin rayuwa. [23]

    23. In 1900, 80 percent of those who claimed to be Christians were either Europeans or North Americans.
      A shekara ta 1900, kashi 80 bisa ɗari na waɗanda suke da’awa su Kiristoci ne daga Turai suke, ko kuma ’yan Amirka ta Arewa ne. [24]

    24. Some explorers claimed to have located the lost paradise.
      Wasu masu bincike sun ce wai sun ga aljanna. [25]

    25. Some did not like that statement and claimed that we had written the article at the branch.
      Wasu ba su so furucin nan ba kuma suka ce a ofishinmu ne aka rubuta talifin. [26]


Retrieved August 07, 2020 10:24 PM