Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:clothing

Discussion page of clothing

Glosbe's example sentences of clothing [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar clothing:
    1. Then he changed his clothing and was physically immersed in water.
      Sa’annan ya canja tufafinsa kuma aka nitsar da shi cikin ruwa. [2]

    2. Think of the different types of food, clothing, music, art, and homes throughout the world.
      Ka dai yi tunanin ire-iren abinci, tufafi, kaɗe-kaɗe, zane-zane, da gidaje dabam dabam a duk duniya. [3]

    3. How can you determine if a certain style of clothing is pleasing to Jehovah?
      Ta yaya za ka sani ko Jehobah ya amince da wani irin kayan da kake sakawa? [4]

    4. But what about material needs —food, clothing, and shelter?
      Amma game da abubuwan biyar bukata fa—abinci, sitira, da kuma mafaka? [5]

    5. As the adopted son of Pharaoh’s daughter, likely he was highly esteemed and enjoyed the finest of foods, the best of clothing, and the most luxurious of surroundings.
      A matsayin ɗa da ’yar Fir’auna ta ɗauko riƙo, wataƙila an ɗaukaka shi sosai kuma ya more abinci mafi kyau, ya sa tufafi mafi kyau, kuma ya zauna a mahalli mafi kyau. [6]

    6. What can we learn about clothing from God’s Law to the Israelites?
      Mece ce Dokar da Allah ya ba Isra’ilawa ta koya mana game da saka tufafi? [7]

    7. None of us should wear clothing or hairstyles that are eccentric or immodest or that identify us with undesirable elements of the world.
      Bai kamata kowannenmu ya sa tufafi ko kuma salon yin gashi da bai dace ba ko kuma wanda ke nuna cewa muna tarayya da duniya. [8]

    8. 14 Lots were to be cast for the Messiah’s clothing.
      14 Za su jefa ƙuri’a don su rarraba tufafin Almasihu. [9]

    9. The risk of entanglement is particularly great if the runner ignores the danger of wearing certain clothing while running.
      Saboda haka, dole ne mai yin tsere ya gane cewa zai iya faɗuwa idan ya yi gudu da tufar da ba ta dace ba. [10]

    10. (Proverbs 16:18) Following the example and the advice of Paul, we will see the wisdom of ‘clothing ourselves with lowliness of mind.’ —Colossians 3:12.
      (Misalai 16:18) Idan muka bi misalin Bulus da kuma shawararsa, za mu fahimci amfanin ‘yafa zuciya ta tawali’u.’—Kolossiyawa 3:12. [11]

    11. We carried with us a wooden case that contained a kerosene burner, a pan, plates, a wash basin, sheets, a mosquito net, clothing, old newspapers, and some other items.
      Mun ɗauki akwatin katako mai ɗauke da rasho da tukunya da kwanuka da kwanon wanki da zanen gado da gidan sauro da tufafi da tsofaffin jaridu da kuma wasu kayayyaki. [12]

    12. (b) How might a person’s clothing, hairstyle, or manner of speech indicate admiration for those whose life-style Jehovah disapproves?
      (b) Ta yaya adon mutum, yadda yake barin gashinsa, ko yadda yake magana zai nuna yadda yake sha’awar waɗanda yayin rayuwarsu Jehovah ba ya so? [13]

    13. When making choices about associations, clothing, grooming, entertainment —even food and drink— we remember that true Christians are slaves of God, not pleasing themselves.
      Sa’ad da muke zaɓan waɗanda za mu yi tarayya da su, tufafinmu, ado, da kuma nishaɗi—har ma da abinci da abin sha—muna tuna cewa Kiristoci na gaskiya bayin Allah ne, ba masu faranta wa kansu rai ba. [14]

    14. (Matthew 6:26-30) As Jesus said, our lives (souls) and bodies are far more important than the food we buy to sustain our lives and the clothing we obtain to cover our bodies.
      (Matta 6:26-30) Yesu ya ce, rayuwarmu da kuma jikunanmu sun fi abincin da muke saya domin su rayar da ranmu muhimmanci da kuma kayaki da muke saya domin mu rufe jikinmu. [15]

    15. (Verse 25) Food and clothing are basic necessities, and it is only natural to be concerned about obtaining these.
      (Aya ta 25) Abinci da tufafi wajibi ne don rayuwa, kuma daidai ne a damu game da samun wadannan. [16]

    16. 13 Keep in mind, too, that our clothing styles and grooming can influence how others view true worship.
      13 Ka tuna kuma cewa salon tufafinmu na iya rinjayar yadda wasu za su ɗauki bauta ta gaskiya. [17]

    17. Even if the convention is at an open-air stadium, our clothing should be dignified.
      Ya kamata mu saka tufafi masu kyau sa’ad da muke zuwa wurin taron ko da a Majami’ar Taro ne ko kuma Majami’ar Mulki da ake Faɗaɗawa. [18]

    18. “I still earn enough money for basics, such as presentable clothing.
      “A yanzu ina samun isashen kuɗi na biyan bukatata, kamar su sayen sutura mai kyau. [19]

    19. In addition, millions of people are impoverished, existing with minimal food, shelter, clothing, and medical care.
      Ƙari ga haka, miliyoyin mutane suna talauci, suna rayuwa ta cin ɗan abinci, rashin isashen wurin kwanciya, tufafi, da kuma kulawa da lafiyar jiki. [20]

    20. To prove this, he exchanged clothing with the stranger.
      Don ya tabbatar da wannan, ya yi musanyar tufafinsa da baƙon. [21]

    21. 2:10) Of course, some clothing that is appropriate in one place may not be appropriate in another.
      2:10) Hakika, mutane suna da ra’ayoyi dabam-dabam game da irin tufafin da suka dace. [22]

    22. In that Bible passage, koʹsmos refers to the world system in which we live —human society as a whole— and it includes the mundane things that are part of daily life, such as housing, food, and clothing.
      A wannan ayar ta Littafi Mai Tsarki, koʹsmos tana nufin tsarin duniyar da muke ciki, wadda ta haɗa da bukatun rayuwa na yau da kullum, kamar su wurin kwana, abinci, da sitira. [23]

    23. Does the interested one need a ride or assistance with choosing appropriate clothing?
      Shin mutumin zai bukaci taimako ne wajen zaɓan tufafin da suka dace don taron ko kuwa zai bukaci mu zo mu ɗauke shi da ababan hawanmu ko mu ba shi kuɗin mota? [24]

    24. Gone, too, would be the conveniences of city living —the ready access to markets or bazaars where she could shop for grain, meats, fruit, clothing, and other necessities and comforts.
      Ban da haka, ba za ta ƙara samun zarafin yin abubuwan da ake yi a birni ba kamar su zuwa kasuwa don sayan hatsi da nama da ‘ya’yan itace da tufafi da dai sauransu. [25]

    25. Consequently, there was “a bringing of little in,” a shortage of good food, drink, and warm clothing.
      Duk da haka, suna “girbi kaɗan,” suna karancin abinci da abin sha mai kyau, kuma suna rashin tufafi. [26]


Retrieved August 07, 2020 10:24 PM