Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:complementary

Discussion page of complementary

Glosbe's example sentences of complementary [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar complementary:
    1. The two meanings are complementary, and both are important.
      Mene ne hakan yake nufi? [2]

    2. Jehovah created men and women to fill complementary roles in marriage.
      Jehobah ya halicci maza da mata domin su taimaka ma juna a aure. [3]

    3. The complementary nature of these two psalms is seen in their structure as well as in their content.
      Za mu ga kamanin waɗannan zabura guda biyu daga tsarinsu da kuma abin da ke ciki. [4]

    4. They are complementary, not contradictory, qualities.
      Halayen, suna taimaka wa juna ne, ba saɓa wa juna suke yi ba. [5]


Retrieved March 6, 2021, 4:19 am via glosbe (pid: 21624)