Glosbe's example sentences of consistent [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar consistent:
- When a desire to reflect how Jehovah feels on such fundamentals governs our lives, living in accord with principles becomes a consistent practice. —Jeremiah 22:16.
Yayin da son yin tunani a kan yadda Jehovah yake ji game da irin wannan abubuwa na musamman ke ja-gorar rayuwarmu, rayuwa daidai da ƙa’idodi sai ta zama abin da muke yi kullum.—Irmiya 22:16. [2] - Is the way in which I seek it consistent with being a worshiper of the true God?
Yadda nake biɗan farin ciki daidai ne da yadda ya kamata mai bauta wa Allah na gaskiya ya yi? [3] - Try to have consistent rules and discipline in the two households.
Ku yi ƙoƙari ku bi tsarin da kuka kafa a iyalinku da kuma a yadda kuke hulɗa da mahaifiyar yaran. [4] - MY HEALTH: Do I take it for granted, or am I consistent about safeguarding it?
LAFIYAR JIKINA: Ba na damuwa da lafiyar jikina ko kuma ina lura da ita ainun ne? [5] - 10 One very important need is a regular, consistent family Bible study that is held in a relaxed atmosphere.
10 Bukata ɗaya da take da muhimmanci ita ce nazarin Littafi Mai Tsarki na iyali a kai a kai da ake yi a yanayi mai kyau. [6] - Likewise, a Christian may be conscious of the sign of the last days but still become involved in activities not consistent with its implication.
Hakan nan ma, Kirista yana iya ganin alama cewa muna zama a kwanaki na ƙarshe amma ya ƙi mai da hankali da waɗannan alamun. [7] - Rather, he is always faithful, consistent, loyal, and true.
Maimakon haka, shi mai aminci ne, ba ya canjawa kuma shi mai gaskiya ne. [8] - Indeed, conducting a Bible study with a weak individual allows us to assist him in a consistent and thorough way.
Hakika, yin nazari da wanda ya raunana zai sa mu taimake shi a hanyar da ta dace kuma da take daidai. [9] - That was consistent with what he had said to Abraham: “By means of your seed all nations of the earth will certainly bless themselves due to the fact that you have listened to my voice.” —Genesis 22:18.
Hakan ya yi daidai da abin da ya ce wa Ibrahim: “Cikin zuriyarka kuma dukan al’umman duniya za su sami albarka; domin ka yi biyayya da maganata.”—Farawa 22:18. [10] - (b) Do you feel that this is consistent with God’s love?
(b) Kana ganin hakan ya jitu da ƙaunar da Allah yake nuna mana? [11] - The Bible was written over a period of 1,600 years, yet it is consistent throughout in its teachings.
An rubuta Littafi Mai-Tsarki a tsawon shekara 1,600, duk da haka, daidai yake a duk koyarwarsa. [12] - Second, God’s reminders light our roadway, helping us to make choices that are consistent with our hope of living forever in God’s promised Paradise.
Na biyu, tunasarwar da muke samu daga Kalmar Allah suna haskaka hanyarmu, suna taimaka mana mu yi zaɓen da suka jitu da begenmu na rayuwa har abada a Aljannar da Allah ya yi alkawari. [13] - The view that the lamb was slaughtered at the start of Nisan 14 is consistent with the direction to the Israelites recorded at Deuteronomy 16:6 that “the passover” was to be sacrificed “in the evening as soon as the sun sets, at the appointed time of your coming out of Egypt.” —Ex.
Ra’ayin nan cewa an yanka ragon sa’ad da aka shiga ranar 14 ga Nisan ya jitu da umurnin da Allah ya ba Isra’ilawa a littafin Kubawar Shari’a 16:6 cewa a yi ‘faska da yamma, wajen faɗuwar rana, a lokacin da ka fito daga Masar.’—Fit. [14] - If you keep your family worship consistent, practical, and enjoyable, Jehovah will richly bless your efforts.
Idan kuna yin bautarku na iyali a kai a kai, kuna sa ya kasance mai amfani, kuma kuna sa ya yi daɗi, Jehobah zai albarkaci ƙoƙarce-ƙoƙarcenku sosai. [15] - (Proverbs 13:24) Children raised without consistent discipline are likely to be self-centered and unhappy.
(Misalai 13:24) Yaran da aka yi renonsu ba tare da horo ba za su iya zama masu son kai kuma marar farin ciki. [16] - Consistent with the laws of genetics, we have inherited that imperfection and death. —Romans 5:12.
Domin mu ’ya’yansu ne, mun gaji wannan ajizancin da kuma mutuwa.—Romawa 5:12. [17] - Jehovah’s actions were consistent with his character.
Abubuwan da Jehobah yake yi suna nuna irin halin da yake da shi. [18] - What is needed is, not a lot of complicated and expensive equipment or gadgets, but good planning and consistent effort.
Abin da ake bukata, ba yawan kaya masu tsada ba, amma shiri mai kyau da ƙoƙari. [19] - Why was the judgment Jehovah made concerning Moses both appropriate and consistent?
Me ya sa yadda Jehobah ya yi wa Musa horo ya dace? [20] - Despite their limitations, they were enabled by this law to be consistent in their judgments.
Duk da kasawarsu, wannan dokar ta sa ya yiwu su ci gaba da yin hukuncinsu. [21] - 14:26-30, 34) So it was both appropriate and consistent for Jehovah to make the same judgment with regard to Moses because of his rebellious act.
Ƙid 14: 26-30, 34) Saboda haka, ba laifi ba ne cewa Jehobah ya hana Musa shiga Ƙasar Alkawari sa’ad da ya ƙi bin umurninsa. [22] - 13 Jehovah knows what is best for his servants, and he has been consistent in stating his viewpoint regarding marriage.
13 Jehobah ya san abin da ya dace da bayinsa, kuma bai canja umurninsa game da aure ba. [23] - Third, the sentence was consistent with past judgments.
Na uku, hukuncin da ya yanke ya yi daidai da hukunce-hukuncensa na dā. [24] - (Deuteronomy 32:4; Jeremiah 7:30, 31) Over the centuries Jehovah may on occasion have permitted suffering for reasons consistent with his wisdom and love.
(Kubawar Shari’a 32:4; Irmiya 7:30, 31) A cikin ƙarnuka da suka shige Jehovah a wasu lokatai ya ƙyale wahala don dalilai da suka jitu da hikimarsa da kuma ƙaunarsa. [25] - (Deuteronomy 6:4-7) Being consistent in such activities requires considerable sacrifice, especially in these critical times.
(Maimaitawar Shari’a 6:4-7) Domin mutum ya ci gaba da yin waɗannan ayyuka, yana bukatar sadaukarwa, musamman a wannan zamani mai wuya. [26]
- When a desire to reflect how Jehovah feels on such fundamentals governs our lives, living in accord with principles becomes a consistent practice. —Jeremiah 22:16.
Retrieved February 5, 2021, 2:57 pm via glosbe (pid: 32328)