Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:couples

Discussion page of couples

Glosbe's example sentences of couples [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar couples:
    1. Moral issues, on topics such as abortion, homosexuality, and couples living together without being married, often become a hotbed of controversy.
      A batun ɗabi’a, jigo kamar su zubar da ciki, luwaɗi, da kuma mace da miji suna zama tare babu aure, sau da yawa ya kan zama abin jayayya. [2]

    2. However, couples who are coping with physical problems because of an accident or with emotional difficulties such as depression can also be helped by applying the following material.
      Amma dai, ma’aurata da suke jimre wa matsaloli na zahiri saboda haɗari ko kuma matsalar motsin rai kamar baƙin ciki za su iya samun taimako ta yin amfani da wannan talifin. [3]

    3. 9 Some couples have found after a careful examination that both do not have to work full-time.
      9 Bayan sun yi tunani sosai, wasu ma’aurata sun ga cewa su biyun ba sa bukatan su riƙa yin aiki na cikakken lokaci. [4]

    4. 4 Christian couples recognize that they have emotional, spiritual, and physical obligations to each other.
      4 Ma’aurata Kiristoci sun fahimci cewa suna da hakki na motsin zuci, da na ruhaniya, da wajibin jikinsu ga junansu. [5]

    5. The lesson for courting couples is that they should avoid secluded places.
      Darassi ga waɗanda suke zawarci shi ne su guje wa wuraren da babu kowa. [6]

    6. Today, in the congregations of Jehovah’s Witnesses around the globe, there are countless married couples who prove that it can be done.
      A yau, ma’aurata marar iyaka da suke cikin ikilisiyoyin Shaidun Jehobah da ke dukan duniya sun tabbatar da cewa hakan zai yiwu. [7]

    7. At our meetings, couples learn how to combat the “crafty acts” that Satan is using to divide families.
      A taronmu, ma’aurata suna koyan yadda ake ƙin “makamai” da Shaiɗan yake amfani da su don ya raba iyalai. [8]

    8. 12 Happily married couples also pray together.
      12 Ma’aurata masu farin ciki suna addu’a tare. [9]

    9. 5 Most Christian couples choose to have a Bible-based talk at their wedding.
      5 Yawancin Kiristoci ma’aurata sukan zaɓi a yi musu jawabi da aka ɗauko daga cikin Littafi Mai Tsarki a ɗaurin aurensu. [10]

    10. (1 Corinthians 7:28) Still, couples who observe the Bible’s moral standards try to forgive and to work out their difficulties together.
      (1 Korantiyawa 7:28) Duk da haka, ma’aurata da suka bi mizanan Littafi Mai Tsarki game da ɗabi’a suna ƙoƙari su gafarta wa juna kuma su warware matsalolinsu tare. [11]

    11. Jesus said regarding married couples: “What God has yoked together let no man put apart.”
      Yesu ya ce game da ma’aurata: “Abin da Allah ya gama fa, kada mutum shi raba.” [12]

    12. Question: How can couples build a strong marriage?
      Tambaya: Me ma’aurata za su yi don su ji daɗin aurensu? [13]

    13. 12 In line with what was discussed in paragraph 5, some couples choose to exclude alcoholic beverages from the wedding feast lest the abuse of such mar the happiness and success of the occasion.
      12 Daidai da abin da aka tattauna a sakin layi na 5, wasu ma’aurata ba sa ba da barasa a wajen liyafar aurensu domin kada a sha a yi maye kuma a ɓata farin ciki da nasarar bikin. [14]

    14. Among other things, some couples will have disagreements from time to time.
      Tsakanin wasu abubuwa, wasu da suka yi aure za su fuskanci rashin jituwa a wasu lokatai. [15]

    15. Christian couples who face issues raised by IVF may well reflect on the implications of a different medical situation.
      Kirista yana da hakkin tsai da shawara ko yana son a tsawonta ran wani danginsa, wanda ke rashin lafiya kuma ba zai rayu ba sai da taimakon na’ura. [16]

    16. “By the time I completed ten years at Bethel,” he says, “I had observed many married couples leaving Bethel because of sickness or the need to care for an aging parent.
      “Sa’ad da na cika shekara goma a Bethel,” ya ce, “Na ga ma’aurata da yawa suna barin Bethel saboda rashin lafiya ko kuma suna son su kula da iyayensu tsofaffi. [17]

    17. What will help couples to remain faithful to their wedding vow?
      Menene zai taimaki ma’aurata su kasance da aminci ga alkawarin aurensu? [18]

    18. Even before they decide to have children, married couples must seriously consider this important responsibility.
      Kafin ma su tsai da shawara za su haifi ’ya’ya, ma’aurata dole su yi la’akari da wannan muhimmin hakki. [19]

    19. In a small town, there lived a close-knit group of young married couples with children.
      A wani ƙaramin gari, da akwai wasu rukunin matasa masu aure tare da yaransu. [20]

    20. For example, some married couples may qualify for missionary training to be sent out to preach in a foreign land.
      Alal misali, wasu ma’aurata sun inganta su koyi aikin masu wa’azi a ƙasashen waje domin a aike su zuwa wata ƙasa su yi wa’azi. [21]

    21. When couples lash out with “malicious bitterness, anger, wrath, screaming, and abusive speech,” they erode the spiritual defenses of their marriage.
      Sa’ad da ma’aurata suka tsawata wa juna da “ɗacin zuciya, da hasala, da fushi, da hargowa, da zage-zage,” suna ɓata aurensu. [22]

    22. The apostle Paul wisely counseled Christians, including married couples: “[You should be] doing nothing out of contentiousness or out of egotism, but with lowliness of mind considering that the others are superior to you, keeping an eye, not in personal interest upon just your own matters, but also in personal interest upon those of the others.” —Philippians 2:3, 4.
      Manzo Bulus ya gargaɗi Kiristoci, har da ma’aurata: “Kada ku yi kome da sonkai ko girmankai, sai dai da tawali’u, kowa na mai da ɗan’uwansa ya fi shi. Kowannenku kada ya kula da harkar kansa kawai, sai dai ya kula, har da ta ɗan’uwansa ma.”—Filibiyawa 2:3, 4. [23]

    23. In making their marriage a success, what added motivation do Christian couples have?
      Mene ne zai iya taimaka wa ma’aurata su so kyautata yadda suke tattaunawa? [24]

    24. When couples discuss how they want to spend money, they share their hopes and dreams and confirm their commitment to the marriage.
      Sa’ad da ma’aurata suka tattauna yadda za su kashe kuɗi, za su kasance da manufa guda kuma za su ƙarfafa gamin aurensu. [25]

    25. 17 Christian couples generally enter the marital relationship with much love and affection for each other.
      17 Lokacin da Kiristoci suka yi aure sukan so juna sosai. [26]


Retrieved March 6, 2021, 7:24 am via glosbe (pid: 30600)